Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Wani faifan murya daya dauki hankalin al’umma musamman yan jami’iyyar PDP a jihar Kano, faifan muryar da ake zargin muryar wani jigo ne a jami’iyyar APC dayin waya tare da …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Wani faifan murya daya dauki hankalin al’umma musamman yan jami’iyyar PDP a jihar Kano, faifan muryar da ake zargin muryar wani jigo ne a jami’iyyar APC dayin waya tare da …
Allah yayi wa dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mubi ta Kudu, Hon Abdurrahman Abubakar a jiya Asabar. Rasuwar Hon Abubakar ta biyo baya mako daya bayan zabenshi da …
A cigaba da nuna murna da farinciki da samun nasarar shugaba Muhammadu Buhari, wasu daliban Najeriya dake karatu a kasar Indiya sun bayyana irin nasu farinciki. Tattakin da suka gudanar …
A cigaba da jan hankalin al’ummar Najeriya musamman mutane na arewaci akan siyarda ‘yancin da dokar kasa ta baiwa kowa. Muna kara godiya ga Allah, daya sa muka ga zaben …
A safiyar yau, akaga bidiyon tsohon shugaban kasar Najeriya Chief Olusegun Obasanjo yana gudu wajen arcewar daga filin tashin jirgin sama na Murtala Muhammad dake jihar Lagos. Har yanzu ne …
A saifyar yau, al’ummar Najeriya magoya bayan shugaba Muhammadu Buhari suka fito domin nuna murnar lashe zaben da yayi a zaben da gudanar asabar din data wuce. Sai dai labarai …
Tsohon dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar yace bai yadda da sakamakon zaben 2019 ba. Alhaji Atiku Abubakar ya wallafa bayanan kin amincewa da sakamakon …
A wani sako da Sheikh Ahmad Abubakar Gumi ya wallafa a shafinshi na facebook, yayi kira ga Alhaji Atiku Abubakar da yakai kara kotu akan rashin yadda da sakamakon zabe. …
Anan za’a iya cewa karshen tuka-tikin kik, wai kurunkus dan kan bera, bayan gabatar da zaben shugaban kasar Najeriya a 23 ga watan Fabarairun 2019, ta faru ta kare shugaba …
Sanatan Kano ta tsakiya, Engr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga magoya bayanshi dasu zama masu hakuri tare da tabbatar da zaman lafiya bayan an fitar da sakamakon zabe. “Ina …
A cigaba da tattara bayanan kuri’un da mutanen Najeriya suka kada, dukkan alamu sun nuna faduwar Kwankwaso tare da ‘dan takarar daya tsayar karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Hon Aliyu Sani …
Shugaban tsagin R-APC kuma mai magana da yawun ‘dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Buba Galadima ya shiga hannun jami’an tsaron a yammacin yau Lahadi. Jaridar Daily …
Bagwai: President: APC: 23,375. PDP: 10,584 Bunkure: President: APC: 27,232 PDP: 9,528 Tofa: President: APC 19,984 …
A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso. Ga jerin kuri’u APC – 72 PDP – 156
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya sha kayi a akwatin daya kada kuri’a a jiharshi ta Adamawa. Ga jerin kuri’un ATIKU – 167 BUHARI …
Rahotanni sun shigo cewa wasu ‘yan bindiga da ba’asan ko suwaye su ba sun harbe wani shugaban jami’iyyar APC a jihar Rivers. An harbe shugaba Etete tare da babban yayenshi …
Jaridar Independent ta rawaito cewa an harbe wani Agent din jami’iyyar PDP a mazabar “Ward 10” dake karamar hukumar Akuku-Torun. Sauran labarin na zuwa…..
Jami’an ‘yan sandar jihar Abia sun bayyana rahoton kame wasu matasa guda 10, yayinda sukayi yunkurin sace akwatin zabe a karamar hukumar Bende.
Dan takarar shugabancin kasa karkashin inuwar jami’iiyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya kada kuri’arshi a garin Yolan jihar Adamawa
..