Kasar Amurka tace ta haramtawa dukkanin wadanda ake tuhuma da yin magudin zaben Najeriya takardar izinin shigar kasar. Kasar tace zata saka takun-kumin haramtawa dukkanin wani dan Najeriya da ake …
Labarai
-
Labarai
Bayan aibata Gadar Lado da Kwankwaso ya taba yi, Gadar Kasa da Kwankwaso yayi ta rurrufta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGadar kasa da gwamnatin Kwankwaso ta gina a titin Gadon Kaya na jihar Kano ta fara tsagewa. Hakan yasa aka rufe hannu daya na titin gadar kasar domim riga kafin …
-
Labarai
Masu Garkuwa sun kashe ‘yar shekara 8 tare da jefa gawarta cikin Rijiya a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDa safiyar ranar Litinin, an tsinci Gawar Aisha Sani, yarinya yar shekara 8 da akayi garkuwa da ita, a cikin wata rijiya dake Tukuntawa, karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano. …
-
Labarai
‘Yan sanda ne suka kashe mataimakin kwamishinansu da kansu, suka kashe mana mutum 11 – Shi’a
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Shi’a ta nesanta kanta daga rahotanni da aka bayyana su a matsayin masu alhaki a kisan mataimakin kwamishinan yan sanda a Abuja. Shi’a tace, ‘yan sanda da kansu suka …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe DCP Umar Usman tare da cinnawa motocin ‘NEMA’ wuta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn bayyana Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta IMN da alhakin kisan DCP Umar Usman, mataimakin yan sanda a birnin tarayyar Abuja. DABO FM ta binciko cewa; duk dai a yayin …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun kashe mataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan Shia sun kashe DCP Usman Umar a yayin zanga-zangar da sukeyi don ganin an saki shugabansu, Sheikh Zakzaky. Mutuwar dan sandan ta sanya rundunar ‘yan sanda a cikin jimami …
-
Labarai
‘Yar Gidan Sheikh Ahmad Gumi ta rasu bayan fama da ciwon ‘Amosanin Jini’
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yar gidan fitaceccen malamin Islama, Sheikh Dr Ahmad Abubakar Gumi ta rasu bayan fama da fama da ciwon ‘Sickle Cell’ Amosanin Jini. Maryam Ahmad Gumi ta rasu ranar Litinin a …
-
Labarai
‘Yan Sanda su bude wuta akan Yan Shi’a dake zanga-zanga a Abuja
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRahotanni da suke fitowa daga birnin tarayyar Abuja, ya na cewa ‘yan sanda sun bude wuta a kan mabiya mazhabar Shi’a. Zanga-zangar da sukeyi don neman a saki jagoransu, Sheikh …
-
Labarai
Hotuna: ‘Yan Shi’a sun cika wasu titunan Abuja da Zanga-zanga duk da cewa doka ta hana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHotunan: Khamis Umar Abu Najmah
-
Labarai
Jami’in Sojan Sama ya mayar da Naira miliyan 15 da ya tsinta a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani Jami’in Sojan Sama a Najeriya, ya mayar da €37,000, kwatankwacin Naira N15,043,211.46 da ya tsinta a wata Jaka a sansanin mahajjatan jihar Kano. Jami’in da aka bayyana da Bashir …
-
Labarai
Sabon Bankin Musulunci ‘Taj Bank’ yana neman ma’aikata a Abuja da Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon Bankin Musulunci ‘Taj Bank’ ya fara neman ma’aikata a sabbin bankunan dake birnin tarayya, Abuja da jihar Kano. Bankin yazo da sabon salo inda ya bukaci yin aiki da …
-
Labarai
Wallahi zamu fara hukunta ‘yan sandan MTD bisa ci mana mutunci – Al’ummar Kabala Costain Kaduna
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’ummar unguwar Kabala Costain dake arewacin jihar Kaduna, sun koka kan yacce yan sandan MTD na yankin suke ci musu mutunci. A wani faifan bidiyo da ake baiwa manema labarai …
-
Labarai
An binne Dalibin da ya rasu jim kadan bayan kammala Digirinshi na 2 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTini dai aka kammala binne dalibin nan , dan Najeriya da ya rasu bayan kammala karatun Digirinshi na 2 a kasar Indiya. DABO FM ta tabbatar da binne Sulaiman a …
-
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje ya kaddamar da kwamitin da zai yi duba akan tsare tsare da tunkara shirin yin Ruga don makiyaya a jihar Kano. Ganduje ya kaddamar …
-
Labarai
An binne dan Najeriya da ya rasu a kasar Indiya bisa koyarwar addinin Musulunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTini dai aka kammala binne dalibin nan , dan Najeriya da ya rasu bayan kammala karatun Digirinshi na 2 a kasar Indiya. DABO FM ta tabbatar da binne Sulaiman a …
-
Labarai
Al-Zakzaki ya nemi kotu ta bashi izinin zuwa kasar Indiya domin duba lafiyarshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban Kungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, Sheikh Ibrahim Al-Zakzaky tare da matarshi, hadi da ‘yarshi Zinat, sun rubutawa babbar kotu a Kaduna, bukatarsu ta tafiya kasar Indiya domin duba …
-
Labarai
Najeriya ta samu nasara a wasanni 5 daga cikin 17 data buga da kasar Tunisiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Super Eagles ta samu nasara a wasanni 5 kacal daga cikin jimillar wasanni 17 da kasashen biyu suka taba bugawa. DABO FM ta binciko cewa …
-
Labarai
Majalissar Dattijai ta tabbatar da Tanko Muhammad a matsayin Alkalin Alkalai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Sanatocin Najeriya ta tabbatar da nadin Tanko Muhammad a matsayin Alkali mai daraja ta daya a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan da shugaba Muhammadu Buhari ya aikewa majalissar …
-
Labarai
Kotu ta bayar da belin Matar da ake zargi da caccakawa Mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar Kotu a jihar Kano ta bayar da belin Fatima Musa, matar da ake zargi da caccakawa mijinta, Sa’eed Muhammad, wuka a ciki. Lauya daga kungiyar kare hakkin mata mai …
-
Labarai
Dan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala karatun Digiri na 2 a kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan Najeriya ya rasu jim kadan bayan kammala Digirinshi na 2 a kasar Indiya. Dalibin, Sulaiman Abdullahi, ya kammala Digirinshi na 2 a fannin Fasahar Ilimin Na’ura mai kwakwalwa a …
