Babban limamin Masallacin Juma’a na Bello Road, Sheikh Hamza Uba Kabawa yayi kira ga shuwagabanni, ‘yan kasuwa da sauran jagororin al’ummar musulmi da suji tsoron Allah SWA su tausasawa talakawa …
Shugaba Muhammad Buhari zai tafi zuwa birnin Naimey na Jamhuriyar Nijar domin halartar taron kungiyar kasashen yammacin Afrika a ranar Litinin. Ana tsammanin jin yadda yankin yake kokari kan yaki …
Dan majalissar Tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Gagarawa, Gumel, Maigatari da Sule Tankarkar a jihar Jigawa, Hon. Nazifi Sani Fulawa ya gwangwaje al’ummar mazabarsa da abin arziki. Dan majalissar an …
Mun kashe wa Korona Naira biliyan 30.5 a wata 4 – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe kimanin Naira biliyan 30.5 daga watan Afrilu zuwa Yuli na wannan shekarar da muke ciki domin yaki da cutar Kwabid-19. Babban Akantan Najeriya, …
Yadda aka cashe da wakar Sunusi II ‘Sarkin Kano’ a bikin Hanan Buhari
A tsarin da aka dauka na bikin da ake yi masa hidumar tarurruka, akan saka sauti domin jin dadin mahalarta har ma su taka su rausaya. Bikin Hanan Buhari, ‘yar …
Kwafin Jaridar Taskar Dabo ta farko bisa jagorancin babban edita, Mu’azu Abubakar Albarkawa. Za ku iya karantawa ko saukewa a wayoyinku. Ga wadanda suke samun matsala wajen saukewa, za …
Idan shinkafa ta gagare ku, ku ci dabino -Shehu Sani ya rarrashi ‘yan Najeriya
Tsohon sanatan Kaduna, Kwamared Shehu Sani yayi kira ga ‘yan Najeriya da a koda yaushe su dinga hakuri tare da yiwa shugabannin su addu’o’i na fatan alkhairi. Rahoton Dabo FM …
Kano: Ambaliyar ruwa ta kashe mutum 4 gami da share gidaje 5,200 a Dambatta da Rogo
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano, SEMA ta tabbatar da mutuwar mutum 4 gami da lalata gidaje 5,200 da ambaliyar ruwa ta yi a kananan hukumomin Rogo da Dambatta …
Abin lura: Duk da rasuwar dukkanin ‘ya’yanshi (SAW) illa Nana Fadima R.A!! Duk da rasuwar matar shi ta fari kuma mahaifiyar ‘ya’yanshi!! Duk da kasancewarshi maraya gaba da baya …
Hamisu Musa, tsohon sanata a Arewa ya rasu a ranar Alhamis, 3 ga watan Satumbar 2020 a babban asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano dake cikin birnin Kano. Tsohon sanatan …
Buhari zai kawo ƙarshen tsadar kaji domin sauƙaƙa wa ‘yan Najeriya
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kudiri aniyar kawo karshen hauhawar farashin kaji a fadin Najeriya baki daya. Rahoton Dabo FM ya bayyana shugaba Buhari ya bada umarnin a fitar da …
Tun bayan rufe kasuwanni da gwamantin Jihar Kaduna ta yi saboda barkewar annobar Covid-19, daga karshe dai gwamantin ta sanar da bude kasuwan Sabon garin Zariya da wasu kasuwanni da …
Hanyar Kano zuwa Kaduna ta zama tarkon mutuwa, bayan da hanyar ta rufta
Matafiya na tafiya cikin dar-dar tare da cunkoso saboda ratse wa gadar Rigachikum bayan ruftawar gadar dake kan hanyar Kano zuwa Kaduna. Rahoton Dabo FM ya bayyana gadar ta Rugachikum …
Shahidai goma sha biyu masu daraja – Daga Sheikh Hamza Uba Kabawa
Taskar Malamai daga Dabo FM tare da Sheikh Hamza Uba Kabawa, babban limamin masallacin juma’a na kasuwar Singa a jihar Kano. Tarihin Musulunci cike yake da gwaraza da suka bayar …
Borno: Zulum zai gudanar da zaben kananan hukumomi bayan shekaru 15 na rashin gudanar da zabukan
Za a gudanar da zaben kananan hukumomi ajihar Borno, kasancewar sama da shekaru 15 da rashin gudanar da zaben. Wakilin Dabo FM a garin Maiduguri, Ibrahim Mustapha ya rawaito mana …
Yadda babbar hanyar Buji a jihar Jigawa ta shafe, mutane sun koma hawan Amalanke
Saukar ruwan sama kamar da bakin kwarya ya shafe babbar hanya shiga garin Gantsa a dake karamar hukumar Buji a jihar Jigawa. Wakilin DABO FM ya ganewa idanuwansa yadda mamakon …
Hukumar gudanarwa ta kamfanin D.MAHSR Media Limited dake wallafa jaridar DABO FM, ta nada babban edita a sashin sabon sashin da ta bude na fitar da kwafin jarida ‘E-Newsapaper’ mai …
Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina-finai ta Kannywood, Fadila Muhammad ta rasu. Zuwa yanzu ba a sanar da musabbabin mutuwar jarumar ba, sai dai makusantan ta da abokan sana’anta suna …
Tun bayan dawowa mulkin Siyasa a 1999 kudin tsarin Mulkin ƙasar mu ya bawa Gwamnoni cikakken iko da Mallaka. Inda kaso 90 na Arzikin ƙasa mallakar sune musamman Filayen noma …
Ganduje ya amince a zartar da hukuncin kisa ga wanda ya yi batanci ga Annabi S.A.W
[AN SABUNTA] Rahotanni sun bayyana gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya amince da rattaba hannu kan dokar hukuncin kisa da kotu ta yankewa wani mawaki da ya yi batanci …
