Gwamnan jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, ya bayyana cewa rikice-rikicen jami’iyyar APC a jihar Jigawa ka iya kawo rugujewar jami’iyyar a shekarar 2023. Gwamnan ya ce idan jami’iyyar ta ruguje …
Tin daga mukamin Sarkin Kwankwaso zuwa Makaman Karaye, mahaifina ya zauna da mutane lafiya – Kwankwaso
Kai tsaye: A rika sake loda wannan shafin domin ganin sabbin rahotanni. (Dukkanin magananganun na Rabiu Kwankwaso ne.) Amsar ko sakon ta’aziyyar Gwamna Ganduje ta iske shi: Kwankwaso: To gaskiya …
Rijistaran Kwajelin Kimiyya da Fasaha ta jihar Kano ‘Kano Poly’, Dr Ado ya rasu
Dr Ado Muhammad Fagge, Rijistaran Kwalejin Kimiyya da fasaha ta jihar Kano ‘Kano Poly’ ya rasu. Wani makusancin mamacin ya shaida wa DABO FM cewar Rijistaran kwalejin ya rasu a …
Shugaba Buhari ya yi wa Kwankwaso ta’aziyyar rasuwar mahaifinsa
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya mika sakon ta’aziyyarsa ga tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa, Alhaji Musa Sale Kwankwaso. DABO FM ta tattara cewar tini dai …
Tin bayan da gwamantin jihar Kano ta fara zaftare wa ma’aikatan jihar musamman yan fansho albashinsu, fitattu mutane musamman malamai suka rika bayyana ra’ayoyinsu dangane da abin da suka kira …
Bata-gari sun caccaka wa malamin Jami’ar BUK wuka, sun bukaci ya ‘basu albashinsa’
Wasu bata-gari dauke da makamai sun haura gidan wani malami mai suna Hussani da ke sashin koyar da aikin kula da marasa lafiya na jami’ar Bayero da ke Kano. Rahotanni …
Allah Ya sa mutuwar mahaifin Kwankwaso ta zama silar daidaito a tsakaninsa da Ganduje -Muazu Magaji
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Injiya Mu’azu Magaji ya yi addu’ar don samun daidaito tsakanin tsohon gwamna Kano, Rabiu Kwankwaso da gwamna Dr Abdullahi Ganduje na jihar Kano. Tsohon …
Ganduje ya mika sakon ta’aziyyarsa ga Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa
Gwamnatin jihar Kano tare da gwamnan jihar, Dr Abdullahi Umar Ganduje sun mika sakon ta’aziyyarsu ga tsohon gwamnan jihar Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso kan rasuwar mahaifinsa. Ranar Alhamis dai …
Buhari ya yi kiran ‘yan Najeriya su yi koyi da kyawawan dabi’un Yesu
Shugaba Muhammadu Buhari ya mika sakon murnar bikin Kirsimeti ga al’ummar Najeriya musamman mabiya addinin Kiristanci. Buhari ya bayyana haka a cikin wata sanarwa da ya fitar a shafukansa na …
Ana cigaba da jimamin mutuwar mahaifin tsohon gwamnan Kano Rabiu Kwankwaso
A ranar Alhamis, Allah Ya yi wa Alhaji Musa Sale Kwankwaso, tsohon Maji dadin Kano kuma sabon Makaman Karaye rasuwa a gidansa dake karamar hukumar Madobi a jihar Kano. Basaraken …
Gidauniyar tallafa wa marayu da iyaye mata ta karrama wasu masu taimaka wa gidauniyar a Kaduna
Duba da da irin gudummuwar da wasu daga cikin al’umma ke baiwa marayu, ya sa gidauniyar tallafawa marayu da iyayen su mata a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna karrama wasu …
An yi kira ga Sarkin Zazzau da yin amfani da damarsa wajen sama wa matasa ayyukan yi
An shawarci mai Martaba Sarkin Zazzau Ambasada Malam Ahmad Nuhu Bamalli, ya yi amfani da damar da ya samu wajen samar da aikin yi ga matasa, don kauce wa zaman …
Majiyoyi daga fadar gwamnatin Najeriya da ta jihar Katsina sun bayyana cewa an saki yara 340 daga cikin wadanda aka sace a jihar Katsina. Rahotanni sun tabbatar da cewa a …
A Gaggauce: Gwamnatin Kaduna ta sake rufe makarantun jihar saboda Korona
Gwamnatin jihar Kaduna ta sake rufe makaratun jihar saboda fargabar sake barkewar cutar Korona a jihar. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kaduna ce ta sanar da rufe dukkanin makarantun jihar a …
An sake rufe Jami’ar Kaduna da Nuhu Bamalli Polytechnic saboda Korona
Jami’ar Jihar Kaduna da takwaranta ta makarantar kimiyya da ta Nuhu Bamalli da ke Zariya sun sanar da rufe makarantar cikin wani mataki na sake kulle makarantun saboda kara barkewar …
Matasa maza da mata 2,0310 a karamar hukumar Zaria ne suka amfana da horaswa kan sana’o’i na Dan majalisar tarayya mai wakiltan Zaria Hon. Abbas Tajuddeen. Da yake magana da …
Wasu majiyoyi sun yi nuni da cewa tsohon shugaban APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na jami’iyyar. Hakan na zuwa ne bayan da uwar jami’iyyar …
Alamu na nuna cewa Jam’iyyar PDP a karamar hukumar Zariya ta dare biyu tun bayan gudanar da zabukan Shuwagabannin gunduma na Jam’iyyar da aka gudanar a makon da ya gabata. …
Rashin Tsaro A Arewa: Buhari da Gwamnonin Arewa sun rasa ikon su a yankin-Ibrahim Garba Umar
Bayan kashe wasu manoma 43 da kungiyar Boko Haram ta yi a Jihar Borno, da kuma wani da aka kai duka kan manoman a Jihar Katsina a kwanan nan, wani …
Majalissar Dinki Duniya ta ce manoma 110 aka yi wa yankan rago a kauyen Zamarmari na jihar Borno. Mayakan Boko Haram dai ake zargi da aikata ta’addancin a kan manoman …
