Al’ummar jihar Kano na ta cece-kuce dangane da sabuwar sanarwar da hukumar Karota ta fitar na haramcin goyon babur mai kafa biyu a jihar Kano. Sai dai dokar ba sabuwa …
Dangalan Muhammad Aliyu
-
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayar wa shugaba Muhammadu Buhari martani akan bayanan shugaba Buhari ya rokon mutanen Katsina su yi hakuri sakamakon kashe-kashe da suke faruwa …
-
Jaipur, India (DABO FM) – Biyo bayan munanan hare-haren da mayakan Boko Haram da ‘yan Binduga dadi suka kai a yankunan arewacin Najeriya da yayi janyo asarar rayuka sama da …
-
RAJASTHAN: Wata tsohuwa mai shekarun haihu 75 a duniya ta fada rijiya a unguwar Tudun Wuzurchi dake cikin kwaryar birnin Kano. Tsohuwar da aka bayyana da sunan Hajiya Zuwaira Kabir …
-
Biyo bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Abubakar Saad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, akwai yiwuwar sake duba lamarin ganin wata. Kwamitin da yake lura da …
-
Biyo bayan hukuncin da aka yi wa matashin nan dan jihar Kano, Yunusa Dahiru ‘Yellow, akan zargin sace wata budurwa daga jihar Bayelsa a 2015. DABO FM ta tattara cewar …
-
Magidanta 1,774 ne suka debo wa matansu ‘yan sanda yayin dokar zaman gida a kasar Indiya. Yayin kududduga da wata kungiyar kare hakkin maza ma’aurata ta SIF tayi, tace a …
-
Labarai
Yawancin wadanda ake hada karya a kansu, su na kare wa su shiga cikin aljanna – Ghali Na’abba
Rt Hon Ghali Umar Na’abba ya bayyana cewa yawanci wadanda ake hada jita-jita a kansu suna mutuwa ne su shiga al’janna. Ghali ya bayyana haka ne yayin wata ganawarshi da …
-
Tsohon kakakin majalissar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na’abba, ya na nan da rai cikin koshin lafiya, DABO FM tana da tabbaci. Rahotanni da dama a kafafen sada zumunta da …
-
Motoci kirar Tirela sama da guda 100 sun kamo hanyar jihar Kano da yammacin yau Talata. Ma’aikatar kula da ayyukan jinkai da bala’i karkashin jagorancin Haj. Sadiya Umar Faruk ce …
-
Hukumomin gudanarwar gasar Ligue 1 ta kasar Faransa ta soke gasar ta kakar 2019-2020. Firaministan kasar Faransa, Edouard Philippe ya bayyana cewar kasar ta soke dukkanin al’amuran wasanni har zuwa …
-
Adadin yawan mutanen da suka kamu da cutar Kwabid-19 ya zarta miliyan 3 fadin duniya inda kasar Amurka ta zama kasar da ta bi kowacce kasa yawan masu dauke a …
-
Malama Halima Shittu, uwargidan Sheikh Abdulwahab, malamin addinin Islama dake jihar Kano, ta rasu yau Talata 5 ga watan Ramadana. Iyalan malamin ne suka sanar da haka da safiyar yau. …
-
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da umarnin dinka tukunkumin rufe hanci har guda miliyan 1 wanda a cewarshi zai karfafa matakan kare yaduwar annobar Koronabairas a jihar …
-
Domin shawon kan karancin asibitoci a kasar Ghana, shugaban Nana Akufo-Addo, ya sha alwashin gina sabbin asibitoci na zamani har guda 88 na zamani cikin kwanaki 365. Hakan na zuwa …
-
Alhaji Abdussamad Rabiu, shugaban kamfanin BUA, ya alkauranta bayar da tallafin biliyan 3.3 ga jihohin Kano da Legas da kwamitin dake yaki da yaki da Kwabid-19 na Najeriya. Haka zalika …
-
Cutar Koronabairas, anooba ce da ta karade duniya baki daya wadda a yau babu kasa shahararriya a fadin duniya ta cutar ba ta bulla ba. Sai dai bincike ya nuna …
-
Daga cikin hadiman gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, sun fara zubar da hawaye akan Koronabairas neman tallafi. Hakan na zuba ne a dai dai lokacin da gwamnan jihar ya …
-
-
Fasahar MatasaTaskar Matasa
Ko kunsan hazikin matashin da ya zana fitaccen hoton Sarkin Kano murabus?
Hoton da kuke gani a sama, hoto ne da ya gama gari, ya kuma kayatar da mutane musamman masoya Sarkin Kano murabus, Muhammadu Sunusi II. Sai dai mutane sun manta …
