Kasar Saudiyya ta bayyana ranar Asabar, 9 ga watan Agusta a matsayin ranar Arfah Kotun koli ta kasar Saudiyya ta bayyana ganin sabon watan Dhul-Hijja, inda ta tabbatar da ranar …
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta shirya tsaf domin daukar sabbin ma’aikata a ma’aikatunta guda 27 na cikin jihar. Ga masu son neman aikin, zasu garzaya shafin yanar gizo-gizo wanda …
N3000 ce tayi sanadiyyar shigarmu Boko Haram – Tsohon dan Boko Haram
Wani daga cikin tsofaffin mayakin kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ya bayyana farkon abinda ya fara jan ra’ayinsu suka shiga cikin kungiyar. Tsohon mayaki da bai fadi sunanshi ba ya …
ZabenKano: Kotu ta gayyaci Kwamishinan ‘Yan Sanda da hukumar INEC akan Shari’ar ‘Abba Gida-Gida’
Kotun sauraren korafe-korafen zaben gwamnan jihar Kano wacce ke da zama a kan titin Miller , Nassarawa, Kano, ta gayyaci Kwamishinan ‘Yan sanda domin bayyana a gabanta. Kotun dai ta …
APC ta dakatar da Hon Abdulmumin Jibrin Kofa bisa cin amanar Jami’iyya
Jami’iyyar APC reshen karamar hukumar Bebeji ta jihar Kano ta dakatar da dan majalissar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji, Hon Abdulmumin Jibrin (Kofa Maliya) DABO FM ta tabbatar da cewa; APC …
Kungiyar IMN ta Shi’a tace ta dakatar da Zanga-zangar da ta shekara 4 tana yi akan sakin Zakzaky
Kungiyar IMN ta Shi’a ta ce da dakatar da tattakin da ta saba a kan tituna don neman sakin Sheikh Ibrahim Zakzaky. Kungiyar tace ta yanke hukuncin yin hakan bisa …
Mane da Salah sun fito a jerin FIFA na gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafa na duniya
Dan kasar Senegal, Sadio Mane dake taka leda a Liverpool tare da Muhmmad Salah na kasar Misira sun samu fitowa a cikin jerin ‘yan wasan da ka lashe kyautar gwarzon …
Kotu ta kwace kujerar majalissa daga dan PDP ta bawa dan APC bisa rike shaidar zama dan kasar Birtaniya
Kotu sauraren korafe-korafen zabe ta kwace zaben dan majalissar tarayya a karkashin jami’iyyar PDP, Mista Ikengboju Gboluga, mai wakiltar karamar hukumar Okitipupa/Irele ta jihar Ondo. Kotun ta baiwa na dan …
FIFA ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar zama ‘Gwarzon mai Horaswa’ na kakkar bana
Hukumar FIFA da ke da shedikwata a kasar Swizerland ta fitar da jerin sunayen masu horaswa da ka iya lashe kyautar ‘Gwarzon mai horaswa na kakar wasan bana. Ga jerin …
Motar jigilar Man Fetur ta kama da wuta akan titin Gombe zuwa Bauchi
A ranar Laraba, Motar jigilar Man Fetur ta fashe tare da kamawa da wuta a yankin Tunfure dake kusa da babbar hanyar Gombe zuwa Bauchi. Zuwa yanzu da ake hada …
Gwamnan jihar Borno bai iske Likita ko 1 ba a ziyarar bazata da ya kai asibitin Gwamnati
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya kai ziyarar bazata zuwa asibiti a garin Maiduguri da sauran ma’aikatun gwamnati. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Gwamnan Babagana bai iske ko da …
Atiku da Mahaifanshi dukkansu ba ‘Yan Najeriya bane – Abba Kyari ya fada wa Kotu
Abba Kyari, shugaban ma’aikatan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, ya fadawa kotun sauraren karar zabe cewa Atiku Abubakar, dan takarar shugabancin kasa a PDP, dan kasar Kamaru ne. Kyari yace Atiku …
Al’ummar Gama sun cigaba da koka wa kan ‘Rijiyoyin Inconclusive’ na Baba Ganduje
Tin bayan cin zaben gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, al’ummar yankin Gama na karamar hukumar Nassarawa suke kokawa kan rashin karasa rijiyoyin da gwamnatin jihar ta fara. Ba …
Arewa ta samu karuwar masu digiri na biyu sama 30 daga Jami’a daya a kasar Indiya
‘Yam Najeriya sama da 30 ne suka kammala karatunsu a wata Jami’a dake arewacin kasar Indiya. DABO FM ta binciko cewa ‘yan Najeriyar sun kammala karatun nasu a jami’ar NIMS …
Hukumar ‘Yan sanda zata dauki ma’aikatan wayar da kan Jama’a guda 40,000 – IGP Adamu
Babban sifetan yan sanda na Najeriya, Muhammad Adamu, ya bayyana cewa hukumar yan sanda a wannan lokacin da yake jagoranta ta kammala shirin fito da ‘yan sandan wayar da kan …
Kotun koli ta kwace zaben dan majalissar tarayya na APC a jihar Adamawa
Kotun kolin Najeriya ta kwace zaben Mustapha Usman, dan majalissar APC mai wakiltar Yola ta kudu, Arewa da Gerei na jihar Adamawan Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da kotun …
Yadda ake yin ingantacciyar miyar Kayan Lambu, daga Afaafy’s Kitchen
Yau ma a shirin namu na girke-girke bisa hadin gwaiwa da ‘Afaafy’s Kitchen, mun kawo muku yacce ake yin miyar Kayan Lambu ma’ana ‘Vegetable Soup.’ Danna a rubutun kasa domin …
Banyi wa dalibata fyade ba, kawai na shafa mata mama ne – Malami
Mr Daniel, malamin da ake zargi da yiwa dalibarshi fyade a dakin gwaje gwaje na ‘Biology’ yace bai kaiga taba mata al’aurarta bama balle ayi batun fyade, ya bayyana cewa …
Ra’uf Aregbesola yayi addu’a irinta addinin Musulunci yayin tantanceshi a zauren Majalissa
Tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ya yi doguwar addu’a a lokacin daya bayyana a gaban zauren Majalissar Dattijai domin tantanceshi kan zama Minista a Najeriya. DABO FM ta binciko …
Kotun daukaka kara ta baiwa ‘Abba Gida-Gida’ damar kara shedu a cigaba da shari’arshi da Ganduje
Kotun daukaka kara dake da zama a jihar Kaduna ta umarci kotun sauraren korafe korafen zaben gwamnan jihar Kano da ta bawa PDP damar yin sauyi tare da karin shedu …
