Yanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya mayar wa shugaba Muhammadu Buhari martani akan bayanan shugaba Buhari ya rokon mutanen Katsina su yi hakuri sakamakon kashe-kashe da suke faruwa …
Baza mu kuma lamuntar shiru da rashin daukar mataki kan kashe-kashe ba -Sarkin Musulmi
Sarkin musilmi, Sultan Abubakar Sa’ad III ya bayyana bazai kara lamuntar rashin daukar mataki tare da shirun gwamnati kan kashe-kashen dake afkuwa a arewacin Najeriya ba. Rahoton DABO FM ya …
Sabon shugaban rikon APC, Giadom ya soke tantance ‘yan takarar gwamnan Edo
Wannan na zuwa ne bayan kotu ta tabbatar da Victor Giadom a matsayin shugaban rikon jam’iyyar ta APC bayan jam’iyyar ta bada sunan Sanata Abiola Ajimobi bayan kotun daukaka kara …
Ƙarya kawai Atiku yake shirgawa ‘yan Najeriya akan bashin da muke ci -Minista
Tun da fari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana Najeriya na biyan bashin kaso 99 cikin dari na kudin shiga, inda yayi nuni da cewa a farkon shekarar …
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana baya dana sanin kirkirar masarautu da tayi sanadiyya yin tafiyar ruwa da rawanin Sarkin Kano na 14, Sanusi II. DABO FM ta …
An maka muƙarraban gwamnatin tarayya da suka je jana’izar Abba Kyara a kotu
Kotu ta sanya ranar 30 ga Yuni domin fara sauraron karar da aka shigar kan wadanda suka halarci binne marigayi shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin Tarayya, Abba Kyari a ranar 18 …
Ya zargi wani Jami’in Soji da su ke matsayi daya da sanya wa a ci zarafin sa
Yanzu haka Jami’an rundunar soji ta makarantar horas da kwaratan soji da ke Zariya sun dukufa wurin binciko gaskiyar lamarin da ya faru tsakanin wasu masu rike da mukaman Kaftin …
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya kara sassauta dokar kulle da karin rana guda. Rahoton DABO FM ya bayyana hakan ne ta wata sanarwa da mai bawa gwamanan shawara, …
Wani dan siyasa ya yi gagarumin rabon igiyoyin daure tumakai a mazabarsa
Daniel Ukpera, dan takarar majalisar dokokin jihar Benuwai mai wakiltar mazabar Guma, ya rabawa yan mazabar sa igiyoyin daure tumaki. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa dan takarar dai yayi …
Za a cigaba da rufe wuraren wasannin kwallon kafa – Gwamnatin tarayya
Gwamnatin tarayya ta ce za a cigaba da rufe dukkanin al’amuran wasanni musamman na kwallon kafa a Najeriya har sai ta bayar da umarnin cigaba. Shugaban kwamitin yaki da cutar …
‘Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci’
Ra’ayoyi: Idan Malamai na Allah basu farga ba, shedanun malamai za su cefanar da Musulunci, Daga Umar Aliyu Fagge. Ilimi, tunani da hankali sune matakin farko da mutum yake amfani …
Ku fara kashe ƙwarin ‘yan ta’adda kafin manoma su iya kashe na gonakin su -Shehu Sani
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya bayyana ‘yan ta’addata ne suka fi addabar jama’a fiye da kwari masu cinye amfanin noma. Wannan na zuwa ne bayan gwamnatin tarayya ta …
Bude gidajen kallon kwallon kafa da Ganduje ya yi a Kano ya bar baya da ƙura
Tin bayan da gwamnanan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya amince da bude gidajen kallon kwallon kafa a jihar, al’ummar ciki da wajen jihar suke da cece-kuce. DABO FM ta …
Boko Haram sun kashe Sojoji 20 da farar hula 40 a sabbin hare-haren Monguno da Nganzai
A kalla sojojin Najeriya 20 da farar hulla sama da 40 ne suka rasa rayukansu a hare-hare guda biyu da kungiyar Boko Haram ta dauki alhakin kai wa a ranar …
Noma: Gwamnati ta amince da kashe Naira biliyan 13 a feshin maganin kwari
Jaipur, India (DABO FM) – Gwamnatin tarayyar Najeriya ta amince da kashe da kashe Naira biliyan 13 domin kashe kwari a gonakin jihohi 12. Jihohin da zasu amfana da kudaden …
Sojojin Najeriya sun afka wa kwamitin yaki da Kwabid-19 a Borno, sun kashe 1 da raunata 4
Jaipur, India (DABO FM) – A ranar Asabar, dakarun Sojin Najeriya sun afka wa jami’an yaki da cutar Kwabid-19 da gwamnatin jihar Borno ta kafa ciki har da kwamishina a …
‘Ba Allah wadai za ka yi akan kisa a Arewa ba, idan baza ka iya daukar mataki ba, ka sauka’
Jaipur, India (DABO FM) – Sheikh Nuru Khalid, fitaccen malamin adddinin Islama ya nuna takaicin kalaman shugaba Muhammadu Buhari da ya ce ya saba yi duk lokacin da aka kashe …
Rarara ya gwangwaje Aminu Dumbulum da Miliyan 1 tare da galleliyar mota
Mawakin jam’iyyar APC,Dauda Kahuta Rarara ya bawa Aminu Dumbulum sabouwar mota da chekin zunzurutin kudi har Naira miliyan 1. Cikin wani faifan bidiyo da aka aike wa DABO FM a …
Halin da ake ciki yanzu ya nuna babu shugabanci a Najeriya – Buba Galadima
Jaipur, India (DABO FM) – Alhaji Buba Galadima, babban mai hamayya da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar Najeriya ta tsinci kanta a yanayi na rashin shugabanci. Buba Galadima …
