Gwamnatin Jihar Kano ta aike da takardar tuhuma Sarkin Kano, Alhaji Muhammad Sanusi II game da tuhumar kashe kudaden masarautar Kano ba bisa ka’ida ba, kamar yadda wasu majiyoyin sirri …
Dabo Online
-
Labarai
Sallar Idi a masallacin da mutane miliyan 8 suke halarta a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn gudanar da sallar Idi karamar a kasar Indiya ranar 5 ga watan Yulin 2019. Wakilan DaboFM sunyi tattaki zuwa garin Agra dake jihar Uttar Pradesh dake kasar Indiya, jihar …
-
Taskar Malamai
‘Azumin Sittu Shawwal ba shi da asali, yin shi Bidi’a ne’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ya bayyana cewa yin azumin sittu Shawwal ba shi da asali, hasali ma yinsa bidi’a ce bisa wani babi da ya karanto daga cikin Muwadda …
-
Labarai
Masarautar Kano ta kira taron Addu’ar cika shekaru 5 da rasuwar Marigayi Ado Bayero
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Masarautar jihar Kano ta shirya taron addu’a ga Marigayi Dr Ado Bayero bayan cika shekaru 5 da rasuwa. Majalissar ta fitar da sanarwar ne bayan da gwamnatin jihar ta …
-
Labarai
Ganduje ya soke yin ‘Hawan Nassarawa’ da masarautar Kano takeyi duk ranar 3 ga Sallah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya soke gudanar da bikin hawan Nassarawa da masarautar Kano ta sabayi dukkanin kwanaki 3 bayan kowanne bikin Sallah. DaboFM ta rawaito mai …
-
Akwai yiwuwar soke hawan nassarawa da ake sa ran gabatarwa gobe… Karin bayani na nan tafe..
-
Labarai
Hotuna: Bayan makwanin rashin jituwa, Sarki Sunusi ya ja Ganduje Sallar Idi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHotuna: Bayan makwanin rashin jituwa, Sarki Sunusi ya ja Ganduje Sallar Idi
-
Labarai
Hukumar yaki da Cin hanci ta jihar Kano ta bukaci a dakatar da Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar karfe korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano tayi kira ga zuwa dakatar da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, biyo bayan bannatar kudade tare da …
-
Yau Litinin, 3 watan Yuli, 2019, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440. Mai Alfarma Sarki Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad ne ya bayyana haka a fadarshi dake jihar Sokoto inda …
-
Yau Litinin, 3 watan Yuli, 2019, ne karshen watan Ramadana na shekarar 1440. Mai Alfarma Sarki Musulmi, Sultan Abubakar Sa’ad ne ya bayyana haka a fadarshi dake jihar Sokoto inda …
-
Wasanni
Liverpool ta chasa Tottenham ta kuma da dauke kofin ‘Champions League’ karo na 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Liverpool dake kasar Ingila ta doke takwararta ta Tottenham a wasan karshe na cin kofin zakarun nahiyar Turai na shekarar 2019. Liverpool ta doke Tottenham da …
-
Labarai
An zargi ‘yan Boko Haram da hannu a hari yayin Sallar ‘Tahajjud’ a Maiduguri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na BBC ya rawaito cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun tarwatsa wasu masu sallar Tahajjud a jihar Borno. “An kai harin …
-
Labarai
Mutane 30 daga cikin wadanda Ganduje yayiwa aikin ido a unguwar GAMA sun makance
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane ne 30 ne daga cikin wadanda suka amfana da shirin aikin idanu kyauta a unguwar Gama dai dai lokacin yin zagaye na biyu a zaben gwamnan jihar Kano. Dabo …
-
Labarai
Gwamnan jihar Bauchi ya bada umarnin biyan dukkan ma’aikatan jihar albashin da suke bi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Sen Bala Muhammad ya bada umarnin biyan albashi ga dukkanin ma’aikacin da yake bin gwamnatin jihar. Wata sanarwa da ofishin gwamnan ya fitar ranar Juma’a tace lallai …
-
Labarai
Sabon Gwamnan jihar Borno bai iske ma’aikaci ko guda 1 ba, a ziyararshi zuwa babbar sakatariya a Maiduguri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon gwamnan jihar Borno Engr Babagana Umara Zulum ya bayyana rashin jin dadinshi bisa rashin iske ma’aikata a babbar sakatariyar jihar Borno a lokacin da ya kai ziyarar bazata zuwa …
-
Nishadi
‘Yan Mata sun fara kokawa kan yadda samari sukayi ƙememe suka hana su kayan Sallah
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamar yadda dai aka saba, mukan garzaya shafukan sada zumunta na Instagram dan zakule abubuwan dake wakana tsakanin matsan Arewa. Yau ma mun garzaya wani shafi, inda ‘yan mata suke …
-
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, yace jihar zata tsunduma cikin harkokin noma nan bada dadewa ba, musamman na kwakwar manja domin fara samar da manja a jihar. Ranar Alhamis, …
-
-
Siyasa
Sandar da Sabbin Sarakunan Kano suke rikewa “Kokara” ce – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
-
Siyasa
Malaman Firamare masu daraja sunfi Farfesoshin da sukayi aiki a zaben Kano – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
