A jiya Alhamis, Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta fitar da sabbin rigunan da kungiyar za ta taka leda da su a kakar wasannin shekarar 2020-21. DABO FM ta …
Shugaban sojin sama ya yi ‘wuff’ da Ministar Jinƙai, Sadiya Umar Faruq
Shugaban sojin sama na kasa, Air Marshal Sadique Abubakar ya angonce da Ministar walwala da jinƙai ta Najeriya, Sadiya Umar Farouq. Wasu majiyoyi masu tushe sun tabbatar wa Dabo FM …
Dan takarar gwamna jihar Edo a jami’iyyar PDP, Godwin Obaseki ya lashe zaben gwamnan jihar a karo na biyu. Hukumar zabe ta INEC ce ta sanar da haka da ranar …
Mai martaba Sarkin ZazZau, Alhaji Dr Shehu Idris ya rasu yau Lahadi, DABO FM ta tabbatar. Rahotanni sun bayyana cewa Sarkin ya rasu ne yau Lahadi a birnin Abuja bayan …
Halaccin aurar da matasa da zawarawa daga kudin Zakka -Tare da Sheikh Hamza Kabawa
Shirin Taskar Malamai na Dabo FM tare da babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa. Sanin kowane cewa zawarci da gwagwarci na daga cikin manyan matsalolin …
Mubarak Ibrahim Lawan Kwacen Wayar Salula a Kano (I) Kwacen wayar salula a Kano matsala ce da ke ta qaruwa a wannan lokacin. Maganinta a yau bai wuce kawai mutane …
Gwamnan Borno, Zulum ya amince da daukan sabbin likitoci 594 aiki
A kokarinsa na inganta asibitoci na fadin jahar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum ya amince da daukan likitocin jinya a dukkanin asibitocin jihar. Wakilin Dabo FM a Maiduguri, Ibrahim Mustapha …
Shin shugaban kasar Kamaru yana raye? – ‘Yan Kamaru mazauna Maiduguri sun nemi sanin gaskiyar lamari
Wasu al ummar Kamaru dake zama a Maiduguri fadar Gwamnatin jihar Borno sunbayya cewa yanzu lokaci yayi da ya kamata a sanar dasu hakika nin gaskiya game da rashin ganin …
Gwamnatin jihar Borno tana shirin mayar da ‘yan gudun hijira yankunan su
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum yadauki aniyar mayar da ‘yan gudun hijira yankunan su afadin jaha. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana gwamnatin …
Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta biyu (mako na 2) bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku. Ga wadanda suke samun matsala wajen …
Daurin shekaru 2 da tarar N400,000 ga mijin da ba ya cin abincin matarsa
Shugaban hukumar muzanta bil adam da taimakawa wanda aka dannewa hakki na Centeral Region dake kasar Ghana, Sufuritanda George Appiah-Sakyi yaja kunne mazaje a kan kin cin abincin matayen su. …
Idan Masara ta gagareku, ku lashi zuma da Bisimillah – Shehu Sani ya sake rarrashin ‘yan Najeriya
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani ya yi kira ga ‘yan Najeriya da a koda yaushe su dinga hakuri tare da yi wa shugabannin su addu’o’i na fatan alkhairi. Rahoton …
Kungiyar Kwallon kafa ta Liverpool ta sha da kyar a hannun Kungiyar Leeds United. An dai tashi daga wasan Liverpool na da 4, Leeds United na da 3. Wannan wasan …
Majalissar Kano ta amince Sarkin Kano ya zama shugaban majalissar Sarakuna na dindindin
Majalissar Dokoki ta jihar Kano ta amince da yi wa dokar Majalissar Sarakunan jihar Kano kwaskwarima. Majalissar ta amince da kudurin gwamnati na nada sarkin Kano a matsayin shugaban majalissar …
Haɗarin addinantar da siyasar zamani – Tare da Sheikh Hamza Kabawa
Taskar Malamai: Hadarin addinantar da siyasar zamani – Tare da Sheikh Hamza Uba Kabawa, Babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road. A wannan siyasar da muke ciki babu irin abin …
Wani tsageran ɓera mai halayyar cin ganyen wiwi ya tsinci kansa a gidan gyaran hali
Colin Sullivan, manomin tabar wiwi a kasar Canada ya damke wani tsageran bera da yayi kaurin suna wajen lallabawa ya satar masa ganyen tabar wiwi a gonarsa. Rahoton Dabo FM …
Buhari ya kafa kwamitin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 daga talauci
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kafa wani kwamitin ajandar da Najeriya zata wanzu a kanta zuwa shekarar 2050 wanda cikinsa akwai shirin fitar da ‘yan Najeriya miliyan 100 dagaalauci. Rahoton …
Cibiyar IAR Ta Kammala Shirin Gabatar Da Irin Masara Mai Jure Fari Da Cututtuka.
Cibiyar binciken aikin gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) ta kammala gabatar da ingantaccen irin masara wanda ke maganin kwari tate da jure fari da sauran cututtuka …
Jar Miya: Rarara ya gwangwaje AB Mai Shaddan Kannywood da motar miliyoyi
Fitaccen mawakin siyasar, Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Rarara, ya bai wa ma shirin fina-finan Kannywood, Abubakar Bashir Mai Shadda dankareriyar motar zamani, DABO FM ta tabbatar. …
Kira ga shugabanni da ‘yan kasuwa kan su tausasawa talakawa – Sheikh Hamza Kabawa
Babban limamin Masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa yayi kira ga shuwagabanni, ‘yan kasuwa da sauran jagororin al’ummar musulmi da suji tsoron Allah SWA su tausasawa talakawa …
