Malam Ibrahim Shekarau, Zababben Sanatan Kano ta tsakiya na jami’iyyar APC ya kammala zaben shi na yau a zauren majalissar dattijai. Shekarau tare da sauran sanatocin jihar Kano, Barau Jibrin …
Dabo Online
-
Adebo Ogundoyin, mai shekaru 32 na jami’iyyar PDP ya zama kakakin majalissar jihar Oyo ta 9. Ogundoyin ya zama kakakin majalissar babu hamayya inda ya samu kuri’a 26. Jami’iyyar PDP …
-
Siyasa
‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa PDP
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Majalissar jiha guda 6 a jihar Imo sun sauya sheka zuwa jami’iyyar PDP a yau Litinin. Yan majalissar sun bayyana chanzin shekartasu a wata takarda da suka mikawa kakakin …
-
Babban LabariLabarai
Kotun karar zaben shugaban Kasa ta yi watsi da karar kalubalantar nasarar Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun da ke sauraren karan zaben shugaban kasa ta yi watsi da karar da gamayyar jam’iyyu na C4C ta shigar gaban ta tana kalubalantar nasarar da Buhari yayi a zaben …
-
Labarai
Buhari bai shiga maganar sasanta Ganduje da Sarkin Kano ba – NTA
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBuhari bai shiga tsakanin dambarwar dake faruwa tsakanin Gwamnan jihar KAno, Dr Ganduje da Sarkin KAno, Mallam Muhammadu SUnusi II ba. DABO FM ta tattaro wani rahotan na gidan talabijin …
-
Labarai
Sarki Sunusi ya koma Kano bayan da aka sasantashi da Ganduje a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya koma jihar Kano jim kadan bayan gama sasantashi da gwamnan jihar Dr Abdullahi Ganduje. Tin a jiya juma’a ne bayan an gudanar …
-
-
Ra'ayoyi
Ko Sarkin Kano da Ganduje sun shirya ya kamata a kammala bincike – Barr Abba Hikima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIna ganin bai kamata kawai dan Sarki da Ganduje sun shirya shikenan maganar zangin almundahanar da ake wa sarki ya bi iska ba. Wannan ba dai-dai bane komai son da …
-
Labarai
Sarkin Kano, Sunusi II ya mayarwa da Ganduje martani a karon farko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II ya mayarwa da gwamnatin jihar Kano akan tuhumar da akeyi masa na al-mubazzaranci da kudin masarautar. DABO FM ta gane cewa sarkin ya …
-
Tsohon babban hafsin sojan Najeriya, shugaban kasar, Gen Sani Abacha, ya cika shekaru 21 da rasuwa. Abacha ya rasu ne ranar 8 ga watan Yuli na shekarar 1998 a lokacin …
-
Duniya
An kashe sama da masu zanga-zangar hambarar da gwamnati guda 100 a kasar Sudan
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga Aljazirah English View this post on Instagram Death toll in Sudan rockets to 100 say protesters, as security forces continue their bloody dispersal of the weeks-long sit-in outside the …
-
DaboFM ta binciko hakan na zuwa ne jim kadan bayan cimma matsaya tsakaninsu a daren Juma’a a babban birnin tarayyar Abuja. Tin dai wunin Juma’a, jaridar Daily Nigerian ta rawaito …
-
Dan wasa Eden Hazard, dan kasar Belgium, ya bayyana cewa yaso bugawa Real Madrid kwallo tin lokacin yana karami. Dan wasan ya bayyana haka ne a wani sakon bakwananshi bari …
-
Kociya Stephen Keshi, tsohon dan wasan kuma mai horaswa na kungiyar Super Eagles ya cika cika shekaru 3 da mutuwa. Keshi ya mutu ne a ranar 7 ga watan Yuli …
-
Kungiyar kwallo kafa ta Chelsea da Real Madrid sun cimma matsaya akan cinikin dan wasa Eden Hazard na kungiyar ta Chelsea. Hakan na zuwa ne bayan da kungiyara Chelsea ta …
-
Labarai
EFCC ta janye tuhumar ta akan badakalar biliyan 25 ta Goje bayan ya janye daga neman shugaban majalissar dattijai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineOfishin Minitsan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin tarayyar na kasa ya karbe ragamar takaddamar Danjuma Goje dake gaban Kotu akan tuhumar yin sama da fadi da Naira biliyan 25 daga …
-
Labarai
Buhari ya kira Ganduje zuwa Abuja akan rikicinshi da Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA karshe dai shugaba Muhammadu Buhari ya shiga tsakanin rikicin dake tsakanin Gwamna Ganduje da Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II. Hakan na zuwa ne a lokacin daya rage saura wa’adi …
-
Al'adu
Masarautar Rano ta hukunta Hakimai da sukayi wa sarkin Kano Sunusi mubaya’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasarautar Rano dake jihar Kano ta hukunta wasu hakimanta da suka bijerewa umarnin Sarki. Hakiman garin Bebeji dana Tudun Wada ne suka karbi hukunci dakatarwa daga masarautar. A cikin wata …
-
Labarai
Ganduje na daf da dakatar da Sarki Sunusi da yiwuwar maye gurbin masarautar Kano da Aminu Ado Bayero
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBiyo bayan aike da takardar tuhuma da gwamnati Dr Ganduje ta aikewa Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II akan kashe kudaden masarautar Kano ta gwamnatin ta kira ta’annati. Majiyoyi sun tabbatar …
-
Nishadi
Gidan kasaitaccen mai barkwaci ‘ShagirGirbau’ ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwan sama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIftila’i ya rutsa da kasaitaccen mai barkwanci, Badamasi Usama, bayan da gidanshi ya rushe sakamakon ambaliyar ruwa a garin Gezawa dake jihar Kano. Badamasi, wanda aka fi sani da Shawaragi, …
