Hukumar dake yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta ce zata hada gwiwa da hukumar NYSC wajen farautar daliban dake aikin bautar kasa wadanda basu chanchanci shiga bautar kasar …
Labarai
-
Labarai
Akwai yiwuwar hana sana’ar tuka ‘Babur mai kafa 3’ a jihar Kano – Dan Agundi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon shugaban hukumar KAROTA ta jihar Kano, Hon Baffa Babba Dan Agundi, ya bayyana cewa akwai yiwuwar hukumar ta haramta tuka babur din ‘Adaidaita Sahu’ a jihar. Sashin Hausa na …
-
Labarai
Kwartanci da Munafurci yayi yawa tsakanin Ma’aurata masu amfani da wayar hannu – Daurawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Aminu Ibrahim Daurawa, ya bayyana cewa a yan kwanakin nan maganar kwartanci da munafurci da boye-boyesunyi yawa tsakanin ma’auratan dake amfani da wayar Hannu. Duk da dai cewa Sheikh …
-
Labarai
Buhari ya aminta da a biya ma’aikata sabon albashi na N30,000 da gaggawa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu don biyan sabon kudin albashi ga ma’aikatan da suke daukar albashin kasa da 30,000. Shugaban hukumar kula da albashi, Chief Richard Egbule ne …
-
Labarai
Kamfanin tafiye-tafiye ya tabbatar da bawa dalibar ‘Abba Gida Gida’ kujerar Umara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRade-radin da yake bazuwa a kunnuwan al’umma na samun kyuatar kujerar Umara da dalibar nan Rafi’atu ta samu daga wani kamfanin shirya tafiye-tafiye a jihar Kano. Hakan yasa DABO FM …
-
Labarai
Wani mutum ya kwarara wa wasu matasa 8 ruwan batir a jihar Anambra
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA kasuwar Ugwuagba ta jihar Anambra ne dai aka samu wani mutum ya shekawa wasu mutane guda 8 ruwan batiri, kamar yadda jaridar Premium Times ta rawaito. Jaridar tace majiyar …
-
Labarai
Sabbin Sanatoci sun raina albashi da alawus na miliyan 14 da suka karba a watan Yuni
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBulaliyar majalissar dattijai, Sanata Orji Uzor Kalu na jihar Abia, ya bayyana cewa wasu daga cikin Sanatoci sun shiga cikin yi masa korafi akan albashin da aka basu a watan …
-
Doc Bruce Banner, pelted by gamma rays, turned into the Hulk – ain’t he unglamorous! Wreckin’ the town with the power of a bull, Ain’t no monster cause who is …
-
Labarai
‘Yan sandan jihar Jigawa sun cafke Matar da ta watsa wa Mijinta ruwan zafi a al’aurarshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Matar da ta kwararawa Mijinta tafasasshen ruwan zafi ta tsere zuwa jihar Jigawa – ‘Yan Sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Dalibar da ta rubuta ‘Abba Gida Gida’ a hijabi ta samu tagomashi daga mabiya Kwankwasiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDalibar dai ta samu tagomashi ne biyo bayan rubutun ‘Abba Gida Gida’ da tayi a jikin Hijabinta a ranar da take kammala karatun ta na Sakandire a watan Julin shekarar …
-
Labarai
An dauke wuta a birnin New York na kasar Amurka a karon farko cikin shekaru 42
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalli Bidiyo Mallakar New York Times
-
Labarai
‘Yan Matan Kano sun kai tallafin kayan abinci zuwa Gidan Marayu da Gidan Yari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari a jihar Kano. A ranar 7 …
-
Labarai
Gwamnatin Kaduna ta shirya yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa daga Zazzabin Dabbobi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin jihar Kaduna tace nan bada jimawa ba, zata fara yiwa Dawakai 1000 allular rigakafin kamuwa da cutar Zazzabin Doki. Daraktan kula da lafiyar Dabbobi dake karkashin Ma’aikatar Noma, Samuel …
-
Labarai
Kotu ta kara baiwa gwamnatin tarayya umarnin sakin Sambo Dasuki
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun daukaka kara dake zama a Abuja ta baiwa tsohon mai bada shawara kan harkokin tsaro na kasa, Sambo Daski beli akan kudi Naira miliyan 100. Haka zalika, kotun ta …
-
Labarai
‘Yan bindiga sun harbe kawun Sanatan daya daddaki wata mata dake shayarwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na Legit.ng ya rawaito cewa; “Yan bindiga sun harbe kawun sanata Elisha Abbo, sanatan da aka gani a wani bidiyo ya na dukan wata mata a shagon siyar …
-
Labarai
Budurwa ta guntule wa kawarta dan yatsa bisa dalilin kiranta da ‘Banza’ a garin Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn gurfanar da Zainab Muhammad a kotun dake Magajin Gari bisa tuhumar ta da guntule wa kawarta dan yatsa tare da zubar mata da hakora, hadi da kiranta da sunan …
-
Labarai
NNPC tayi kira da ayi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKamfanin Mai na kasa, NNPC, yayi kira ga yan Najeriya musamman masu ababen hawa da gidajen mai da suyi watsi da jita-jita akan yiwuwar tashin farashin litar mai. Kamfanin ya …
-
Labarai
An fara gano dattawan dake zancen batsa da matar data caccakawa mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
-
Labarai
Ina son mutumin da matar shi ta caccakawa wuka idan zai aureni – Budurwa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUmmi Abdullahi, wata matashiya yar jihar Kaduna ta bayyana soyyayar ta da son auren Sa’eed Muhammad, mijin da ake zargin matarshi da yunkurin kashe shi ta hanyar caccaka masa wuka. …
