Tsohon gwamnan jihar Kano, Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa an zubar da mutuncin abubuwa dayawa a zaben Kano da aka gudanar. Kwankwaso ya bayyana haka ne a wata …
Dabo Online
-
Siyasa
Nafi gwamnatin Buhari amfani a wajen talakawa da al’ummar Najeriya – Buba Galadima
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBuba Galadima, Dan gwagwarmaya, shugaban tsagin R-APC, daga cikin masu ruwa da tsaki a tafiyar Alhaji Atiku Abubakar, yace yafi yiwa talakawan Najeriya amfani akan gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari. Buba …
-
Labarai
Obasanjo ya tsallake rijiya da baya, bayan ya kubuta daga hatsarin Jirgin sama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya tsallake rijiya da baya, bayan jirgi da ya hau ya kusa yin hatsari a ranar Laraba. Kamfanin dillancin Labaran Najeriya ”NAN” ya rawaito cewa, …
-
Labarai
Sa’o’i kadan bayan rantsuwa, Shugaba Buhari zai tafi kasar waje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari, zai bar kasa Najeriya, jim kadan bayan sake rantsar da shi a matsayin sabon shugaban kasar. Shugaba Buhari zai halarci taron kungiyar kasashen musulmi “OIC” na duniya …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya fara raba sabbin mukaman jami’an gwamnati da zasu cigaba da tafiyar da mulkin jihar Kano. Gwamnan ya sake nada sakataren gwamnatin jihar …
-
-
Labarai
Ganduje yayi alkawari mayar da karatun Firamare kyauta da daukar nauyin karatun masu bukata ta musamman
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin zata mayar da karatun firamare kyauta a jihar, tare da daukewa dukkanin masu bukata ta musamman nauyin kudaden makaranta …
-
Siyasa
NextLevel: Ganduje ya alkauranta kakkabe cin hanci da rashawa a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamanan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa gwamnatin ta shirya tsaf wajen yakar cin hanci da rashawa a jihar ta Kano. A jawabin da gwamnan yayi jim …
-
Labarai
Ba a ga Sarkin Kano Sunusi ko wakilinshi a taron rantsar da Ganduje ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaga rahotanni da muke samu daga wasu wakilanmu tare da mahalarta taron ranar rantsuar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje sunce, Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II bai halarci taron ba. Ana …
-
-
-
-
A rika sake loda shafin domin ganin sabon rahoto
-
Labarai
Ban gina sabbin gidaje ko siyan hannayen jarin gida ko kasar waje ba – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana dukkanin dukiyar da ya mallaka a shirin rantsar dashi wa’adin mulkin Najeriya karo na byu kamar yacce doka ta tanada. Za dai a rantsar …
-
Labarai
Akwai yiwuwar sake komawa wa’adina na biyu da wasu tsofaffin Ministocina – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari yace Akwai yiwuwar ci gaba da aiki da wasu daga cikin tsaffin Ministocinshi a zangon “Next Level”. Buhari ya baiwa Ministocin umarnin rubuto sakamakon ayyukan da suka …
-
Siyasa
Abdulaziz Yari ya mikawa Matawalle takardun mulkin jihar Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara mai barin gado, Gwamnan Abdulaziz Yari ya bawa Bello Muhammad Matawalle, zababben gwamnan jihar, takardun kama aiki a yau Laraba, 28/05/2019. Ana sa ran rantsar da sabon …
-
Labarai
Hotuna: Ganduje ya kai ziyara filin da za a kara rantsar dashi don shiga “Next Level”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, Dr Ganduje ya kai ziyara filin wasa na Sani Abacha dake Kofar Mata, filin da za’a rantsar dashi a gobe Alhamis 29/05/19.
-
Labarai
Wata babbar Kotu ta dakatar da umarnin kama akantan Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu a jihar Kano ta dakatar da umarnin kamun da wata karamar kotu tayi na kama shugaban ma’aikatan fadar Sarkin Kano da wasu mutane 2. An dai kai …
-
Labarai
EFCC ta kama Kanin sakataren gwamnatin jihar Zamfara da miliyan 60 a wani gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar yaki da cin hanci da rashawa ta kama tsabar kudi Naira miliyan 60 a gidan dan uwan sakataren gwamnatin jihar Zamfara, Farfesa Abdullahi Shinkafi. EFCC ta kama Murtala Muhammad, …
-
Daga shashin Hausa na BBC “ “Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya ce bai damu da rashin kaunar da manyan kasar suke nuna masa ba. A wata hira ta musamman da …
