A sani: Akwai abubuwan tada hankali a hotunan da za ku gani. KU danna a kan hotunan domin su kara girma.
Duk da wasu batutuwa na cigaba da jawabin shugaban kasa Buhari ya mayar da hankali lokacin da ya gabatar na cikan kasar Najeriya shekaru 60 da samun yancin kanta, wasu …
Gwamnan jihar Barno, Babagana Umara Zulum ya nemi gwamnatin Tarayya ta gayyato sojojin ƙasar Chadi domin haɗa ƙarfi da ƙarfe da sojojin ƙasar nan in dai har ana son kawo …
Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar wa Majalissar tarayyar wasu kudure-kudurai da za kawo karshen mallakar da gwamnati take yi wa Hukumar NNPC. Tuni dai Shugaban Majalissar dattawan Najeriya, Sanata Ahmad …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya aike wa majalisun Najeriya wata doka da za ta bayar da damar a cefanar da kamfanin da yake samar da mai na gwamnati ga ƴan …
Yariman Zazzau Alhaji Manniru Ja’afaru ya nesanta kan shi daga labarin nada shi Sarkin Zazzau
Mai girma yariman Zazzau, Alhaji Manniru ya nesanta kan sa daga wasu rahotannin da suka ce gwamna Mallam Nasiru El-Rufa’i ya nada shi sabon Sarkin Zazzau. Yariman ya bayyana haka …
Tsohon Alƙalin alƙalan jihar Kano, Jastis Shehu Atiku ya rasu yau Lahadi 27 ga Satumba. Dabo FM ta samu wannan sanarwa daga bakin kakakin kotunan jihar Kano, Baba Jibo Ibrahim …
Da dumi-dumi: Boko Haram sun sake afka wa tawagar Gwamna Zulum, karo na 3
Mayakan ta’addanci na kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum da safiyar yau Lahadi. Hakan na zuwa ne kwana biyu bayan mayakan kungiyar …
Ina dana sanin shugabantar kwamitin da Buhari ya kafa kan binciken Magu -Salami
Jastis Ayo Salami, shugaban kwamatin binciken rashawa da ake zargin dakactaccen shugaban riƙo na hukumar EFCC, Ibrahim Magu wanda shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kafa ya yi dana sanin karbar …
Kano: Ɗan majalissar Takai da Sumaila zai ɗauki nauyin yi wa al’ummarsa rijistar CAC
Ɗan Majalisar tarayya mai wakiltar Takai da Sumaila ƙarkashin jam’iyyar APC, Honarabul Shamsuddeen Bello Dambazau, ya ce zai dauki nauyin yi wa al’ummar ƙaramar hukumar da yake wakilta rijistar kamfani …
Sarautar Zazzau: El-Rufa’i ya yi fatali da sunayen da majalissar nadin Sarki ta aike masa
Wasu rahotanni daga Jaridar yanar gizo ta Premium Times, sun bayyana cewa gwamna El- Rufai ya yi fatali da jerin sunayen da majalissar nadin Sarki ta aike masa. Kazalika sun …
A cikin makon da muke bankwana da shi, ga ma’abota amfani da Facebook za su ga yadda mutane ke wallafa hotunan dauki da kanka, su zaro idanu tare da rataya …
Fitaccen jarumi kuma mawaki a masana’antar fina-finai ta Kannywood, Adamu Abdullahi Zango da aka fi sani da Zango ba shi da lafiya, DABO FM ta tattara. Jarumin ya wallafa sako …
Akwai yiwuwar gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya naɗa mace Sarkin Zazzau biyo bayan rokon da mai ɗakin gwamnan ta yi. Rahoton Dabo FM ya bayyana wannan na zuwa ne …
Wasu rahotanni da ake samu yanzu sun bayyana cewa adadin wadanda suka mutu sakamakon afkawa tawagar gwamna Zulum da ‘yan ta’adda suka yi sun kai 30. Wasu majiyoyi ne suka …
Hukumar Lafiya ta duniya ‘WHO’ ta ce akalla mutane miliyan biyu ka iya mutuwa idan har kasashe da sauran hukumomin lafiya suka kasa yin duk mai yuwawa wajen dakile cutar …
Boko Haram sun sake afka wa tawagar Zulum, sun kashe ‘Yan Sanda da Sojoji
Mayakan kungiyar Boko Haram sun sake afka wa tawagar gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum a karo na biyu. Rahotannin sun ce mayakan sun afka wa tawagar gwamnan a kusa da …
Ko gwamnati ta bude makarantu muna nan kan bakarmu ta cigaba da yajin aiki -ASUU
Kungiyar malaman Jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello Zaria ta jaddada cewar yajin aikin da take yi yanzu haka ba tana yin shi ba ne domin jindadi, sai domin ceto harkar …
Wani matashi mai suna Musa Umar ya jaddada aniyar sa ta gudanar da tattaki daga karamar hukumar Giwa ta Jihar Kaduna zuwa Jihar Zamfara domin saduwa da babban masoyin sa …
Taskar Malamai: Mahaddata Alƙur’ani daga Sahabbai – Sheikh Hamza Kabawa
Taskar Malamai: Mahaddata Alƙur’ani daga Sahabbai – Tare da babban limamin masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa. Sanin kowa ne cewa Sahabbai su ne alarammomi na farko …
