Copyrighted.com Registered & Protected

#NigeriaDecides2019: Jami’ai sun harbe Agent din PDP a jihar Rivers

Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10”…

#NigeriaDecides2019 : Atiku ya kada kuri’arshi a garin Yola

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin…

Zaben2019: Shugaba Buhari ya kammala kada kuri’arshi a garin Daura

Zaben2019: Abubuwan fashewa sun tashi a Maiduguri

A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban…

Zaben2019: Duk bakin cikin su sai na siyar da NNPC – Atiku Abubakar

Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya kara jaddada matsayinshi na…

Takaitaccen rahoto akan hargitsin Kofa, tsakanin ‘Yan APC da Kwankwasiyya

Zaben2019: ‘Yan daban APC sun afkawa tawagar Kwankwaso a Bebeji

A cigaba da zagayen yakin neman zaben dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iiyar PDP,…

Gwamnatin PDP ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar Akwa Ibom

Gwamnatin jihar Akwai Ibom karkashin gwamna Udom Gabriel Emmanuel, ta kaddamar da jirgin sama mallakar jihar. Kamfanin…

Sojin Najeriya sun gano wata makarkashiya da ake shiryawa a jihar Rivers

Shiyya ta 6 ta rundunar sojin Najeriya dake a garin Fatakwal, babban birnin jihar Rivers tace…

Akwai yiwuwar dasa abubuwan fashewa a guraren zabe, kasuwanni da guraren bauta – Masu Sa’idon Zabe

A cewar wasu masu saka ido akan zabe wadanda suka zo daga kasar Afrika ta Kudu,…

Zaben2019: Siyar da NNPC dole ne a wajena – Atiku

Dan takarar shugaban kasa a inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace yana nan akan matsayinshi…

Kano: Ganduje ya tsige Sheikh Daurawa, daga mukamin kwamandan Hisbah

A jiya Talata, 19/02/2019, wasu majiyoyi daga jihar Kano suka rawaito matakin da gwamnatin jihar Kano…

Zaben2019: Ina kiran magoya bayana da su zabi shugaba Buhari – Salihu Takai

Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PRP, Mal Salihu Sagir Takai yayi kira ga…

An kama Jirgin sama cike da kudi a jihar Kano

An kama jirgin ne da yammacin yau a jihar Kano. Jirgin da aka cika makil da…

Lagos: Malami yayiwa kanwar matarshi fyade

Da yake bayyanawa ‘yan sanda, Malam Mustapha, yace zargin da ake masa na kwanciya da kanwar…

Satar akwatin zabe barazana ne ga rayuwa – Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari, yayi kira ga yan Najeriya dasu zama masu kaucewa hargitsi ko wana iri…

Zaben2019: Idan Ganduje ya dame mu, har gida zan sa a kamoshi – Kwankwaso

A wata hira da Sanatan Kano da tsakiya, Engr Rabi’u Kwankwaso yayi da gidajen radiyon Kano,…

Zaben2019: An kama kuri’a a gidan gwamnan Kogi, Yahaya Bello?

Hukumar zabe mai zaman kanta, INEC tayi tsokaci bisa labarin data samu na kama kuri’a a…

Zaben2019: Idan Ubangiji ne zai kirga kuri’u babu yadda Buhari zai iya cin zabe – Buba Galadima

Shugaban tafiyar R-APC, jigo a  yakin neman zaben Atiku Abubakar, tsohon na hannun damar shugaban kasa…

Wallahi zan iya kashe mutum, in hakura da mahaifana akan Buhari – Matashi

Wani matashi, masoyin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana irin cikakkiyar soyayyar da yake yiwa shugaban, soyayyar…

%d bloggers like this: