Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar COvid 19 guda 4 a safiyar yau Lahadi. KAmar yadda hukumar ta …
Dangalan Muhammad Aliyu
-
Marigayi Dr Mudi Spikin daya daga cikin jagororin Arewa, ya cika shekaru 7 da mutuwa tin bayan rasuwarshi a jihar Kano. DABO FM ta tattara cewar Dr Mudi Spikin ya …
-
A watan Afirilun 2020, Sheikh Ja’afar Mahmud Adam, zai cika shekaru 13 tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka kashe shi yayin da yake sallah a …
-
-
A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a fannoni daban daban, yau mun zakulo wani matashi da yake zane mai ban sha’awa …
-
Rahotanni daga jihar Kano, Najeriya sun bayyana yacce hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa taron ‘shagali’ na murnar zaman tare da wasu da ake zargin ‘yan Luwadi ne, suka …
-
Labarai
Sojojin Saman Najeriya sun fatattaki mafakar Boko Haram a dajin Sambisa, sun hallaka da dama
Rundunar Soji saman Najeriya karkashin dakarunta na Lafiya Dole, sun karkashe mayakan kungiyar Boko Haram a wani hari da rundunar da kai zuwa dajin Sambisa. Kakakin rundunar, Ibukunle Daramola ne …
-
An bunkasa rahotan ranar 07/01/2020. A wani yunkuri na taimakawa daliban dake jin yaren Hausa yin karatun fannin kimiyya cikin sauki, dan Najeriya, Fahad Ibrahim Danladi (Fahad Kano), ya fara …
-
Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, …
-
Labarai
Hukumomin Saudiyya sun sake maka dan Najeriya da aka yi wa cushen kwayoyin ‘Tramadol’ a Kotu
Rahotannin da suke iske DABO FM daga iyalan wani bawan Allah dan jihar Zamfara, Ibrahim Ibrahim Abubakar, sun bayyana mana yacce hukumomin kasar ta Saudiyya suka maka Ibrahim duk da …
-
Labarai
Gwamnatin jihar Zamfara ta ware biliyan 1 don ginin Masallatai, Magabartu da ciyarwar Ramadan
Gwamnatin jihar Zamfara ta bayyana ware Naira biliyan 1 domin ginin Masallatan Juma’a, gyaran Makabartu, Ciyarwar Azumi da wasu ayyuka na sha’anin addini Islama a shekarar 2020. Kwamishinan Ma’aikatar sha’anin …
-
Alhaji Shehu Shagari, tsohon shugaban Najeriya, ya cika shekara daya da rasuwa. DABO FM ta tattaro cewa tsohon shugaban ya rasu a ranar 28 ga watan Disambar shekarar 2018 a …
-
LabaraiTarihi
Aminu Ado Bayero ya tsige jigo a jihadin Shehu Bn Fodio wanda ya nada marigayi Ado Bayero sarki
Biyo bayan sanarwa da ta gabata daga Masarautar Bichi ta jihar Kano bisa tsige wasu hakimai guda 5 (dake karkashin Masarautar kamar yacce sabuwar dokar Sarakunan jihar ta tanada) bisa …
-
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Jagorori irinsu Major Hamza Al- Mustapha, …
-
A kalamin irin na ko da me kazo an fika, a jihar Kano, kungiyar wasu matasa masoya shugaba Muhammadu Buhari, sun shirya gagarumin chanjin sunan wani dan kungiyar. A wani …
-
Gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano ta cika shekaru 16 da fara gudanar da shirye-shirye daga shekarar 2003 zuwa 2019. A yanayi wanda a iya cewa; Freedom Radio, itace tasha …
-
Labarai
Taron N10,000: Ku hanzarta ku biya, zaku ji labari na da wani bai taba fada ba – Zahra Buhari
Cece-kuce ya barke tin dai bayan fitowar batun taron da diyar shugaba Muhammadu Buhari ta shirya wanda mahalarta taron zasu biya N10,000 a matsayin kudin shiga. Zahra dai ta shirya …
-
Kiwon Lafiya
Maganin Kafso da aka hada da fatar Alade yafi inganci da aiki a jikin dan Adam – Bincike
Kwayar Kafso, nau’in sarrafa magani ne dake dangin ‘Solid Dosage Form’, ma’ana magunguna da aka cure a waje guda. DABO FM tayi bincike domin sanin Kafso, amfaninshi da kuma yacce …
-
Babban Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa; Yi wa Mata kaciya, ba addini bane. Malamin ya kara da cewa “Cutarwa ne kuma bashi da madafa a addinin …
-
Kullin al’amuran siyasar Najeriya suna kara chakudewa duba da yacce bukatar zama shugaban kasa take kara yawa a zukatan jagororin Najeriya musamman na Arewa. Ko a shekarar 2019 da ake …
