Gwamnatin Najeriya ta haramta siyar da tabar sigari a dai-dai a dukkanin inda aka sahale a siyar da taba. Gwamnatin tayi dokar ne bisa arhar da tabar tayi wanda dalilin …
Kiwon Lafiya
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 4 da safiyar yau Talata. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: An samu karin mutum 20 masu dauke da Coronavirus, jumilla 131 a Najeriya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 da daren yau Litinin. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 da daren yau Lahadi. Kamar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 2 da ranar yau Talata. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
-
Kiwon Lafiya
Yanzu yanzu: Alkaluman ‘Corona Virus’ sun zama 40 bayan sake tabbatar da 4 a daren Litinin
by Faizaby FaizaHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 4 da daren yau Litinin. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
-
Kiwon Lafiya
Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 35 bayan sake tabbatar da 5 a safiyar Litinin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 5 da safiyar yau Litinin. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 3 da yammacin yau Lahadi. KAmar yadda hukumar ta bayyana …
-
Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar COvid 19 guda 4 a safiyar yau Lahadi. KAmar yadda hukumar ta …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa sun fara aikin bada magani kyauta a fadin jihar
Kungiyar mata ‘yan asalin jihar Jigawa mazauna garin Kaduna tana kan duba marasa lafiya kyauta a jihar. Kungiyar mai suna ‘Better Life for Jigawa Women wacce take karkashin jagorancin Umma …
-
Kungiyar Masu Masana’antu ta Najeriya (MAN), ta bayyana cewa ta kammala shirye-shiryen fara gagarimin aikin dashen zogale a kadadar gonaki daban-daban a kananan hukumomi 774 na Najeriya. Shugaban Kuniyar MAN, …
-
Wani kwarerren likitan hakora dake Jami’ar Maiduguri jihar Barno Lawal Balami shine ya tabbatar da haka inda ya kara da cewa rashin sani na daga ciki matsalolin dake haddasa cututtukan …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Zazzabin ‘Lassa’ yayi sanadiyyar mutuwar manyan Likitoci 2 a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWasu manyan Likitoci dake aiki a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano a Kano, sun gamu da ajalinsu sakamakon kula da wata baiwar Allah da ake zargin tana dauke da …
-
Kungiyar likitocin hakora na Najeriya (NDA) ta hori duk masu fama da cutar siga wato (Diabetes) da su rika gaggauta zuwa asibiti a rika yi musu gwajin jini tare da …
-
Kiwon LafiyaLabarai
Za’a yi wa yaron da aka haifa babu ‘Dubura’ tiyata kyauta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineZa’a yi wa Sa’idu, mai shekaru 4 kacal a duniya dan asalin garin Pataskum ta jihar Yobe, tiyata biyo bayan rashin haifarshi da akayi da dubura. DABO FM ta tattaro …
-
Kiwon Lafiya
Rashin motsa jiki yana kisa irin na masu shan ‘Tabar Tabako’ da masu Kansa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA yanzu, rashin motsa jiki yana kawo asarar rayuka matuka kamar yacce masu shan taba suke mutuwa a fadin duniya. DABO FM ta binciko wani bincike da masana kiwon lafiya …
-
Sakamakon wani nazari mai dumi-dumi da aka gabatar a kasar Canada ya nuna mana cewa, a cikin mutane wadanda suke kwanciya a asibiti sakamakon kamuwa da ciwon nimoniya, masu kiba …
-
A kokarin da take na samar wa matasa aikin yi da koyar da su sana’o’i da muhinmancin sanin matakin jini ga bil-adama da kuma wayar da kai game da muhinmancin …
-
‘Push up bra’ shi ne sunan da ake kiran bireziyar da ake wa lakabi da ‘a cuci maza’. Kwarrariyar likita a asibitin Spacialist dake jihar Bauchi, Dr Habiba Ismail, tayi …
-
Kiwon Lafiya
Maganin Kafso da aka hada da fatar Alade yafi inganci da aiki a jikin dan Adam – Bincike
Kwayar Kafso, nau’in sarrafa magani ne dake dangin ‘Solid Dosage Form’, ma’ana magunguna da aka cure a waje guda. DABO FM tayi bincike domin sanin Kafso, amfaninshi da kuma yacce …
