Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tsohon sanatan Kaduna, Shehu Sani ya bukaci hukumar tsaron Najeriya ta nuna kadan daga cikin masu garkuwa da mutane 250 da take ikirarin ta kashe a jihar Kaduna. Majiyar Dabo …
Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta sanar da cewa ta soke jam’iyyu kimanin 74 a Najeriya, inda ta mayar da jam’iyyun siyasar zuwa 18 daga 92. Majiyar …
Gwamnan Edo, Godwin Obaseki ya aike da wasika zuwa ga shugaban rundunar ‘yan sanda ta kasa, Mohammed Adamu domin rokon yan sanda su chafke sugaban jam’iyyar tasu ta APC na …
A ranar 30 ga watan Janairun 2020, gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya kaddamar da sabon garejin gyara da wanki mota na zamani a karamar hukumar Dawakin Tofa. …
Tin bayan gudanar da babban zaben 2019 da jam’iyyar APC ta lashe baki dayan akwatunan jihar, Yanzu haka rikicin boye ya fara fitowa fili. Tun a wancan lokacin jam’iyyar ta …
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
A daidai lokacin da Gidauniyar Kwankwasiyya take rakiyar tura cikon matasan da ta dauki nauyin karatun zuwa filin jirgi domin tafiya makaranta, ita ma gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Dr …
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
Rahotanni daga wuraren da ake gudanar da zaben cike gurbin kuri’u na kujerar dan majalissan tarayya na Bebeji/Kiru sun nuna yadda jami’iyyar APC take halin ko in kula da lamarin …
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana cewar babu makawa sai jami’iyyarshi ta APC ta lashe zaben dan majalissar tarayya na karamar hukumar Tudun Wada da …
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce …
Engr Rabiu Sulaiman Bichi, shugaban PDP na jihar Kano kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya ya koma jami’iyyar APC. Hakan na zuwa ne kwanaki daya bayan hukuncin kotun koli ta tabbatar …
Da yammacin yau jam’iyyar APC Gandujiyya ta karbi daya daga cikin masu barkwanci a shafin sada zumanta wanda ake kira Shagiri Girbau. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa jam’iyyar APC …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
Gwamnan jihar Ekiti karkashin tutar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi ya bayyana akwai yiwuwar rugujewar jam’iyyar sa ta APC bayan zangon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Mijiyar Dabo FM ta bayyana …
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
..