Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana gwamnan Kano, Dr Ganduje a matsayin wanda bai cancanci rike duk wata kujera ta jagorantar al’umma ba. DABO FM ta tattara cewar tin …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya bayyana gwamnan Kano, Dr Ganduje a matsayin wanda bai cancanci rike duk wata kujera ta jagorantar al’umma ba. DABO FM ta tattara cewar tin …
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
Tshohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yaci gaba da caccakar gwamnatin jam’iyyar APC ta shugaban kasa Muhammadu Buhari. Rahoton DABO FM ya bayyana Shehu Sani nayin wani kurman baki a …
Jaipur, India (DABO FM) – Biyo bayan rikice-rikicen da suka barke tsakanin ‘ya’yan jami’iyyar APC da ta kai ga ficewar gwamnan daga jam’iyyar, wasu daga manyan ‘yan jami’iyyar a jihar …
Wannan na zuwa ne bayan kotu ta tabbatar da Victor Giadom a matsayin shugaban rikon jam’iyyar ta APC bayan jam’iyyar ta bada sunan Sanata Abiola Ajimobi bayan kotun daukaka kara …
Tun da fari, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana Najeriya na biyan bashin kaso 99 cikin dari na kudin shiga, inda yayi nuni da cewa a farkon shekarar …
Daniel Ukpera, dan takarar majalisar dokokin jihar Benuwai mai wakiltar mazabar Guma, ya rabawa yan mazabar sa igiyoyin daure tumaki. Rahoton DABO FM ya bayyana cewa dan takarar dai yayi …
Mawakin jam’iyyar APC,Dauda Kahuta Rarara ya bawa Aminu Dumbulum sabouwar mota da chekin zunzurutin kudi har Naira miliyan 1. Cikin wani faifan bidiyo da aka aike wa DABO FM a …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bayyana gwamnatinsa ta ciyar da yara yan makaranta fiye da miliyan tara domin basu damar samun karatu mai inganci da basu abinci mai gina jiki. …
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana har zuwa yau matsayinsu na ‘yan siyasa sun gaza sanya farin ciki a fuskokin yan Najeriya. A wani sako da ya aike …
Jaipur, India (DABO FM) – Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci gwamnatin Najeriya da ta rika nuna wa ‘yan Najeriya ‘yan ta’addar da yace kullin take ikirarin kashewa. DABO …
Daga cikin hadiman gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, sun fara zubar da hawaye akan Koronabairas neman tallafi. Hakan na zuba ne a dai dai lokacin da gwamnan jihar ya …
Jami’iyyar APC ta karamar hukumar Kazaure ta kori Hon Gudaji Muhammad Kazaure daga jami’iyyar. Hakan na dauke a cikin wata sanarwar da jami’iyyar ta fitar mai dauke da sa hannun …
‘Yan Majalissu guda 10 na jami’iyyar APC na jihar Kano sun bayyana cewar har yanzu suna nan daram a jami’iyyarsu ta APC kuma basu da shirin fita. DABO FM ta …
Kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muaz Magaji ya bayyana komawar Sarki Muhammadu Sanusi II Murabus ce ta kawo tashin bom a jihar Ikko. Majiyar DABO FM ta bayyana kwamishinan aiyukan …
Kalaman da mai bawa gwamnan Kano shawara a harkokin addinai, Ali Baba Agama Lafiya, yayi akan malamin addinin Islama, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa, sun janyo cece kuce a tsakanin al’umma. …
Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana shugaba Muhammadu Buhari akan wanda yake da alhakin tube rawanin Sarkin Kano mai murabus, Mallam Muhammadu Sunsusi II. Tsohon …
Kwamishinan ruwa na jihar Kano, Sadiq Wali ya bayyana cewa shifa har yanzu yana cikin jam’iyyar sa ta PDP duk da kuwa yana rike da mukami mai gwabi a gwamnatin …
Mai magana da yawun fadar shugaban kasa, Garba Shehu ya bayyana wasu mutane dake amfana da rikicin Boko Haram suke zuga ayiwa shuwagabannin tsaro zanga-zanga a ranar Litinin. Majiyar Dabo …
Bayan hukumar zabe ta kasa ta soke jam’iyyu 74, hukumar ta fitar da jerin jam’iyyu 18 da suka tsallake gudumar INEC. Cikin jerin jamiyyun akwai APC, PDP sai kuma jam’iyyar …
..