Labaran al’amuran da suka shafi Siyasa a Najeriya da sassan duniya.
Tafiyar Kwankwasiyya tafiya mai karfin matasa wacce Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yake jagoranta. Sani kowa ne cewa, a wannan kadamin da muke ciki, hanyoyin samun labarai nada sauki saboda shigowar …
