Gidan Talabijin na Arewa24, ma shiryan shirin Dadin Kowa da Kwana Casa’in sun bude kafar neman jarumai domin taka rawa a sabon shirinsu na Kwana Casa’in. Sanarwar ta fito daga …
Dabo Online
-
Labarai
Jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ‘yan sanda bayan ritayar Singham
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRundunar yan sandan jihar Kano ta samu sabon kwamishinan ta bayan da CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin dan sanda bayan cikarshi shekaru 60 a duniya. Babban siftan ‘yan …
-
Labarai
An kama Malamin makarantar allo da yake yin Luwadi da bayar da hayar ‘Almajirai’ don ayi dasu a Sokoto
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDaliban wata makarantar allo a unguwar Arkilla dake jihar Sokoto sun tabbatar da malaminsu, Murtala Mode, yana tursasa yin luwadi dasu. Daliban da shekarunsu ya kama da 4 zuwa 15, …
-
Siyasa
Hakki ne mu taru wajen Ilimantar da ‘ya yanmu don zama masu daraja in sun girma – Kwankwaso
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga iyaye da su kulawa da ‘yayansu domin sauke nauyin da yake kansu. Kwankwaso ya bayyana haka ne a …
-
Labarai
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
-
Labarai
Gwamnatin Buhari zata samar da ayyukan yi miliyan 20 a zango na biyu – Minista
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayyar Najeriya tace tanada shirin samar da ayyukan yi miliyan 20 a zangon mulkinta na biyu. Ministan Kasuwanci da kamfanunuwa Dr Okechukwu Enelamah, ya bayyana haka ne a garin …
-
Labarai
Kotu ta kwace kujerar dan majalissar APC ta bawa na PDP a jihar Imo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata babbar kotu dake da zamanta a garin Owerri, ta kwace kujerar zababben dan majalissar tarayya, Ugonna Ozurigbo, dake wakiltar Nkwerre/Nwangele/Njabu/Isu na jihar Imo. A ranar Laraba, ya rubuta takardar …
-
Labarai
Buhari zai jagoranci bude ayyukan gwamnatin jihar Gombe a yau Litinin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAna tsammatar zuwa shugaba Muhammadu Buhari a yau Litinin 27/05/2019 domin agorantar bude ayyukan da gwamnan jihar Ibrahim Hassan Dankwabo yayi. Jihar ta cika da jami’an tsaron a burane da …
-
Babban LabariLabarai
Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin 2019 na tiriliyan 8.92
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kasafin kudin shekarar 2019. Shugaba Buhari ya aikewa majalissar Dattajai akan kashe Naira tiriliyan 8.83. Kudin ya kama Naira Tiriliyan 8.92 bayan karin …
-
Labarai
Gwamnatin Tarayya ta ware wa shirin farfado da jirgin saman “Nigeria Air” biliyan 47
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayar ta aminta da kashe biliyan 47 domin farfado da kamfanin jiragen Najeriya na ”Nigeria Air”. Ministan harkokin sufurin ijragen sama, Sanata Hadi Siriki, yace kudin da aka ware …
-
Labarai
A kwanaki 105, CP Singham ya gurfanar da masu laifuka sama da 3000 a gaban Kotu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKwamishinan mai ritaya, CP Muhammad Wakili yayi ritaya daga aikin ‘dan sanda a ranar Juma’ar 26/05/2019. Ritayar Singham tazo ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya. Mai magana da yawun …
-
Kwamishan ‘yan sandan jihar Kano, CP Muhammad Wakili, ya ajiye aikin dan sanda a ranar Juma’a data gabata 24/05/2019. Wakili ya ajiye aikin ne bisa cikarshi shekaru 60 a duniya, …
-
Wasanni
Ra’ayoyin Wasanni: Ko dama Aljanun Messi, Man Utd suka raina? Au ashe fa an daure Aljanu
by Dabo Onlineby Dabo OnlineRa’ayoyin Wasanni daga magoya bayan kwallon Kafa Dan wasa Lionel Messi ya gaza tabukawa kungiyar Barcelona komai bayan da kakar wasanni bana tazo gangara. Sai dai ma’abota kwallon kafa suna …
-
Wasanni
Valencia ta doke Barcelona a wasan karshe ‘Final’ na cin kofin Copa del Rey
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKungiyar kwallon kafa ta Valencia ta lallasa Barcelona da ci biyu da nema a wasan karshen na cin kofin Copa del Rey da aka buga da yammacin yau Asabar 25/05/2019. …
-
Siyasa
Goodluck Jonathan ya zama mai bawa gwamna shawara a harkokin Ilimi na jihar Bayelsa
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnati jihar Bayelsa ta baiwa tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan babban mai bada shawara a Asusun Cibiyar Habbaka Ilimi ta jihar Bayelsa. Gwamnan jihar Seriake Dickson ne ya bayyana …
-
LabaraiNishadi
‘Yan Bindiga sun sace ‘dan uwan Sani Mu’azu, gwamnan ‘Alfawa’ na shirin ‘Kwana Casa’in’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu garkuwa da mutane sun sace Salisu Mu’azu ma shiryin fim a Kannywood, dan uwan fitaccen jarumi, Sani Mu’azu na masana’antar Nollywood da Kannywood. Masu garkuwar dai sun sace Salisu …
-
Nishadi
KANNYWOOD: Ban tsugunna har kasa don bawa Nabruska hakuri ba – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace bata tsugunna har kasa don baiwa jarumi Musatapha Nabruska hakuri ba. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta …
-
Siyasa
PDP, NRM sun lashe dukkanin kujerun mulki na jihar Zamfara a karon farko
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar PDP ta lashe dukkanin kujerun mulki a jihar Zamfara a karon farko tin kafa jamhuriyya a Najeriya. PDP ta lashe dukkanin kujerun majalissar jiha guda 23. Sanatoci 3 da …
-
Siyasa
INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zababben gwamnan Zamfara
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbarhukumar zzabe ta INEC ta tabbatar da Matawalle a matsayin zabbaben gwamnan jihar Zamfara. Shugaban INEC, Farfesa Yakubu ne ya sanar da haka a ranar Asabar 25/05/2019, a babban shedikwatar …
-
Nishadi
Gobara a Kannywood: Mun sasanta da Mustapha Nabruska – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace sun sasanta da jarumi Musatapha Nabruska. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta karyata labarin da sashin Hausa …
