RAJASTHAN: Hon Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalissar tarayya a Najeriya, ya ce matsalar tsaro da ake fama da ita a Najeriya ta fi ta annobar Koronabairas. Dan majalissar da ke …
An samu tashin gobara a fadar shugaban Najeriya ‘Presidential Villa’ da ke birnin Abuja a ranar Alhamis. Sai dai babban mataimakin shugaba Muhammad Buhari a fannin yada labarai, Garba Shehu, …
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bai wa al’ummar Kano hakuri sakamakon sanya dokar zaman gidan dole da gwamnatin tayi domin dakile yaduwar cutar Kwabid19. Gwamnan ya yi …
Ma’aikatar Ilimi ta Najeriya ta ce har yanz babu ranar da aka fitar domin komawa makarantu. Hakan na zuwa bayan da wasu gidajen labarai suka fitar cewar ranar 13 ga …
RAJASTHAN: Sheikh Ahmad Abubakar Gumi, malamin addinn Islama a Najeriya, ya sake jaddada bidi’ancin yin azumin ‘Sittu Shawwal’ bisa fahimtar Imam Malik (Allah Ya kara yadda a gareshi), kamar yadda …
Ku bi umarnin gwamnati tare da girmama shawarwarin masana kiwon lafiya – Sarkin Zazzau
Sarkin Zazzau, mai martaba Alhaji Shehu Idris, ya yi kira ga al’umma da su bi umarnin gwamnti tare da bin duk shawarwarin masana kiwon lafiya domin dakile yaduwar cutar Kwabid19. …
RAJASTHAN: Matsayar DABO FM na wannan makon: Shin laifi ne yada ilimin jinin al’ada a kafafen sada zumunta? Tattauna batun jinin al’ada ga mata a kafafen sada zumunta ya dade …
RAJASTHAN: Sanarwa da gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya fitar ta hannun kwamishinan yada labarai, Muhammadu Garba ya fitar, yace har yanzu akwai dokar zaman gida a jihar …
Ganduje ya amince a bude dukkan kasuwannin Kano ranakun bude gari
RAJASTHAN: Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya amince da bude dukkanin kasuwannin jihar Kano. Sai dai gwamnan ya ce za a bude kasuwannin ne a iya ranakun da …
Gwamnatin tarayya ta sassauta dokar hana zirga-zirga, ta sahale bude masallatai da kasuwanni
JAIPUR RAJASTHAN: Gwamnatin tarayya ta sassuata dokar hana zirga-zirga a Najeriya tare da sahalewar bude guraren bauta a fadin Najeriya baki daya. Dokar ta koma daga karfe 10 na dare …
Kaduna: Rikicin ci ya kaure tsakanin jami’an ‘Yan sanda da Sojoji a titin unguwar Agoro Tudun Wata ta garin Zariya dake jihar Kaduna. Rikicin da DABO FM ta shaidawa idanuwanta …
Al’ummomi sama da 1000 ne da suka fito daga kananan hukumomin Zariya da Sabon Gari a Jihar Kaduna, suka amfana da kayan hatsi da kuma naman sallah kyauta daga shugaban …
Masari ya amince a cigaba da gabatar da Sallar Juma’a a jihar Katsina
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya aminceda gabatar da Sallar Juma’a da zuwa Coci a ranakunJuma’a da Lahadi a fadin jihar. Sakataren gwamnatin jihar ta Katsina, Alhaji Mustapha Inuwa …
Saudiyya za ta bude masallatai 90,000 da aka rufe sakamakon Kwabi-19
Ma’aikatar addinin Musulunci ta kasar Saudiyya ta tsunduma cikin shirin bude masalallati sama da 90,000 a fadin kasar domin cigaba da gudanar da ibadu. Hukumar tace tini ta fara wanke …
Hikimomi 10 a kan gasar yi wa miji kara’in rawa, daga Nasiru Salisu Zango
Nasir Salisu Zango :Hikimomi 10, Akan gasar yiwa miji kara’in rawa. 1..Kusan dukkan matan da naga fefen bidiyon su kosassu ne ko kuma ‘yan Duma Duma, muciya da zani kwalli …
Babban Jami’i mai kula da wayar da kan al’umma ta karamar hukumar Zariya a Jihar Kaduna, Alhaji Aminu Alhassan Sa’id, ya bayyana yadda bangaren su da ke da alhakin wayar …
Kada ku bari halin da ake ciki ya durkusar da bangaren Ilimin Kasar nan – Habiba Muhammad
Shugaban wata Cibiya mai kula da Ilimin ‘ya’ya mata a Najeriya, wato Center For Girls Education a turance Hajiya Habiba Muhammad, ta bayyana muhinmancin ranar da aka ware domin tunawa …
A sakon sa na barka da sallah da taya al’ummar musulmi murnar kammala Azumin watan Ramadana lafiya, wani shugaban al’umma a karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna Alhaji Ibrahim …
Kwabid19: Ruwan sama ya fara hallaka abincin tallafin da Buhari ya aiko Kano
Ruwan sama ya fara lalata abincin tallafin rage radadi da gwamnatin tarayya ta aikowa jihar Kano, kayan tallafin da ya hada da shinkafa, masara, gero da sauran kayan abinci na …
Wasu ‘Ɓata-Gari’ sun afkawa jama’a tare da farfasa motoci fiye da 20 cikin dare a Kano
An wayi gari da ganin wani abin takaici da fargaba a unguwar Marmara dake cikin gari a jihar Kano, bayan da wasu da ake zargin ɓata-garin matasa ne suka afkawa …
