Dan wasan gaba na kungiyar Liverpool kuma dan kasar Misira, Muhammad Salah, ya samu nasarar lashe kambu na gwarzon dan wasa a gasar cin kofin duniya ajin kungiyoyi. Hakan na …
Wasanni
-
Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal dake kasar Ingila, ta sallami Unai Emery daga matsayin mai horas da kungiyar. Kungiyar ta maye gurbinshi da Freedie Ljungerg a matsayin horaswa na rikon …
-
Wasanni
Barcelona taci moriya ganga, tace Messi zai iya kama nashi wuri a karshe kakkar bana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKulob din Barcelona ya furta cewa dan wasa Lionel Messi zai iya barin kungiyar idan kwantirajinshi ya kare a karshen kakar wasanni ta bana. Shugaban Kungiyar, Josep Maria Bartomeu, ne …
-
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Manchester United, Alexis Sanchez ya kammala tafiya kungiyar Inter Milan ta kasar Italiya da taka leda. Kungiyar Man Utd ce ta sanar …
-
Wasanni
Virgil van Dijk ya doke Messi da Ronaldo wajen lashe kambun gwarzon shekara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan wasa mai tsaron baya na kasar Holland, Virgil van Dijk ya lashe kambun na gwarzon shekara a tarayyar Turai. Dan wasa Cristiano Ronaldo da Lionel Messi ne suke a …
-
Wasanni
Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika. Najeriya ta doke takwararta ta kasar Senegal, inda Najeriya ta samu 65, Senegal ta samu 55. …
-
Wasanni
Liverpool ta lashe kofin ‘Super Cup’ bayan ta mammake Chelsea a bugun Fenareti
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta lashe kofin Super Copa bayan ta doke Chelsea a bugun daga kai sai mai tsaron gida. Chelsea ce ta fara kefa kwallo a minti …
-
Wasanni
Mane da Salah sun fito a jerin FIFA na gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafa na duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan kasar Senegal, Sadio Mane dake taka leda a Liverpool tare da Muhmmad Salah na kasar Misira sun samu fitowa a cikin jerin ‘yan wasan da ka lashe kyautar gwarzon …
-
Wasanni
FIFA ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar zama ‘Gwarzon mai Horaswa’ na kakkar bana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar FIFA da ke da shedikwata a kasar Swizerland ta fitar da jerin sunayen masu horaswa da ka iya lashe kyautar ‘Gwarzon mai horaswa na kakar wasan bana. Ga jerin …
-
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta samu nasarar lashe kofin kalubale na Najeriya bayan ta doke kungiyar Niger Tornadoes a bugun daga kai sai mai tsaron gida. An dai …
-
Wasanni
Hotuna: Aljeriya ta lashe kofin AFCON tare da nuna murna irinta addinin Musulunci
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAljeriya ta lashe kofin nahiyar Afrika na shekarar 2019 bayan ta doke kasar Senegal da ci daya mai ban haushi. Kasar Aljeriya dai itace ta doke Najeriya da ci 2-1 …
-
-
Wasanni
Mahrez ya harbe Najeriya da harbi irin na Tamaula a gasar AFCON
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan wasan kwallon kafa na kasar Algeria a doke Najeriya daga gasar cin Kofin Nahiyar Afrika da ake bugawa a kasar Misra. Algeria ta doke Najeriya da ci 2 da …
-
A cigaba da buga gasar cin kofin nahiyar Afrika, kasar Najeriya tana barje guminta da kasar Madagascar a wasan karshe na ‘yan rukunin B. Yanzu haka Madagascar ta zurawa Super …
-
A cigaba da buga gasar cin kofin nahiyar Afrika, kasar Najeriya tana barje guminta da kasar Madagascar a wasan karshe na ‘yan rukunin B. Yanzu haka Madagascar ta zurawa Super …
-
Wasanni
‘Yan Kwallon Najeriya ta mata sun samu tafiya gazaye na 16 a gasar kofin duniya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta mata mai wakiltar Najeriya ta “Super Falconets” ta samu damar shigewa zagaye na 16 a gasar cin kofi duniya da ake bugawa a kasar Faransa. Duk …
-
Wasanni
Magoya bayan Real Madrid sun yiwa Hazard ihun “Mu Mbappe muke so”
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMagoya bayan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid sunyi ihu a wajen taron tarbar dan wasa Eden Hazard a filin wasa na Santiago Bernabeu na birnin Madrid. Latsa akan Shudin …
-
Wasanni
LMC ta dakatar da Rabi’u Pele na Kano Pillars, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineLMC ta dakatar da dan wasan Kano Pillars, Rabiu Pele, wasanni 12 bisa yunkurin yiwa alkalin wasa dukan kawo wuka. Hukumar LMC ta kama Rabi’u Ali Pele da karya dokar …
-
Wasanni
Anci tarar Kano Pillars miliyan 8 bisa janyo rigima ana tsaka da wasa a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar gudanarwar gasar Firimiya ta NAjeriya, taci tarar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tsabar kudi Naira miliyan 8, bisa rashin da’a da magoya bayanta sukayi yayin gudanar da wasansu …
-
Dan wasa Eden Hazard, dan kasar Belgium, ya bayyana cewa yaso bugawa Real Madrid kwallo tin lokacin yana karami. Dan wasan ya bayyana haka ne a wani sakon bakwananshi bari …
