A cewar wasu masu saka ido akan zabe wadanda suka zo daga kasar Afrika ta Kudu, sunce akwai yiwuwar tashin bama-bamai a wajen zabe. Mphoentle Keitseng, mai yada labaran hukumar, …
Zaben2019
-
Dan takarar shugaban kasa a inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace yana nan akan matsayinshi na siyarda ma’aikatar NNPC. Atiku ya bayyana haka ne yau, a wani taro daya …
-
Siyasa
Zaben2019: Ina kiran magoya bayana da su zabi shugaba Buhari – Salihu Takai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga magoya bayanshi da su zabi shugaba Muhammadu Buhari a matakin shugaban kasa. Mal Salihu …
-
Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri a filin zabe. Shugaban yayi wannan jawabi ne a yau, Litinin, a wani taro …
-
Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tayi tsokaci bisa labarin data samu na kama kuri’a a gidan gwamnatin jihar Kogi, kuri’un da rahotan ya bayyana an daddangwalawa jami’iyyar APC a …
-
Siyasa
Zaben2019: Idan Ubangiji ne zai kirga kuri’u babu yadda Buhari zai iya cin zabe – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban tafiyar R-APC, jigo a yakin neman zaben Atiku Abubakar, tsohon na hannun damar shugaban kasa Muhammadu Buhari yace babu yadda za’ayi shugaba Buhari ya samu nasara. Buba Galadima yayi …
-
LabaraiNajeriyaSiyasa
Wallahi zan iya kashe mutum, in hakura da mahaifana a kan Buhari – Matashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar da ke cike da abun mamaki. Matashin ya sha wallafa ire-iren wadannan kalamai a …
-
LabaraiSiyasa
Zaben2019: Ba a kama wani matashi ‘dan PDP da bugaggen sakamakon zabe ba, labarin bogi ne – Hukumar ‘Yan sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom tace rahotan da ake ta yadawa a kafafen sada zumunta, ba wani abu bane illa bogi. Rundunar tace batada da wata masani game da …
-
LabaraiSiyasa
‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci a Akwai Ibom
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan daba sun kashe ma’aiktan INEC biyu, sun kone motoci 2 a Akwai Ibom. Wasu bata gari da ake zargin ‘yan daban siyasa ne, sun kai farmaki wani ofishin hukumar …
-
LabaraiSiyasa
Zaben2019: Ba abinda Buhari zai min, ko babu shi zanci zabe – Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, yace zaben 2019 ko da Shugaba Buhari ko babu shi zai ci zaben shi. A wata hira da gwamnan yayi a gidan radiyon …
-
LabaraiNajeriya
Zaben2019: Najeriya zatayi asarar biliyan 140, dalilin dage zabe
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kungiyar ‘yan kasuwar Najeriya (NANTs), Mr Ken Ukaoha, yace Najeriya zatayi asarar naira biliyan 140 saboda dalilin dage zaben shugaban kasar da akayi wanda aka shirya gudanarwa yau Asabar. …
-
Biyo bayan dage babban zabe da hukumar INEC tayi a yau Asabar, lamarin ya jawo cece kuce a tsakanin al’ummar Najeriya. Mutane musamman matasa sun bayyana rashin jin dadinsu da …
-
Labarai
Zabe2019: An kama ‘dan PDP da sakamakon zabe na bogi, a jihar Abia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn kama wani matashi tare da sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Abia. Ma’aikatan sintiri sun kame wannan matashi tare da wasu takardu da sukayi kama da sakamakon zaben shugaban …
-
Babbar jami’iyyar hammaya ta PDP ta zargi hukumar zabe ta INEC da shirya wata makarkashiya da jami’iyyar APC domin yin makudi a zaben kasar. Shugaban jami’iyyar PDP, Mr Secondus yace, …
-
Ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari sunyi Allah wadai da dage zaben da hukumar zabe ta INEC tayi. A wata sanarwa da ofishin ya fitar ta hannun Mr …
-
Babban LabariLabaraiManyan Labarai
Zaben2019: Hukumar INEC ta dage zabe zuwa 23 ga wata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar babban kula da zabe, INEC ta dage babban zaben da za’a gudanar yau Asabar, 16 ga watan Fabarairu zuwa 23 ga watan na Fabarairun. Hakan ya biyo bayan wasu …
