Zariya, Nijeriya. A cigaba da zagayen da take domin ganawa da kungiyoyi masu zaman kansu, a Asabar din da ta gabata, Majalisar Matasan Nijeriya reshen karakar hukumar Zariya, ta cigaba …
Mu’azu A. Albarkawa
-
Wani Matashi, kuma mai sharhi a kan lamuran Yau da kullum, Kana Magatakardar Kwalejin koyar da kiwon lafiya ta Madalla da ke Tudun Wadan Zariya, Alh Ibrahim Garba Umar, ya …
-
Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta kasa reshen Jihar Kaduna, Sheikh Rabi’u Abdullahi Zariya, ya jagoranci tawaga ta musamman, domin kai gaisuwan ban girma ga mai Martaba Sarkin Zazzau kuma Shugaban …
-
Kotun Majestare da ke ‘yan Azara Tudun Wada Zaria, karkashin jagorancin Malam Muhammad Sada Abdulkadir, ta fara sauraren karar da Garkuwan Makarantar Zazzau, Alhaji Shamsudeen Aliyu Mai Yasin, ya shigar, …
-
Zariya, Nigeria An bayyana naiman Ilimi, a matsayin wani abu da ya zama wajibi kuma dole a halin da ake ciki a yau, domin shi ne kadai madogara da mutum …
-
An bayyana rashin Marigayi Malam Hashimu Adamu, Ma’aikacin Tashar Talabijin na Kasa NTA Zaria, a matsayin babbar rashi ba ga kafar yada labarai ta NTA ko iyalan sa ba, rashi …
-
Gidauniyar Koyar da aikin kiwon lafiya ta Taufeeq da ke Zariya, ta yaye dalibai 30 da suka yi karatu a fannoni daban-daban tare da kaddamar da 34 da za su …
-
Labarai
Tsohon shugaban Majalisar Matasan Nijeriya yayi kira ga Matasa su guji siyasar ‘A mutu ko ayi Rai’
Minna, jihar Niger. Tsohon Shugaban Majalisar Matasan Nijeriya, kuma mai sharhi a kan lamuran yau da kullum Kwamared Abdullahi Abdulmajeed, ya shawarci Matasa su guji siyasar a mutu ko a …
-
Majalisar Matasa ta Kasa reshen Karamar Hukumar Zariya, ta gudanar da taron ganawa da masu ruwa da tsaki a sha’anin kungiyoyin da suke gundumomin Dambo da Wuciciri dake yankin Karamar …
-
Yin hakuri da soyayyar juna, shi ne kan gaba a turbar wanzar da zama tare da kawo ci gaba a kasa. Shugaban Kungiyar Fityanul Islam ta Jihar Kaduna, kuma Shugaban …
-
Zariya, Kaduna State: Saboda bayar da wa’adin da gwamnatin jihar Kaduna ta yi a makon da ya gabata ga wadanda ke da gine–gine a zagaye da kasuwar Sabon garin Zariya, …
-
An yi kira ga al’ummar yankin karamar hukumar Soba, su cigaba da bin dokokin kasa sau da kafa, tare da sanar da Jami’an Tsaro duk wasu abubuwan da ke faruwa …
-
Gwamnar jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai ya ce, nan bada dadewa ba gwamnatinsa zata samar da wata doka da zata haramtawa likitocin da ke aiki a asibitocin gwamnatin jihar budewa …
-
LabaraiRa'ayoyi
Matakin Atiku na daukaka kara yayi dai-dai da tsarin Dimokradiyya – Barista Jafaru Abbas
Mu’azu Albarkawa , Kaduna. Jafaru Abbas, lauya kuma masanin kudin tsarin mulkin kasa, ya bayyana matakin da Alhaji Atiki Abubakar, ya dauka na zuwa kotun koli a matsayin “Yin abinda …
-
Kungiyar Fityanul Islam tayu kiran gwamnatin tarayya da kuma gwamnatin jihar Kaduna da su duba yiwuwar yin gadar sama a Gwargwaji da ke karamar hukumar Zariya. Wannan bukatar ta fito …
-
An shawarci sabbin ministoci da shugaba Muhammadu Buhari ya nadada su kasance ma su tunanin makomar al’ummar al’ummar Nijeriya bamakomarsu bayan sun sauka mulki ba. Alhaji Sani Bawa, Sakataren kudi …
-
UNICEF ta bayyana cewa akwai kimanin sama da kaso 30 cikin dari na kananan yara da basa zuwa makarantar Boko a yankin Arewa maso Yamma. Hukumar ta bayyana haka ne …
-
Sashin Hausa na Rediyo Faransa ya rawaito cewa; Kawo yanzu mahukuntan kasashen Najeriya, Kamaru daNijar ba su fayyace ainihin mamallakin motocin yakin masu silke da aka shigo da su Najeriya …
