Labarai
-
Labarai
Akwai yiwuwar samun sabuwar Boko Haram idan ba a saki Sheikh Zakzaky ba – Majalissar tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMajalissar Dattijan tace zanga-zangar da kungiyar takeyi ta fara haifar da mara ido. Majalissar ta bayyana haka ne a zaman ta na ranar Laraba, inda ta bayyana cewa cigaban zanga-zangar …
-
Labarai
Hoto mai dishi-dishi na ‘@Habib4u’ mai tarayya da Hanan da ake zargin ta caccakawa mijinta wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHoton tattaunawa tsakanin Ahmad Habibu (@Habib4U) da Fatima Musa (Hanan) wanda mijinta Sa’eed ya fitar a matsayin hujjojinshi na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Binciken DABO FM ya bi …
-
Labarai
Kasar Kamaru ta shirya maido da ‘yan gudun hijirar Najeriya mutum 4000
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYan gudun Hijira 4000, yan asalin Najeriya ne zasu dawo gida Najeriya a cewar kwamitin tsare-tsare akan maido da yan gudun hijira zuwa Najeriya daga kasar Kamaru. Kwamitin ya bayyana …
-
Labarai
Habib4u: Dattijon daya bukaci Hanan ta tura masa hotonta mai motsa sha’awa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBinciken DABO FM ya bi dindigi wajen binciko sunaye da kuma hotunan wadanda ake zargi dayin tarayya da Fatima Musa duk da sunsan cewa matar aure ce. Daga cikin wadanda …
-
Labarai
‘Yan Shi’a sun harbe jami’an tsaron dake gadin majalissar tarayya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar ‘yan uwa musulmi ta Najeriya, wacce aka fi sani da Shi’a sun harbe jami’an yan sanda dake gadi a majalissar taryyar Najeriya. Sashin Hausa na jaridar Premium Times ya …
-
Labarai
Da suwa Hanan take tarayya wajen ture-turen hotuna da maganganin batsa?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan bayyanar lamarin da aka zargi Fatima Musa (Hanan) da caccakawa mijinta Sa’eedu Muhammad, wuka a ciki, al’umma da dama sun magantu akan batun. Daga bangaren masu fafutukar kare …
-
Labarai
Mijin da matarshi ta caccakawa wuka ya bayyana hujjojin ture-turen hotunan batsa da takeyi da samarinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSa’eed Muhammad mijin da matarshi ta caccakawa wuka yayin taron manema labarai inda ya bayyana hujjojin daya dogara dasu na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Sa’eed ya nuna hotunan …
-
Labarai
Wata mahaifiya ta jefa jaririnta cikin tsohuwar rijiya a jihar Bauchi
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan sandan jihar Bauchi sun kame wata mata bayan ta jefa jaririn da ta haife a cikinta cikin wata tsohuwar rijiya. Bincike ya nuna cewa ta haifi jaririn ne ba …
-
Rundunar yan sanda mai kula da shiyyar Abuja ta maka Sanata Elisha Abbo mai wakiltar yankin arewacin jihar Adamawa, zuwa kotu bayan da aka zarge shi da cin zarafin wata …
-
Labarai
Budurwa ta rasa ran ta bayan amfani da ‘Maganin kashe kwari’ don cire kwarkwata
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na Legit ya rawaito cewa; Wata matashiya, Ayomikun Juliana, da ke bautar kasa (NYSC) a garin Osogbo, babban birnin jihar Osun, ta mutu bayan an yi zargin ta …
-
Labarai
Abuja: Wata Mata ta rafke mijinta da falankin katako har lahira
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi wata uwargida mai suna, Bilkisu Isah, da kashe mijinta biyo bayan wani dan sabani tsakaninta da mijinta, Isah Egba, a babban birnin tarayyar Abuja. Lamarin ya faru ne …
-
Labarai
Bauchi ta shirya tsaf don fara ‘Ginin Rugar Fulani’ – Bala Muhammad
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad, yace gwamnatin jihar Bauchi ta shirya tsaf domin fara shirin tabbatar da ginin rugar Fulani a jihar ta Bauchi. Gwamnan ya bayyana haka ne …
-
Labarai
Tsohuwar Minista, Amina Muhammad tayi kira da adena kyamatar ‘Yan Madugo da Luwadi a duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakiyar babban sakataren majalissar dinkin duniya, Haj Amina Muhammad, ta nuna goyon bayanta ga auren jinsi. Jaridar Daily Nigerian ta rawaito cewa, Majalissar dinkin duniya ta UN da sauran kungiyoyin …
-
Labarai
Kowanne ‘dan Najeriya yana da cikakken ‘yanci a duk jihar da yake zama – Sarki Sunusi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya bayyana cewa kowanne dan Najeriya yana da ‘yanci kamar kowa a duk garin da yake zama. Mai martaba Sarki ya bayyana …
-
Labarai
Ban karbi Sarautar Bichi don rage darajar Sarki Sunusi ba – Aminu Ado Bayero
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMai martaba Sarkin Bichi, Alhaji Aminu Ado Bayero yace bai karbi sarautar Bichi da zummar cin mutunci ko ragewar sarautar Sarki Sunusi daraja ba. Sarkin ya bayyana haka ne a …
-
Labarai
Kyari ya yi biris da umarnin Buhari na cire wasu Jakadun Najeriya a kasashen waje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWani rahoto da Jaridar Sahara ta fitar yace daga ciki jakadun da Najeriya ta tura kasashen waje, akwai wadanda wa’adin aikinsu ya kare amma sun cigaba da aiki tare da …
-
Labarai
‘Yan Bindiga da dama a Zamfara sun zubar da makamansu tare da neman yafiya – Matawalle
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa adadi mai yawa daga cikin ‘yan bindigar jihar Zamfara sun watsar da makamansu. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi …
-
Labarai
Shugaba Buhari ya nuna alhininshi ga mutuwar Umar Sa’idu Tudun Wada
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhinin rashin fitaccen dan jarida, Alhaji Umaru Sa’idu Tudun Wada. Shugaban ya aike da sakon ne ta hannun mai magana da yawunshi, Mallam Garba …
-
Labarai
Kotu ta daure babban jami’in INEC shekaru 6 bisa hannu a cikin karbar cin hancin miliyan 45
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotu ta daure wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta INEC, Auwal Jibrin, har tsawon shekaru 6, bisa karbar cin hanci daga tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison Madueke. Hukuncin …
