Fisatattun matasan sun sakawa motar wuta bayan da aka gane tana cike da dangwalliyar kuri’a. Al’amarin ya faru a mazabar ‘dan maliki dake karamar hukumar Kumbotso a cikin garin Kano. …
Zaben2019
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi. Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas. …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Mataimakin Ganduje ya sha kayi a akwatin gidanshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin gwamnan jihar Kano, Dr Nasiru Yusuf Gawuna ya fadi a akwatin mazabarshi inda yake dangwala kuri’a a mazabarshi ta Magwan Ga yadda sakamakon ya kaya: APC: 197 PDP: …
-
Zababben sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Mal Ibrahim Shekarau yayi rashin nasara a akwatin kofar gidanshi dake Giginyun karamar hukumar Nassarawa. Ga yadda sakamakon ya nuna. …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya kammala kada tashi kuri’ar a mazabar shi dake garin Ganduje. A tare dashi akwai uwargidan gwamnan Haj Hafsat Abdullahi Umar Ganduje.
-
Siyasa
Zaben Gwamna: An kama wata mota cike da dan gwalallun kuri’u a jihar Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da gudanar da zaben gwamnoni tare da ‘yan majalissun jiha a yau Asabar, jami’an tsaro sunyi arangama da wata mota cike da dangwallalliyar kuri’a a mazabar Magwan dake …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Jami’an tsaro sun damke wata mota dankare da kudade a Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da gudanar da zaben gwamnoni hadi dana ‘yan majalissun jiha, jami’an tsaro sun damke wata babbar mota wacce take cike da kudi. Jami’an tsaro hadi dana hukumar EFFC …
-
Siyasa
Zaben2019: INEC ta dage zabe a jihar Adamawa bisa mutuwar ‘dan takara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar zabe ta INEC ta dage gudanar da zaben ‘yan majalissun jiha a wani shashi na jihar Adamawa bisa rasuwar Adamu Kwanate. Kwanate dan jami’iiyar APC ya rasu ne yayin …
-
Siyasa
Murnar Lashe Zaben Buhari: Matashin daya fara tattaki daga Kebbi zuwa Abuja domin taya Buhari murna
Wani matashi dan shekara 25 mai suna Tukur Aliyu, ya fara tattakin nuna murnar nasarar lashe zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari karo na biyu, daga jihar Kebbi zuwan birnin Abuja. …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje yace da zarar alkaluma sun nuna wanda zaiyi nasara a zaben gwamnoni da za’a gudanar ranar Asabar, nan take bada wani bata lokaci …
-
Zababben shugaban kasar Najeriya, shugaba Muhammadu Buhari yayi kira ga ‘Yan Najeriya da su sake fitowa ranar Asabar domin zaben gwamnonin. Shugaba Buhari ya kuma yi kira da al’ummar Najeriya …
-
Matashin daya sha ruwan kwata domin nuna farinciki ga nasarar shugaba Muhammadu Buhari bai mutu ba. Wasu daga cikin manyan shafunan yada labarai a Najeriya irinsu Legit Ng da The …
-
Babbar hukumar zabe ta kasa INEC ta karyata wasu zarge-zarge da akeyi mata na shirin dakatar da amfanin da na’urar card reader a zaben gwamnonin da za’a gudanar ranar Asabar …
-
Daga cikin ‘yan takarkaru kusan 100 da suka nemi tsayawa shugabancin kasa Najeriya, 39 daga ciki sun bukaci dan takarar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar daya janye kudirinshi na zuwa …
-
A yammacin yau na ranar alhamis, wata babbar katu dake zaune a jihar Kaduna, ta tabbatar da ingancin zaben cikin gida da jami’iyyar PDP ta gudanar na fidda dan takarar …
-
Bayan raɗe-raɗin da yayi yawo a kafafen sadarwa dama wasu manyan jaridun Najeriya na cire sunan dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf. Saidai …
-
Siyasa
Kotu ta cire sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP
Wata Kotu mai zaman kanta a jihar Kano ta ruguje Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP. Mai shari’a Justice Lowis Allagoa ya …
-
A cigaba da nuna farinciki ga samun nasarar shugaban Muhammadu Buhari da ake tayi a cikin kasa Najeriya dama sauran sassan duniya inda ‘yan Najeriya suke zaune a wadancen kasashe, …
-
Allah yayi wa dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mubi ta Kudu, Hon Abdurrahman Abubakar a jiya Asabar. Rasuwar Hon Abubakar ta biyo baya mako daya bayan zabenshi da …
-
A cigaba da jan hankalin al’ummar Najeriya musamman mutane na arewaci akan siyarda ‘yancin da dokar kasa ta baiwa kowa. Muna kara godiya ga Allah, daya sa muka ga zaben …
