Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin dinka tukunkumin rufe hanci har guda miliyan 1 wanda a cewarshi zai karfafa matakan kare yaduwar annobar Koronabairas a jihar …
Kiwon Lafiya
-
Cutar Koronabairas, anooba ce da ta karade duniya baki daya wadda a yau babu kasa shahararriya a fadin duniya ta cutar ba ta bulla ba. Sai dai bincike ya nuna …
-
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-Yanzu: Mutane 23 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumilla 59
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 23 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Hukumar NCDC ce ta sanar da hakan ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter.
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutane 10 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 37
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 10 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter. “A halin yanzu, karfe …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 51 masu dauke da Coronavirus, jumillar 493 a Najeriya
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 51 a daren Juma’a . Kamar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 35 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Rahotanni sunyi ta yawo cewar “an samu mai dauke da cutar Koronabairos a babban asibitin garin Potiskum dake jihar Yobe.” Hakan na zuwa ne bayan da an kwantar da wani …
-
An samu mutum na farko da ya rasa ranshi a jihar Kano sakamakon Koronabairas. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a wata …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu-yanzu: Mutane 12 sun sake kamuwa da Kwabid-19 a Kano, jumilla 21
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane 12 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da sake samun mutanen a ingantaccen shafinta na Twitter. “A halin yanzu, karfe …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 11 masu dauke da Coronavirus, jumillar 373 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 11 a daren Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 19 masu dauke da Coronavirus, jumillar 362 a Najeriya
This is interactive title Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 19 a daren Talata. Kamar yadda …
-
Mutane 2 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano. Ma’aikatar lafiyar ta jihar Kano ce ta sanar da haka a yammacin yau Litinin. “A halin yanzu, karfe 7:45 na …
-
An samu mai dauke da cutar Covid-19 na farko a jihar Kano bayan fitowar gwajin a ranar Asabar. Kwamishinan lafiya na jihar, Dr Aminu Ibrahim Tsanyawa ne ya tabbatar da …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 14 masu dauke da Coronavirus, jumillar 288 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 22 masu dauke da Coronavirus, jumillar 276 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Laraba. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutane 20 masu dauke da Coronavirus, jumillar 210 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Juma’a. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 10 masu dauke da Coronavirus, jumilla 184 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 10 a daren Alhamis. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 23 masu dauke da Coronavirus, jumilla 174 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 23 a daren Laraba. Kamar yadda hukumar ta bayyana a …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 12 da ranar yau Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
