Fusatattun Mutane sun afkawa sakatariyar APC, sun sace Talbijin da Kujeru

Wasu da ba san ko su wane ba, sun barke sakareriyar jam’iyyar APC ta jihar Ogun,…

BBC Hausa ta bude shashin daukar ma’aikata ga masu neman aiki

Shashin Hausa na BBC ya bude shafin neman aiki ga masu sha’awar yin aiki tare dasu.…

Ra’ayoyi: Buhari a dafa su, Ganduje a soya su – Matashi

Tin bayan fitowar wasu faifayen bidiyoyi a waje da yayi kama da kasuwar Waya ta Farm…

Kano: CP Wakili ya kama katan din Tramadol 303

Yau Juma’a Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta samu nasarar kwace katan din Tramadol 303. Da…

Gwamnonin Arewa suna tattaunawa kan shawo tsakanin Ganduje da Sarki Sunusi -Shatima

Gwamnan jihar Borno kuma tsohon shugaban kungiyar gwamnonin arewa, Kashim Shattima ya bayyana cewa suna tattauna…

Mai maganin gargajiya ya damfari wani dan Koriya ta Kudu miliyan 30 akan zai nemo masa lasisin NNPC

Wani mai maganin gargajiya, Jamiu Isiaka, dan shekara 31, ya karbi laifin cutar wani dan kasar…

Ku taimaka, ku daina cin Shinkafa ‘yar kasar waje, tana dauke da Guba – Shugaban Custom

Shugaban Hukumar hana fasa kwauri ta CUSTOM, Hameed Ali, ya bayyana cewa shinkafar da ake shigo…

Manoman Shinkafa 1,108 a Daura, zasu amfana da bashin Noma a Daura daga shugaba Buhari

Manoma 1,108 yan asalin garin Daura ne zasu amfana da shirin bashin manoma da gwamnatin shugaba…

Dokar baiwa kananan hukumomi ‘yancinsu zata fara aiki 1 ga watan Yulin 2019

Biyo bayan dauki ba dadi da akayi ta fama wajen kokarin cire ikon kananan hukumomi daga…

Dabi’un Musulmi bisa koyarwar Manzon Allah S.A.W, Daga Mal. Aslam Bin Uthman

As Salam ‘Alaikum wa Rahmatullah wa Barakaatuh. Godiya ta tabbata ga Allah, muna masa godiya muna…

EFCC ta kama wasu manyan ma’aikata 5 a Kano akan laifin cuta, yaudara da makirci

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ‘EFCC’ ta tuhumi wasu manyan ma’aikata 5 a jihar…

EFCC ta kame zababben dan Majalissar jihar Kwara akan cuwa-cuwar miliyan 26

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta kama zababben dan majalissar jihar Kwara,…

Kotun ta bawa CP Wakili umarnin kama Hadiza Gabon

Wata babbar Kotu a jihar Kano ta baiwa rundunar ‘Yan sandan jihar Kano umarnin kame fitacciyar…

Gwamnan Zamfara ya rike albashin ma’aikata 1,400 na tsawon watanni 30

Ma’aikata 1,400 da gwamnatin jihar Zamfara da dauka aiki tin shekarar 2014, sun bukaci gwamnatin ta…

Majalissar Bauchi ta kaddamar da dokar hana tilasta dawo da kudaden da masu mulki suka sace

A lokacin da yake kasa da makonni biyu ga karewar wa’adin mulkin gwamnan jihar Bauchi, Muhammad…

Majalissar Dattijai ta tabbatar da sake nada Emefiele a matsayin gwamnan CBN bisa kudirin shugaba Buhari

Majalissar dattawan Najeriya, ta aminta da bukatar shugaba Buhari na sake nada gwamnan bankin Najeriya, ‘CBN’…

Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango

Fitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya…

Maimakon a shiga ‘Next Level’, matakin baya ake komawa – Hon Gudaji Kazaure

Dan Majalissa mai wakiltar karamar hukumar Gwiwa, Roni, Kazaure, ‘Yan Kwashi, a karkashin inuwar jami’iyyar APC,…

Gobe Alhamis, Buhari zai tafi kasar Saudi Arabia

Shugaba Muhammadu Buhari zai bar Najeriya zuwa kasar Saudiyya a gobe Alhamis kamar yadda sanarwa ta…

Ganduje ya siyo motoci kalar ‘Kwankwasiyya’ guda 100 na zirga-zirga a jihar Kano

Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi ya kawo motocin sufuri guda 100 domin zirga-zirga a jihar Kano.…