Shugaban jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, Farfesa Ibrahim Garba, ya mika ragamar shugabancin jami’ar ga mataimakinsa na sashen karantarwar jami’ar, Farfesa Danladi Amodu-Ameh a matsayin shugaba mai rikon kwarya. …
Mu’azu A. Albarkawa
-
A kokarin ta na cigaba da kyautata dangantaka tsakanin ta da shuwagabannin al’umma, cibiyar fadakar da al’umma game da dokoki da taimakon Dan Adam wato Center for Legal Orientation and …
-
Labarai
Ya kamata ‘yan jaridu su yi amfani da aikin su wurin kare martabar kasar nan-Manjo Janar Sani Muhammad
An bukaci manema labarai su yi amfani da aikin su wurin kare martabar kasar nan da mutunta ayyukan hukumomin tsaro masamman na soji domin tabbatar da kasar nan ta zauna …
-
Tun bayan da rikicin cikin gida ya barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya a Jihar Kaduna, yanzu haka membobi 7 daga cikin 13 na ‘yan majalisar sun amince da …
-
Wani matashi mai kishin al’umma Alhaji Ibrahim Garba Umar Madalla, ya tallafawa matasa da biyan kudin rubuta jarabawar NECO da WAEC a karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna. Da yake …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa Zaria, Kaduna. Yanzu haka shirye-shirye sun yi nisa domin fara bukukuwan cikar Mai Martaba Sarkin Zazzau kuma shugaban majalissar sarakunan jihar Kaduna Alhaji Shehu Idris, shekaru 45 …
-
A wani abun san barka da yabawa ga karamar hukumar Igabin Jihar Kaduna, wani gidan mata masu zaman kan su ya zama katafariyar makaranta da za’a cigaba da koyar da …
-
Mu’azu Abubakar Albarkawa. Jihar Kaduna Rikicin ya barke bayan neman majalissar ta dakatar da shugaban masu rinjaye bisa samunshi da yin zagon kasa a yunkurin da sukeyi na tsige shugaban …
-
Yanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
-
Wani jigo a jama’iyyar Apc kuma shugaban al’umma a karamar hukumar Zaria Jihar Kaduna, Alhaji Sama’ila Musa Sarkin Gandun Zazzau, ya bayyana matakin da wasu kansilolin karamar hukumar suka dauka …
-
Shahararren mai kama barayin nan, kuma shugaban kamfanin samar da tsaro ta Aljan Network Security Services of Nigeria Alhaji Shehu Musa Aljan, ya bayyana matakin da wasu gwamnoni ko shuwagabannin …
-
Masu ruwa da tsaki a sha’anin ilimi a kananan hukumomin Zaria da Kauru da kuma Kubau a jihar kaduna, sun koka game da lalacewar azuzuwa da rashin karishe aiki daga …
-
Shugaban sashin kula da kwalejojin Kimiyya da fasaha dama kere-kere ta hukumar kula da ingancin ilimi ta kasa shiyyar kaduna wato NBTE Alhaji Musa Muhammad Lagogo, ya bayyana Makarantar Kimiyya …
-
Wasu dattijai masu kishin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, karkashin jagorancin kungiyar ci gaban waje, wato Waje District Development Association, WDDA. sun fara kokarin sasanta rikicin da ya …
-
Kokarin tsige shugaban karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna, Injiniya Aliyu Idris Ibrahim, ya gamu da cikas saboda kasa isar rubutacciyar takardar dakatarwar ga sakataren mulki ta karamar hukumar, wanda …
-
Labarai
Ranar Tarihi: Shugaban karamar hukumar Zariya ya gabatar da kasafin shekarar 2020 a gaban Kansiloli
A karon farko a tarihi, majalisar mulki ta karamar hukumar Zariya dake Jihar Kaduna, ta gabatar da kasafin kudin shekarar 2020 a gaban majalisar kansilolin karamar hukumar. Da yake gabatar …
-
Shugaban Darikar Angalican communion diocese na wusasa Most Reverend Dr. Ali Buba Lamido, ya shawarci gwamnatin tarayya ta yi amfani da rufe kan iyakokin kasar nan ta kasa da ta …
-
A kokarin da take na samar wa matasa aikin yi da koyar da su sana’o’i da muhinmancin sanin matakin jini ga bil-adama da kuma wayar da kai game da muhinmancin …
-
A wani bangare na bukin yaye sabbin Kuratan Sojoji da Makarantar horas da kwaratan soji ta Kasa dake Zariya ke shirin gudanarwa a ranar Asabar 19 ga watan Oktoban nan, …
-
Kungiyar Dalibai ta Kasa, wato NANS a takaice, reshen shiyya ta Uku, ta karrama Shugaban Sashin koyar da aikin Jarida ta Makarantar Nuhu Bamalli dake Zariya Malam Rabi’u Kera, da …
