A saifyar yau, al’ummar Najeriya magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari suka fito domin nuna murnar lashe zaben da yayi a zaben da gudanar asabar din data wuce. Sai dai labarai …
Zaben2019
-
Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben shugaban kasar Najeriya a 23 ga watan Fabarairun 2019, ta faru ta kare shugaba …
-
Siyasa
#NigeriaDecides2019: Alamu sun nuna kifewar Kwankwaso, Saraki da Dino Melaye
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar Kwankwaso tare da ‘dan takarar daya tsayar karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Hon Aliyu Sani …
-
Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily …
-
Bagwai: President: APC: 23,375. PDP: 10,584 Bunkure: President: APC: 27,232 PDP: 9,528 Tofa: President: APC 19,984 …
-
-
A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso. Ga jerin kuri’u APC – 72 PDP – 156
-
Siyasa
#NigeriaDecides2019: Atiku ya sha kashi a akwatin kofar gidanshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha kayi a akwatin daya kada kuri’a a jiharshi ta Adamawa. Ga jerin kuri’un ATIKU – 167 BUHARI …
-
Najeriya
#NigeriaDecides2019: “Yan daban’ jami’iyyar APC sun kone wasu akwatinan zabe a Lagos
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMatasan jihar Lagos sun mika kokensu ga hukumar zaben kasa ta INEC saboda barazanar da suka ce yan daban jami’iyyar APC suke musu na tirsasasu zaben jami’iiyar APC. Matasa sunce …
-
Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani shugaban jami’iyyar APC a jihar Rivers. An harbe shugaba Etete tare da babban yayenshi …
-
Labarai
#NigeriaDecides2019: An kama shuwagabannin APC da katunan zabe masu yawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaridar Daily Trust ta rawaito cewa jami’an tsaro sun cafke wasu manyan jami’iiyar APC da tarin katinan zabe na mutane. Kalli Hotuna:
-
NajeriyaSiyasa
#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10” dake karamar hukumar Akuku-Torun. Sauran labarin na zuwa…..
-
LabaraiSiyasa
#NigeriaDecides2019: ‘Yan sanda cun cafke matasan da suka yi yunkurin sace akwatin zabe a jihar Abia
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.
-
NajeriyaSiyasa
#NigeriaDecides2019 : Atiku ya kada kuri’arshi a garin Yola
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin Yolan jihar Adamawa
-
-
A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban kasa tare da ‘yan majalissun wakilai da dattijai. Da misalin karfe 5:52am, an jiyo …
-
Siyasa
Zaben2019: Duk bakin cikin su sai na siyar da NNPC – Atiku Abubakar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kara jaddada matsayinshi na cefanar da hukumar NNPC, abinda ya kira babu gudu, ba ja da baya. Atiku …
-
-
Siyasa
Zaben2019: ”Yan daban’ APC sun afka wa tawagar Kwankwaso a Bebeji
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf, yau Alhamis tawagar da tsohon gwamnan jihar Engr Rabi’u Kwankwaso …
-
Labarai
Sojin Najeriya sun gano wata makarkashiya da ake shiryawa a jihar Rivers
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShiyya ta 6 ta rundunar sojin Najeriya dake a garin Fatakwal, babban birnin jihar Rivers tace ta samu bayanan dake nuni da dauko hayar bata gari domin tada hargitsi a …
