Mayakan ta’addanci na kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum da safiyar yau Lahadi. Hakan na zuwa ne kwana biyu bayan mayakan kungiyar …
Zulum
-
Wasu rahotanni da ake samu yanzu sun bayyana cewa adadin wadanda suka mutu sakamakon afkawa tawagar gwamna Zulum da ‘yan ta’adda suka yi sun kai 30. Wasu majiyoyi ne suka …
-
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum yadauki aniyar mayar da ‘yan gudun hijira yankunan su afadin jaha. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana gwamnatin …
-
Labarai
Borno: Zulum zai gudanar da zaben kananan hukumomi bayan shekaru 15 na rashin gudanar da zabukan
Za a gudanar da zaben kananan hukumomi ajihar Borno, kasancewar sama da shekaru 15 da rashin gudanar da zaben. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana …
-
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya jagoranci wani taro na kaddamar da wasu ayyuka guda 6 da Ministan Sadarwa, Dr Isa Ali Pantami, ya yi. An gudanar da taron …
-
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum zai tantance malaman makarantun firamare matakin farko. Babagana Zulum ya bayyana haka ne a yayin zama da ya gudanar da mahukunta kan sha’anin …
-
Ibrahim Mustapha, Maiduguri Gwamna Babagana Umara Zulum, ya kulle iyakokin fadin jihar Borno batare da matafiya sunshiga jihar ba. Gwamnan yadauki matakin hakan yunkurin da gwamnatin jihar tace tana yi …
-
Labarai
Zulum ya yi wa malamar firamaren dake zuwa makaranta tin karfe 6:30 na safe kyautar makudan kudade
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya karrama wata malamar firamare, Mrs Obiageri Mazi wadda ke riga kowa zuwa makaranta da wuri kyautar makudan kudade. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan …
-
Gwamnan Borno, Babagana Zulum ya bawa kwararrun masana umarnin a binciko dalilin dake haddasa yawan samun masu matsalar ciwon koda a fadin jihar Borno. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. …
-
Labarai
Gwamnan Borno ya bude shafin da zai dauki manema aiki miliyan 2
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai girma gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya kaddamar da shafin ‘Borno Job Portals’ don daukar ‘yan jihar miliyan 2 aiki. Gwamnan ya kaddamar da shirin ne a jiya …
-
Labarai
Gwamnan Borno ya baiwa tsofaffin Ma’aikata 10,319 kudadensu na Fansho
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya rattaba hannu kan biyan kudaden barin aiki na ma’aikata 9,898 tare da baiwa iyalan tsofaffin ma’aikata 185 (Wadanda suka mutu) masu ritaya kudin …
-
Labarai
Gwamnan jihar Borno bai iske Likita ko 1 ba a ziyarar bazata da ya kai asibitin Gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya kai ziyarar bazata zuwa asibiti a garin Maiduguri da sauran ma’aikatun gwamnati. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Gwamnan Babagana bai iske ko da …
-
Labarai
Sabon Gwamnan jihar Borno bai iske ma’aikaci ko guda 1 ba, a ziyararshi zuwa babbar sakatariya a Maiduguri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon gwamnan jihar Borno Engr Babagana Umara Zulum ya bayyana rashin jin dadinshi bisa rashin iske ma’aikata a babbar sakatariyar jihar Borno a lokacin da ya kai ziyarar bazata zuwa …
