Gwamnatin jihar Kaduna a karkashin gwamna Mallam Nasiru El-Rufai tace zata daukaka kara akan hukuncin da wata kotu tayi domin barin Al Zakzaky ya tafi neman magani kasar Indiya. Daraktan …
Dabo Online
-
Labarai
‘Yan Najeriya 65,000 zasu yi aikin Hajjin 2019, adadin da ya ragu da 10,000 a shekarar 2014
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON, ya bada sanarwar cewa zuwa yanzu adadin alhazan Najeriya sun kai kimanin 65,000 dake kasar Saudiyya domin sauke farali. Jami’in hukumar, Dakta Aliyu Tanko ne …
-
Labarai
Gwamnan Borno ya baiwa tsofaffin Ma’aikata 10,319 kudadensu na Fansho
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya rattaba hannu kan biyan kudaden barin aiki na ma’aikata 9,898 tare da baiwa iyalan tsofaffin ma’aikata 185 (Wadanda suka mutu) masu ritaya kudin …
-
Nishadi
Me ya faru da Adam A Zango yake ta barin na zance na babu dalili a Instagram?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin a makon da ya gabata ne fitaccen jarumin a masana’antar Kannywood, Adamu Zango yake ta hakilon zance. DABO FM ta bibiyi Adam Zango bisa irin kalaman da yake ta …
-
Labarai
Yau watan Yuli yake 35 a jihar Kano – Ma’aikata a jihar sun koka bisa rashin Albashi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMa’aikatan gwamnati a jihar Kano sun koka kan yacce gwamnatin jihar tayi ke-me-me da batun biyansu albashi na watan Yuli. Duba da karatowar Sallah babba, ma’aikatan sunyi kira da babbar …
-
Wata babbar kotu dake da zama a jihar Kaduna ta bayar da belin shugaban kungiyar IMN dake Shi’a. Hakan na zuwa ne bayan da Al Zakzaky da matarshi suka nemi …
-
Labarai
#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa tini dai jami’an suka fara harbawa masu zanga zangar …
-
Labarai
#RevolutionNow: ‘Yan sanda sun tarwatsa masu zanga-zangar kifar da gwamnatin Najeriya a jihar Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAnata arangama tsakanin jami’an tsaro da masu zanga-zangar juyin juya hali da ake gudanarwa a jihar Legas. Rahotanni sun bayyana cewa tini dai jami’an suka fara harbawa masu zanga zangar …
-
A ranar Lahadi, Jami’an hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kai sumame gidan tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, zuwa gidanshi dake Talata Mafara. Shaidun gani …
-
Taskar Matasa
Zane-zane na basira da ‘dan Arewa Abbas Nabayi mai shekaru 21 yake yi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a fannoni daban daban, yau mun zakulo wani matashi da yake zane-zane. Abbas Haruna Nabayi, …
-
Labarai
‘Dan Najeriya ya kammala karatu da sakamako mafi kyau a Jami’ar kasar Indiya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan Najeriya ya fita da sakamakon mafi kyawu a wata Jami’a dake kasar Indiya. Dalibin mai suna Ibrahim Sa’id Naboi, dan asalin jihar Adamawa ya samu lambar yabo tare da …
-
Kiwon Lafiya
Yin wanka kullin yana kawo matsala ga jikin ‘dan Adam – Masana
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasana lafiyar fata sun bayyana cewa yin wanka a kulli yana baiwa jikin ‘dan adam matsala. DABO FM ta binciko wani bincike da Likitocin kula da lafiyar fata na duniyar …
-
Jami’an tsaron na DSS sun bayyana cewa dan gwagwarmayar nan na darikar Kwankwasiyya baya hannunta. Hukumar ta nesanta kanta daga tsare Idris wanda akafi sani da Dadiyata biyo bayan da …
-
Labarai
Babu bambanci tsakin Abubakar Shekau da Ibrahim Zakzaky – Muhammad yayan Zakzaky
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSheikh Muhammad Yakubu Al-Zakzaky, dan uwan shugaban kungiyar IMN ya bayyana cewa babu wani bambanci tsakanin ‘dan uwan nashi da Abubakar Shekau. DABO FM ta binciko cewa; Sheikh Muhammad Al-Zakzaky …
-
Labarai
Dukkanin wakilan jami’iyyu sun aminta da’a soke zabe na 2 da akayi a mazabar Gama – Umar Yakasai
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDukkanin wakilan jami’iyyun da suka fafata a zaben gwamnan jihar Kano sun aminta da’a soke zaben da aka sake yi ran 9 ga watan Mayu a mazabar Gama dake karamar …
-
Siyasa
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
-
Siyasa
Yaushe Kwankwaso zai yi Allah wadai da kamun Abu Hanifa Dadiyata da Salisu Hotoro?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMutane da yawa musamman masu hamayya da tsohon gwamnan Kano, Dr Rabi’u Kwankwaso, sun tofa albarkacin bakinsu kan yacce suka ce Kwankwason yaki cewa komai tin bayan neman da akayiwa …
-
Labarai
Gwamnati ta dauke Sowore don ta bashi kariya daga masu konashi da wuta – Gwamnati
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFadar shugaba Muhammad Buhari ya bayyana dalilin daya saka jami’an DSS sukayi awon gaba da Omoyere Sowore, dan takarar shugabancin kasa a jami’iyyar AAC. DABO FM ta tattaro cewa da …
-
Nishadi
Za a cigaba da kallon shirin ‘Kwana Casa’in’ a watan Oktoba – Arewa 24
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidan Talabijin na Arewa 24 ta bayyana cewa shirin wasa da take yi na Kwana Casa’in zai cigaba da watan Oktoba. DABO FM ta binciko daga gidan Talabijin na Arewa …
-
Labarai
Mun fitar da ‘yan Najeriya miliyan 5 daga kangin talauci da yayi musu katutu – Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya ce tsohuwar gwamnatinshi ta ceto mutane miliyan 5 daga kangin matsanancin talauci. An dai bayyana Najeriya a matsayin kasar da tafi kowacce kasa matalauta da talauci …
