Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Ma’aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara da dauka aiki tin shekarar 2014, sun bukaci gwamnatin ta biya su hakkin su na albashin watanni 30 da suke bin gwamnatin. Ma’aikatan da …
Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Ma’aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara da dauka aiki tin shekarar 2014, sun bukaci gwamnatin ta biya su hakkin su na albashin watanni 30 da suke bin gwamnatin. Ma’aikatan da …
A lokacin da yake kasa da makonni biyu ga karewar wa’adin mulkin gwamnan jihar Bauchi, Muhammad Abubakar, ranar Laraba, majalissar jihar Bauchi ta kaddamar da dokar hana bincike ko tilasta …
Dan Majalissa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC, Hon Gudaji Kazaure yace maimakon a shiga Next Level, baya ake komawa. Hon Kazaure …
Gwamnan jihar Adamawa, Muhammad JIbrilla Bindo ya bayyana jagorancin jihar a matsayin aiki mai tsaurin gaske, inda ya kuma bayyana cewa yana da yakinin ya batawa wasu rai don haka …
Kasancewar shekarar 2019 ta fara nisa, sabbabin al’amura na ban mamaki sun faru kama daga sabgogin zabe dama wasu batutuwa da gwamnatin APC take rajin fada wanda kowa yasan karairayi …
Hukumar dake rajin kare hakkin bil adama ta duniya ta baiwa shugaban majalissar Dattijai, Dr Bukoula Saraki aiki a matsayin babban jakadanta na duniya. Sanarwa data fito daga ofishin yada …
Kwamishinan raya karkara na jihar Kano, Hon Musa Iliyasu Kwankwaso yace shine ya fara shigar da tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso siyasa lokacin da yana matsayin mataimakin Darakta a …
Shehu Sani, sanatan Kaduna ta tsakiya, yayi kira da a hana malaman jami’a shigar harkokin zabe. A Najeriya dai hukumar zabe ta INEC tana daukar malaman jami’o’i aikin wucin gadi …
Wata babbar kotun tarayya dake Kano a ranar Alhamis ta tabbatar da Hon. Shamsuddeen Bello Dambazau a matsayin halastaccen wakilin kananan hukumomin Sumaila da Takai a majalisar tarayya. Saura labarin …
Adams Oshiomole, shugaban jami’iyyar APC na kasa yace ‘yayan jami’iyyar APC ne kadai zasuyi shugabancin kwamiti a majalissar tarrayar a cikin wannan zangon da za’a shiga. Oshiomhole ya bayyana haka …
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya bawa dukkanin mukarraban gwamnatinshi umarnin rubuta takardar ajiye aiki. Jaridar The Nation ta rawaito cewa Gwamna ya bada umarnin ne ga dukkan ma’aikata …
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba K Yusuf “Abba Gida Gida” ya shigar da kara kotu zabe a yau Alhamis. Abba, ya kalubalancin zabe da …
Kotun zabe a jihar Kano ta kaddamar da fara zaman sauraron kara a yau Alhamis, 04/04/2019. Alkalan da zasu jagoranci kararrakin sun hada da Mai shari’a Nayai Aganaba a matsayin …
NYau Alhamis, 04/04/19, zababbun ‘yan majalissun jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP suka karbi shaidar lashe zabe daga hukumar INEC. Hukumar ta tsara baiwa dukannin ‘yan majalissun jihar Kano shaidar …
Yau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da mataimakinshi, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun ‘yan majalissun jiha shaidar lashe zaben da …
Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, yayi karin haske bisa matsayin shugaban Kasa akan zaben Kano. Latsa alamar lasifika domin sauraro Daga Shafin BBC Hausa
Zaku iya turo da naku sakon ta adreshin email dinmu a “submit@dabofm.com Jihar Kanon Dabo, jiha mai abin mamaki, mai Dala da Goron Dutse, mai Gwamna biyu cikin zamani guda. …
Assalam Alaikum. Ga masu bibiyar rubutu na akan mabiya darikar Kwankwasiyya da halayensu na ‘yada farfaganda, idan baku manta ba, nace ina zuwa da alakar ‘Yan Kwankwasiyya da Propaganda kashi …
Wata kungiyar ‘yan jam’iyyar APC mai suna All Progressive Youth Forum ta rubuta takardar koke ga uwar jam’iyyar ta kasa domin yin bincike kan abubuwan da suka faru a lokacin …
Dan takarar Gwamnan jami’iyyar PDP ya lashe zaben Gwamnan jihar Adamawa. Hukumar INEC ta bayyana haka ne bayan kammala zaben cike gurbi da aka gudanar a jiya Alhamis 28/03/19. Alhaji …
..