Mutumin nan da ya fara kamuwa da cutar Koronabairas a jihar Kano, Amb Kabiru Rabi’u ya warke, har ma ta kai ga an sallameshi ya koma gida cikin iyalanshi. DABO …
KULLEN KORONA: Hakuri da taimakon juna ne ya dace da mu, daga Dabo FM
Wannan makon, daga Dabo FM. Idan aka dauke lokutan da kasa take shiga wani hali na rikicin addini, siyasa ko wani “bore” da ya shafi wasu ma’aikata ko makamantansu, da …
A kokarin ta na inganta rayuwar al’umma da tallafa masu da kayan abinci a wannan wata mai Alfarma, Kungiyar ‘Yan uwa musulmi ta kasa shiyyar A. da ta kumshi jihohi …
Abdullahi Abdullahi popularly known as Geeboy, is a Kaduna-born musical artist whose music career began in the year 2011 with the prestigious Yaran North Side Group ‘YNS’. Born …
Hausa Hip Hop Artist Name Year Feelings 2016 Tune In 2018 Musical Performance He performed (Feezy) at Kadamfest in December 2015 On the same platform with the likes of Yemi …
Bayan bada tallafin karatu a kwanakin baya, Hon Ibrahim Garba Umar ya sake bada tallafin Azumi
‘Yan siyasa da kungiyoyi da kuma shuwagabannin al’umma daga gundumomi 13 da ke karamar hukumar zariya ne suka amfana da tallafin kayan hatsi da suka hada da Shinkafa da taliya …
Tirkashi: Masu dauke da cutar Koronabairas sun yi garkuwa da ma’aikatan lafiya a Kano
Wata balahira ta auku a jihar Kano bayan da masu dauke da cutar Koronabairas suka yi garkuwa da likitoci da ma’aikatan lafiya a wajen da ake killace masu dauke da …
Mutane 381 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 138 a Legas, 55 a Kano, 44 a Jigawa, dss
Mutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na twitter yau Alhamis. “Yau Alhamis, mutane 381 sun sake kamuwa da …
Tsohon kwamishinan Kano da ya yi murnar mutuwar Abba Kyari, ya kamu da Koronabairas
Tsohon kwamishinan kula da ayyuka na jihar Kano, Engr Muazu Magaji ya kamu da Koronabairas. Hakan na zuwa ne kwanaki kadan da tsohon kwamishinan ya yi ‘murnar’ mutuwar Abba Kyari …
Matakan da karamar hukumar Zariya ta dauka bayan bullar Kwabid-19 – Chairman
Sakamakon taron gaggawa na kwamitin tsaro na karamar hukumar Zariya, Jihar Kaduna ya kira, kwamitin ya dauki matakan gaggawa domin dakile yaduwar cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 bayan da aka …
A daren Laraba 29 ga watan Afirilu, Allah ya yi wa mahaifiyar Sakataren Kungiyar ‘Yan jaridu na kasa shiyyar Zariya Abubakar Sadiq Muhammed, wato Hajiya Mariya Muhammad rasuwa bayan gajeruwar …
Mutane 148 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 32 a Kano, 14 a Zamfara da sauransu
Mutane 148 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a yau Talata. 148 new cases of #COVID19; 43-Lagos32-Kano14-Zamfara10-FCT9-Katsina7-Taraba6-Borno6-Ogun5-Oyo3-Edo3-Kaduna3-Bauchi2-Adamawa2-Gombe1-Plateau1-Sokoto1-Kebbi 2950 …
Likitoci 10 a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano sun kamu da cutar Kwabid-19. Likitocin sun kamu ne yayin da da suke duba marasa lafiya a cikin asibitin, kamar yadda …
Tsohon shugaban Najeriya, Alhaji Umaru Musa ‘Yar Adua ya cika shekara 10 da rasuwa. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya mutu ne ranar 5 ga watan Mayu na shekarar …
Mutane 245 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 37 a Katsina, 32 a Jigawa, 23 a Kano
Mutane 245 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya. DABO FM ta tattara cewar an samu mutane 76 37 masu dauke da ciwon a jihar Legas, 37 Katsina, 32 a …
Yanzu-yanzu: Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342
Mutane 29 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 342. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
Sarkin Kaura Namodi a jihar Zamfara, Ahmad Muhammad Asha, ya rasu a yau Lahadi. Hakan na zuwa ne sa’o’i kasa da 24 bayan rasuwar Sarkin Rano a jihar Kano, Alhaji …
Kwabid-19: Ya kamata gwamnati ta bari koda mutane 12 su yi Sallar Juma’a-Sheikh Comasi
Wani malamin addinin musulunci a Zariya, Sheikh Abdulhakamu Muntaka Comasi, ya shawarci gwamantin jihar Kaduna ta sake duba dokar kulle da hana sallar Juma’a da ta sanya a fadin jihar, …
Allah Ya yi wa Jarman Kano, Farfesa Isa Hashim rasuwa yau a jihar Kano. Hakan na zuwa cikin kasa da sa’o’i 24 da rasuwar mai martaba Sarkin Rano, Alhaji Abubakar …
Yanzu-yanzu: Mutum 2 sun kamu da Koronabairas yau a jihar Kano, jumillar 313
Mutane 2 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 313. Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar …
