Wata kotu a jihar Kano ta bayar da belin Naziru Ahmad, Sarkin Wakar Sarkin Kano a zamanta na ranar Alhamis. Hakan na zuwa ne bayan da hukumar tace fina-finai ta …
Nishadi
-
Ranar 17 ga watan Agusta na shekarar 2018, DABO FM ta fitar da wani rahoto kan cewa; Jaruma Shraddha Arya, ta kasar Indiya ta ki kula Sarki Ali Nuhu a …
-
Nishadi
Dalilin da ya sa aka ji ni shiru – Mahmud Nagudu Tattausan Lafazi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSahararren mawakin yaren Hausa, Mahmud Nagudu ya bayyana dalilansa na jinshi shiru da mutane musamman masoyansa sukayi. Duk dai mai bibiyar wakokin fina-finan Hausa bai manta da waye Mahmud Nagudu …
-
Nishadi
Har yanzu matsayin Jarumawan Arewa bai kai a nuna wa duniya ba – Naziru Ziriums
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen dan Jarida dake aiki da sashin Hausa na Muryar Amurka, Nasir Ahmad Hausawa wanda aka fi sani da Ziriums, yace har yanzu da sauran jarumawan Arewa. Zirium ya bayyana …
-
Wata babbar a jihar Kano ta bayarda belin darakta a masana’antar Kannywood, Sanusi Oscar 442. Cikakken bayanin zai zo daga baya.
-
Nishadi
Jarumar Indiya ta ki kula Ali Nuhu bayan ya tayata murnar cika shekaru 31
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cikin lamari irin na gaba da gabanta, Fitaccen jarumin fina-finai a Najeriya, Ali Nuhu, ya sha kunya bayan da jarumar Fim ta kasar Indiya ta share shi bayan ya …
-
Nishadi
#SunusiOscar442: Adam A. Zango ya fice daga Masana’antar Kannywood
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen jarumi Adam A. Zango ya ce ya fice daga masanaantar fina-finan Hausa ta Kannywood. Zango ya bayyana ficewar tashi daga Kannywood a shafinshi na Instagram a ranar Alhamis, 15 …
-
Nishadi
Nabruska ya dakatar da fitowa a Fim din Hausa bisa nuna rashin goyon bayan kamun Sunusi Oscar
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShahararren dan wasan Barkwanci na masana’antar Kannywood, Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabruska ya bayyana ficewarshi daga masana’antar. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan kamun Sunusi Oscar, …
-
Nishadi
Naman Sallah hakkin Iyayen Samari ne – Martanin ‘Yan mata zuwa ga Samari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSamari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
Samari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
Nishadi
Me ya faru da Adam A Zango yake ta barin na zance na babu dalili a Instagram?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin a makon da ya gabata ne fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood, Adamu Zango yake ta hakilon zance. DABO FM ta bibiyi Adam Zango bisa irin kalaman da yake ta …
-
Nishadi
Za a cigaba da kallon shirin ‘Kwana Casa’in’ a watan Oktoba – Arewa 24
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidan Talabijin na Arewa 24 ta bayyana cewa shirin wasa da take yi na Kwana Casa’in zai cigaba da watan Oktoba. DABO FM ta binciko daga gidan Talabijin na Arewa …
-
Gidan Talabijin na Arewa 24 ya fara daukar cigaban shirin Kwana Casa’in kashi na 2 wanda take gabatarwa a tasharta duk ranakun Lahadi. Daya daga cikin jarumawan dake taka rawa, …
-
Nishadi
Na fahimci Saudiyya bata son baiwa mata yanci da auren jinsi – Dalilin Nicki na soke chasu a Jedda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar mawakiyar Hip-Hopa kasar Amurka, Nicki Minaj, ta soke bikin chasun da zata halarta a birnin Jedda dake kasar Saudiyya. Nicki Minaj ta soke zuwa chasu ne bisa dalilinta na …
-
Nishadi
Nicki Minaj ta soke chasun zata yi a kasar Saudiyya bisa tauye hakkin dan adam da tace kasar tanayi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar mawakiyar Hip-Hopa kasar Amurka, Nicki Minaj, ta soke bikin chasun da zata halarta a birnin Jedda dake kasar Saudiyya. Nicki Minaj ta soke zuwa chasu ne bisa dalilinta na …
-
Nishadi
An bukaci al’umma su saka fitaccen jarumi Sani Idris ‘Moda’ a addu’o’in bisa matsananciyar rashin lafiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAl’umma daban daban musamman ma’abota kallon fina finan Hausa, sun bukaci musulmai da su saka fitaccen jarumi ‘Moda’ a cikin addu’o’in na yau da kullin. DABO FM ta binciko cewa …
-
Nishadi
Nafison fitowa a matsayin fitsararriya a wasan kwaikwayo – Maryam Yahaya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Maryama Yahaya ta bayyana cewa tafi jin dadin fitowa a matsayin fitsararriyar duk sanda zata taka wasa a fim. Jarumar ta bayyana haka ne yayin …
-
Nishadi
Kannywood: Mawakan APC sun zargi Rarara da handame kudaden kungiyar da aka tara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHatsaniya ta barke a masana’antar Kannywood daga ‘yayan kungiyar Mawakan Arewa na jami’iyyar APC biyo bayan zargin da ake yiwa daraktan waken yakin neman zaben shugaba Buhari, Dauda Kahutu Rarara …
-
Tin bayyanar samun aururruka da yara matasa keyi,mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazaje aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da DABO …
-
Nishadi
Gidan kasaitaccen mai barkwaci ‘ShagirGirbau’ ya ruguje sakamakon ambaliyar ruwan sama
by Dabo Onlineby Dabo OnlineIftila’i ya rutsa da kasaitaccen mai barkwanci, Badamasi Usama, bayan da gidanshi ya rushe sakamakon ambaliyar ruwa a garin Gezawa dake jihar Kano. Badamasi, wanda aka fi sani da Shawaragi, …
