Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bada umar nin bude gidajen kallon kwallon kafa dake fadin jihar, sai dai ya bada sharudda yanda zasu kare yaduwar Kwabid19. Rahoton DABO …
Buhari ya dora alhakin hare-haren kisan kiyashi na ‘yan ta’adda a Arewa kan annobar Korona
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, …
12 ga Juni: Mun ciyar da ‘yan makaranta fiye da miliyan 9 -Buhari
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatinsa ta ciyar da yara yan makaranta fiye da miliyan tara domin basu damar samun karatu mai inganci da basu abinci mai gina jiki. …
June 12: Mun gaza farantawa yan Najeriya -Atiku ga ‘yan siyasa da masu madafun iko
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana har zuwa yau matsayinsu na ‘yan siyasa sun gaza sanya farin ciki a fuskokin yan Najeriya. A wani sako da ya aike …
‘In da Jonathan ko wani dan Kudu ne ke mulki, da an ce shirya kashe-kashe ake don cutar Arewa’
Jaipur, India (DABO FM) – Sheikh Jabir Sani Mai Hula, fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya, ya magantu kan yadda a ke kisan kiyashi a yankin arewacin Najeriya a ƙarƙashin …
Gamayyar hadin kan kungiyoyin addinin Islama ta Jihar Kaduna da suka kumshi bangaren Izala da Darika da suka kira kansu da United Muslim Foundation, wanda Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta …
Jaipur, India (DABO FM) – Biyo bayan munanan hare-haren da mayakan Boko Haram da ‘yan Binduga dadi suka kai a yankunan arewacin Najeriya da yayi janyo asarar rayuka sama da …
Ku rika nuna ‘yan ta’addar da kuka kashe – Shehu Sani ga gwamnati tarayya
Jaipur, India (DABO FM) – Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci gwamnatin Najeriya da ta rika nuna wa ‘yan Najeriya ‘yan ta’addar da yace kullin take ikirarin kashewa. DABO …
A kokarin ta na kyautatawa manoma masara domin wadata kasa da abinci, Kungiyar manoma Masara ta kasa, wato Maize Association of Nigeria (MAAN) da hadin gwiwan babban bankin Najeriya wato …
Bayelsa: Mata ta kwararawa mijinta tafasasshen ruwa saboda ya je daukota da wuri
RAJASTHAN: Wata mata a jihar Bayelsa ta kwararawa mijinta tafasashen ruwan zafi bayan sun matsala tsakaninsu. Rahotanni daga The Guardian sun ce matar da yanzu haka ta tsere, ta kwararawa …
‘Buhari ya dakatar da dokar cin gashin ‘yan majalissun jiha da bangaren shari’a’
RAJASTHAN: Shugaba Muhammad Buhari ya jinkirtar da dokar bai wa ‘yan majalissun jihohi da bangaren shari’a damar cin gashin kansu, cewar Mista Kayode Fayemi, gwamnan jihar Ekiti. Gwamnan ya bayyana …
Masu kwacen waya a Kano sun caccaka wa wani almakashi da adda a kirji
RAJASTHAN: Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kano sun bayyana kama wasu mutane biyu da aka zarga da caccaka wa wani mutum almakashi da adda a kirji, suka kuma kwace masa …
RAJASTHAN: Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewar kafin lokacin damuna, zasu shafe ayyukan ta’addanci da ‘yan ta’addar. Gwamnan ya bai wa manoma tabbacin cewar za su yi …
Kano: Duk da dokar kulle, ‘yan sanda sun cafke mutane 97 a gidan Rawa
RAJASTHAN: Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Kano ta bayyana cafke mutane 97 bisa zuwa gidan rawa na dare da ake kira ‘Night Club’ a jihar Kano duk da dokar zama …
RAJASTHAN: Wata tsohuwa mai shekarun haihu 75 a duniya ta fada rijiya a unguwar Tudun Wuzurchi dake cikin kwaryar birnin Kano. Tsohuwar da aka bayyana da sunan Hajiya Zuwaira Kabir …
RAJASTHAN: Mahaifin fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu, ya rasu a yau Litinin, DABO FM ta tabbatar. Hakan na kunshe a cikin wata sanarwa da abokin sana’ar jarumin, Adam …
‘Yan majalissun jiha guda 5 a Gombe sun kamu da cutar Kwabid19
RAJASTHAN: ‘Yan majalissar jiha guda biyar a jihar Gombe sun kamu da cutar Kwabid19, wata majiya ta tabbatar wa da Solacebase.ng. Solacebase ta rawaito cewar ‘yan majalissun guda biyar suna …
RAJASTHAN: Ranar 8 ga watan Yuni, rana ce mai matukar tarihi a Najeriya duba da irin abubuwa da suka taba faruwa a irin ranar. Ba iya Najeriya, ranar ta na …
RAJASTHAN: Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i, ya bayyana cewar akwai gwamnoni da ke cogen adadin wadanda cutar Kwabid19 ta kama a jihohinsu. Gwamnan ya bayyana haka ne cikin wani …
NNPC ta fara ginin katafaren asibiti da zai laƙume biliyan 21 a Katsina
RAJASTHAN: Babban daraktan NNPC, Mallam Mele Kyari, a ranar Asabar, ya kaddamar da fara ginin asibiti mai gadaje 200 da zai kula da cututtuka da ke yaduwa tsakanin jama’a a …
