Ranar 17 ga watan Agusta na shekarar 2018, DABO FM ta fitar da wani rahoto kan cewa; Jaruma Shraddha Arya, ta kasar Indiya ta ki kula Sarki Ali Nuhu a …
Dangalan Muhammad Aliyu
-
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu kan aminta da gina katafaren sabon filin tashi da saukar Jiragen sama a jihar Ebonyi. Hakan na zuwa ne bayan da gwamnan jihar, …
-
Al'aduLabarai
Borno ta doke Kano a zabe na 2 a gasar Kwalliyar Al’adu bayan ayyana zaben farko ‘Inconclusive’
Rahotanni masu cin karo da juna. Daliban jihar Borno ne suka lashe zaben gasar kwalliyar gargajiyar al’adun Najeriya da aka gudanar a Jami’ar ABU Zaria. Rahotan da yaci karo da …
-
Siyasar jihar Kano tana cigaba da yin zafi har bayan kammala zaben gwamnan jihar na shekarar 2019. A dai dai lokacin da tsagin Kwankwasiyya suke ganin sune halastattun wadanda lashe …
-
Samari dayawa sun koka kan yacce ‘yan mata a Sallar bana suka hana su naman Sallah. Samarin sunce sam basuji dadin wannan matakin da ‘yan matan suka dauka ba. DABO …
-
Matsalarmu a Yau
Tina baya: ‘Yan arewa basa alfahari da gwarzayensu lokacin da suke raye – Marigayi Tudunwada
Updated on 26/01/2020. Ranar 30 ga watan Yuni 2019, Allah Ya karbi rayuwar gogaggen dan jaridar dan asalin jihar Kano. Marigayi Umar Sa’idu Tudunwada, fitaccen dan jarida na jihar Kano, …
-
‘Yan Najeriya a shafukan Twitter sun zabi Buhari a matsayin shugaba mafi munin aiki a cikin jerin shuwagabannin da suka mulki kasar. Zaben da jaridar Sahara Reporters ta shirya a …
-
Mutane dayawa na fara shan shayi bayan tashin su da safiya. Sai dai wani sabon bincike ya nuna cewa masu kurbarshi da zafi sosai na iya janyo musu ciwon Dajin …
-
Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo, yayi kira ga musulmai da su guji zagi da cin mutuncin yan uwansu musulmai da shuwagabanni musamman a kafafen sadarwa. Malam ya fara …
-
Yarinyar data fito daga kauyen Yargase, ta yanke gaban wani magidanci, Bashir Ya’u a lokacin da yayi yunkurin yi mata fyade. Rundunar yan sandan jihar Katsina ta bayyana faruwar wannan …
-
LabaraiSabon Labari
Mata sun fi Maza rikon amana, na tabbata bazasu hada kai don a kifar damu ba – Ganduje.
Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya ce Mata sunfi Maza amana kuma yanada tabbacin bazasu ci amanar gwamnatinshi ba. Ganduje ya bayyana haka ne, yau Lahadi a fadar …
-
Dan takarar shugaban kasar Najeriya, karkashin jami’iyyar PDP a zaben 2019, ya nemi mataimakiyar shugaba Buhari ta fannin labarai, Lauretta Onochie, ta biya shi naira miliyan 500 bisa abinda ya …
-
Taskar Malamai
Kano: Har Bature ya gama shegantakarshi a Najeriya, bai yi abinda muke gani yanzu ba – Sheikh Dahiru Bauchi
Fitaccen Malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Usman ya magantu akan rikicin daya barke tsakanin tsagin gwamnatin da masarautar jihar Kano. Sheikh Bauchi ya magantu da cewa lallai abinda ya faru …
-
Biyo bayan amincewa da kara yawan masarautu da majalissar jihar Kano tayi, darajar sarkin Kano, Muhammad Sunusi na Biyu zata ragu matuka, daga jagorancin kana nan hukumomi 44 zuwa 10 …
-
A cigaba da bugun wasan kofi zakarun nahiyar Turai, kungiyar kwallon kafa ta Liverpool ta fitar da Barcelona da ci 4 da nema a wasan da suka buga yau Talata …
-
Tsohon ikirarin da masarautar Biritaniya na cewa Sarauniya Elizabeth tanada asali ko dangantaka da Annabi Muhammadu S.A.W, ya sake bayyana inda aka cigaba da gudanar da bincike akan hakan. Jaridu …
-
Updated on 25/01/2020 Likitoci a kasar Indiya, sun gudanar da bincike akan kwayar Diclofenac wanda ya hada da su Ibprofen da sauran kwayoyin na dangin NSAIDs. Likitoci sunce dangogin magungunan …
-
Kungiyar yan uwa musulmi ta Shia sun balle kofar shiga majalissar tarayyar Najeriya tare da samun damar kore jami’an yan sanda dake gadin wajen. Yan kungiyar Shia sun fito zanga …
-
Dr Guruprasad Reddy, babban Likita na bangaren zuciya da sanin kwayar halittar dan adam a makarantar lafiya ta OSH dake kasar Rasha, ya kammala binciken dake gudanar akan ciwon Daji …
-
“Sama da shekaru 3, Dumburum ta kasance wata matattarar kuma maboyar ‘Yan Bindiga, Sarkin Zurmi ya taba cemin a kashe dukkanin mutanen kauyen saboda duk ‘Yan ta’adda ne.” “Nayi mamaki …
