Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dakta Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana cewa buri ne a wajen shugabanni Najeriya musamman na Arewaci, su ga ‘ya ‘yan Talakawa suna samun cigaba a …
Tsohon dan Majalissar jiha na karamar hukumar Sade ta jihar Bauchi ya rasu
Tsohon dan majalissar jiha wanda ya wakilci karamar hukumar Sade dake jihar Bauchi, Alhaji Hamza Mahmud Lanzai ya rasu a daren ranar Arfa ta 2019. Rahotanni daga Iyalanshi sun tabbatar …
‘Yan Najeriya 65,000 ne sukayi aikin Hajjin Bana – Hukumar Alhazai
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa yan Najeriya kimanin 65,000 suke a kasa mai tsarki domin yin aikin Hajji. Hukumar ta fitar da adadin ne bayan da …
Hotuna: Wutar Lantarki a Birtaniya ta kara daukewa bayan gyara a shekaru 16
Hoton:JAMES MARLOW Hoton:PA MEDIA Dabo FM ta binciko cewa, tin a shekarar 2003, kasar bata kara fuskantar daukewar wutar lantarki ba.
Kudi da mukami daga Iran ne suka ja Al-Zakzaky zuwa Shia – Yayan Zakzaky
Sheikh Muhammad Yakubu shi ne yayan shugaban IMN ta Shi’a, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky. Sheikh Muhammad Yakubu ya bayyana yacce kasar Iran ta janye ra’ayin Zakzaky zuwa fadawa tafiyar Shi’a bisa …
Dan Fansho ya mayarwa gwamnatin jihar Bauchi rarar miliyan 1 daga kudaden da aka biyashi
Shugaban kungiyar ma’aikata ‘yan Fansho na jihar Bauchi, Habu Gar, ya shawarci gwamnatin jihar da ta kula sosai wajen biyan kudin ‘yan fansho da takeyi. Habu ya bayyana cewa a …
EL-Rufai ya gindaya tsauraren sharuda 7 kafin amincewa da tafiyar Al-Zakzaky kasar Indiya
Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ta zayyana sharuda 7 da za’a cika kafin ta amince da tafiyar Zakzaky zuwa kasar Indiya neman lafiya. DABO FM ta …
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi za ta dauki sabbin Ma’aikata
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, tana neman sabbin Ma’aikata. DABO FM ta binciko cewa; Hukumar ta bayyana haka ne a shafinta na yanar gizo gizo inda …
Tsoho mai shekaru 60 ya yi wa Yarinya ‘yar shekara 10 fyade a jihar Imo
Rundunar ‘yan sandan Najeriya, reshen jihar Imo ta tabbatar da kamu wani mutumin mai shekaru 60 a duniya bisa zargin yi wa wata yarinya mai shekaru 10 fyade. Kakakin rundunar …
Kamfanin Lantarki na KEDCO ya na bin Kanawa bashin Naira biliyan 148
Kamfanin dillancin wutar Lantarki na KEDCO yana bin Kanawa bashi Naira biliyan 148 na kudin wutar lantarki. Kamfanin na KEDCO ya roki mutanen jihar Kano da su sauke nauyin da …
Daukar Aiki: Kamfanin Dangote da Abdussamad BUA suna neman sabbin Ma’aikata
Daga cikin manyan kamfanonin simiti a Najeriya, Dangote da BUA Group, suna neman sabbin maaikata a wannan zangon. Kamfanin BUA da Abdussamad Rabiu yake jagoranta yayi shelar neman ma’aikatan ne …
Gwamnatin Kaduna zata daukaka kara akan izinin Al-Zakzaky na zuwa Indiya
Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufai tace zata daukaka kara akan hukuncin da wata kotu tayi domin barin Al Zakzaky ya tafi neman magani kasar Indiya. Daraktan …
‘Yan Najeriya 65,000 zasu yi aikin Hajjin 2019, adadin da ya ragu da 10,000 a shekarar 2014
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa zuwa yanzu adadin alhazan Najeriya sun kai kimanin 65,000 dake kasar Saudiyya domin sauke farali. Jami’in hukumar, Dakta Aliyu Tanko ne …
Gwamnan Borno ya baiwa tsofaffin Ma’aikata 10,319 kudadensu na Fansho
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya rattaba hannu kan biyan kudaden barin aiki na ma’aikata 9,898 tare da baiwa iyalan tsofaffin ma’aikata 185 (Wadanda suka mutu) masu ritaya kudin …
Me ya faru da Adam A Zango yake ta barin na zance na babu dalili a Instagram?
Tin a makon da ya gabata ne fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood, Adamu Zango yake ta hakilon zance. DABO FM ta bibiyi Adam Zango bisa irin kalaman da yake ta …
Yau watan Yuli yake 35 a jihar Kano – Ma’aikata a jihar sun koka bisa rashin Albashi
Ma’aikatan gwamnati a jihar Kano sun koka kan yacce gwamnatin jihar tayi ke-me-me da batun biyansu albashi na watan Yuli. Duba da karatowar Sallah babba, ma’aikatan sunyi kira da babbar …
Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kaduna ta bayar da belin shugaban kungiyar IMN dake Shi’a. Hakan na zuwa ne bayan da Al Zakzaky da matarshi suka nemi …
#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas
Anata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa tini dai jami’an suka fara harbawa masu zanga zangar …
#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas
Anata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa tini dai jami’an suka fara harbawa masu zanga zangar …
A ranar Lahadi, Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kai sumame gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, zuwa gidanshi dake Talata Mafara. Shaidun gani …
