A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a fannoni daban daban, yau mun zakulo wani matashi da yake zane-zane. Abbas Haruna Nabayi, …
‘Dan Najeriya ya kammala karatu da sakamako mafi kyau a Jami’ar kasar Indiya
Dan Najeriya ya fita da sakamakon mafi kyawu a wata Jami’a dake kasar Indiya. Dalibin mai suna Ibrahim Sa’id Naboi, dan asalin jihar Adamawa ya samu lambar yabo tare da …
Yin wanka kullin yana kawo matsala ga jikin ‘dan Adam – Masana
Masana lafiyar fata sun bayyana cewa yin wanka a kulli yana baiwa jikin ‘dan adam matsala. DABO FM ta binciko wani bincike da Likitocin kula da lafiyar fata na duniyar …
Jami’an tsaron na DSS sun bayyana cewa dan gwagwarmayar nan na darikar Kwankwasiyya baya hannunta. Hukumar ta nesanta kanta daga tsare Idris wanda akafi sani da Dadiyata biyo bayan da …
Babu bambanci tsakin Abubakar Shekau da Ibrahim Zakzaky – Muhammad yayan Zakzaky
Sheikh Muhammad Yakubu Al-Zakzaky, dan uwan shugaban kungiyar IMN ya bayyana cewa babu wani bambanci tsakanin ‘dan uwan nashi da Abubakar Shekau. DABO FM ta binciko cewa; Sheikh Muhammad Al-Zakzaky …
Dukkanin wakilan jami’iyyu sun aminta da’a soke zabe na 2 da akayi a mazabar Gama – Umar Yakasai
Dukkanin wakilan jami’iyyun da suka fafata a zaben gwamnan jihar Kano sun aminta da’a soke zaben da aka sake yi ran 9 ga watan Mayu a mazabar Gama dake karamar …
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
Mutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
Mutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
Gwamnati ta dauke Sowore don ta bashi kariya daga masu konashi da wuta – Gwamnati
Fadar shugaba Muhammad Buhari ya bayyana dalilin daya saka jami’an DSS sukayi awon gaba da Omoyere Sowore, dan takarar shugabancin kasa a jami’iyyar AAC. DABO FM ta tattaro cewa da …
Za a cigaba da kallon shirin ‘Kwana Casa’in’ a watan Oktoba – Arewa 24
Gidan Talabijin na Arewa 24 ta bayyana cewa shirin wasa da take yi na Kwana Casa’in zai cigaba da watan Oktoba. DABO FM ta binciko daga gidan Talabijin na Arewa …
Mun fitar da ‘yan Najeriya miliyan 5 daga kangin talauci da yayi musu katutu – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce tsohuwar gwamnatinshi ta ceto mutane miliyan 5 daga kangin matsanancin talauci. An dai bayyana Najeriya a matsayin kasar da tafi kowacce kasa matalauta da talauci …
Fintiri ya soke biyan kudin makaranta a Adamawa, ya dawo da shirin ciyarwa a Makarantu
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiti ya bayyana shirin yin karatun kyauta a jiihar domin samuwar Ilimi ga dukkanin ‘yan Adamawa musamman wadanda iyayensu basu da karfin biya musu kudaden …
Atiku ya yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata ‘dan Kwankwasiyya
Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rashin jin dadinshi na yacce gwamnatin Najeriya take kama ‘yan gwagwarmaya da sunan garkuwa da …
Atiku ya yi Allah wadai da kame-kamen ‘Yan gwagwarmayar siyasa da gwamnatin Buhari take yi
Tsohon dan takarar shugaban kasa a karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana rashin jin dadinshi na yacce gwamnatin Najeriya take kama ‘yan gwagwarmaya da sunan garkuwa da …
Uwargidan gwamnan Anambra ta je taron ta’aziyya sanye da tabarau na Naira miliyan 1
Uwargidan gwamnan jihar Anambra, Misis Ebelechukwu Obiano ta sanya tabarau na dalar Amurka 2,755. Uwargidan gwamnan ta halarci taron binne mahaifin shugaban kamfanin jirgin Air Peace, Chief Micheal Chukwuka Onyema. …
Dangote zai dauki daliban Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Kano ‘KUST’ aiki kai tsaye
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya rattabawa hannu ba tare da bata lokaci ba kan aminta da daukar daliban jami’ar KUST aiki a kamfanonin da yake jagoranta tare …
Jami’ai sunyi kame ‘Dan gwagwarmayar Kwankwasiyya’, Abu Hanifa Dadiyata
Wasu jami’a dauke da makamai, wadanda ake kyautata jami’an SSS ne sun kama Abu Hanifa Dadiyata a gidanshi dake jihar Kadunan Najeriya. Mai magana da yawun dan takarar gwamnan jihar …
Tsohon shugaban hukumar zaben Najeriya, Farfesa Attahiru Jega, ya shiga jami’iyyar PRP ta Mallam Aminu Kano. Sakataren yada labaran jami’iyyar, Abdul Gombe ne ya bayyana haka a wata takarda mai …
Sakamakon zaben Gama ya ɓace ne a cibiyar tattara sakamako dake karamar hukuma – Baturen Zabe
Baturen zaben mazabar gama dake karamar hukumar Nassarawa ta jihar, Joshua Kubai, ya bayyana a gaban kotun korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano domin amsa tambayoyi a cigaba da gudanar da …
Shashin Hausa na jaridar Premium Times ta rawaito cewa; Jami’an ‘yan sandan Jihar Oyo sun bada sanarwar kama wasu rikakkun masu safarar muggan makamai. An hakkake cewa su na sayar …
