Gwamnan jihar Jigawa, Badaru Abubakar Talamiz, ya amince da a gabatar da Sallar Idi a fadin jihar tare Kwanaki kadan suka rage ranar da aka ware a addinin Musulunci domin …
Na yafe wa masu zagi na amma ba zan kyale masu yi min ƙazafi ba – El-Rufai
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufai yace ya yafewa malaman da yace suna zaginshi i akan dokar fita a jihar Kaduna. DABO FM ta tattara cewar malaman addinai a jihar …
Alƙalin alƙalan jihar Yobe, Musa Nabaruma ya rasu a babban birnin tarayyar Najeriya, Abuja a daren ranar Litinin. Kanin mammacin, Mustapha Nabaruma ne ya bayyana gidan Talabijin na Channels labarin …
Ganduje ya nuna alhinin mutuwar shugaban limaman Juma’ar Kano, Sheikh Dan Almajiri
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya nuna alhininshi ga mutuwar shugaban limaman Juma’a na jihar Kano, Sheikh Fadlu Dan Almajiri Fagge. DABO FM ta tattara cewar malamin ya …
Shugaban limaman Juma’a na Kano, Sheikh Fadlu Dan Almajiri ya rasu
Allah ya yi wa babban malamin addinin Islama, Sheikh Fadilu Dan Almajiri Fagge rasuwa yau Talata. Kafin rasuwarshi, ya kasance shugaban limaman Juma’a na jihar Kano. Malamin ya rasu ne …
Rahotanni daga garin Dapchi dake jihar Yobe ya bayyana cewar mayakan kungiyar Boko Haram sun afka garin. Rahotannin daga majiyoyin cikin garin sun ce mayakan kungiyar sun afka garin tare …
Farfesa Aliyu Danshehu Maiwada na jami’ar Bayero ya rasu bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. Farfesa Maiwada ya kasance tsohon malamin a bangaren Geography na jami’ar dake Kano. ‘Dan gidan …
Yanzu-yanzu: Ganduje ya amince da bude masallatan Juma’a da Sallar Idi a Kano
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya sanar da bude masallatan Juma’a a jihar Kano. Haka zalika ya sanar karin ranar Juma’a daga cikin ranakun sassauta dokar kulle a …
Yanzu-yanzu: An kara tsawaita dokar kulle a Kano na tsawon sati 2
Kwamitin yaki da cutar Koronabairas na kasa, ya kara tsawaita dokar kulle a jihar Kano ta tsawon mako 2. Shugaban kwamitin, Boss Mustapha ne ya sanar da haka a yau …
Ganduje ya zaftare rabin albashinsa da na masu rike da mukaman siyasa a Kano
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya zaftare albashin sa dana sauran kafatanin masu riki da mukaman siyasa a jihar Kano. Rahoton Dabo FM yana zuwa ne bayan wata sanarwa …
An kara samun mai dauke da cutar Kabid-19 ta haife jariri a jihar Legas. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwa-Olu ne ya sanar da hakan a …
Pantami ya dakatar da wani matashi daga yi masa ‘nasiha’ a Twitter
Ministan Sadarwa na Najeriya Dr. Isa Ali Pantami, ya dakatar da wani matashi a shafinshi na Twitter bayan ya aike masa da sakon nasiha da jan hankali. Ministan ya dakatar …
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kudurinta na yi wa dukkanin almajiran da suke jihar Kano gwajin cutar Kwabid19 dake jihar Kano. Gwamna Dr Abdullahi Ganduje ya ce gwamnatin jihar za …
Ya kamata al’umma su yi amfani da goman karshe wurin komawa ga Allah da naiman gafarar sa-Mustapha Sitti
Daraktan agaji na kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa’ikamatussunnah ta kasa Injiniya Mustapha Imamu Sitti, ya bukaci al’ummar musulmi su yi amfani da wannan lokaci na goman karshe a watan Ramadana …
Tin bayan daukar lauyoyin kamfanin Arthur Nylander da shugaban kungiyar Izala, Sheikh Bala Lau ya yi akan kafar labarai ta Sahara Reporters, al’umma da masu fashin baki suke ta cece-kuce. …
Budaddiyar wasika ga gwamnati kan a bude masallatai -Sen Abba Madugu
Cikin wata wasika daya aikewa Dabo FM, Sen Abba Madugu ya fara da cewa: Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje CFR Khadimul Islam Assalamu Alaikum Me Girma …
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El Rufai ya bayyana mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a matsayin shugaban kungiyar su ta gajeru a fadin Najeriya baki daya. A wani sakon …
Buhari ya amince da ginin sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da kirkirr sabuwar kwalejin ilimi a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya. DABO FM ta tattara cewar shugaban ya amince da ginin sabbin kwalejin ilimi guda …
Gwamnatin jihar Kano ta bayyana kara tsawaita dokar hana fita a jihar. Sanarwar da kwamishinan yada labaran jihar, Muhammad Garba ya fitar, tace gwamnatin ta kara dokar na tsawon mako …
Yadda unguwar Fagge a Kano ta zama sabuwar Kasuwar Kanti Kwari da Kofar Wambai
Sakamakon dokar kulle da take wakana a jihar Kano, al’ummar unguwannin a cikin jihar Kano musamman wadanda suke kusa da kasuwanni sun koka kan yadda aka mayar da su sabbin …
