Rundunar ‘yan kwamatin hadin gwiwa mai taken ‘Coalition Joint Task Force’ na reshen jihar Kaduna sun shiga chafke masu askin banza a cikin da wajen gari domin yi musu aski …
A sakon sa na barka da sallah da taya al’ummar musulmi murnar kammala Azumin watan Ramadana lafiya, wani uban kasa a masarautar Zazzau, Marafan Yamman Zazzau Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullahi, …
Wasu malaman su na sanya siyasa da son rai a kalamansu – Sarkin Gandu
A dai-dai lokacin da ake cigaba da bukuwan sallah karama, wani dan siyasa kuma basarake a masarautar Zazzau Alhaji Sama’ila Musa Sarkin Gandun Zazzau, ya yabawa matakan da gwamnatin Jihar …
Yadda wasu jaruman Kannywood suka taimaka wa yaduwar labaran bogi
A dai dai lokacin da ake kokari kawar da yada labarun bogi a kafafen sadarwa, wasu daga cikin fitattun jarumai a Kannywood suna taimakawa wajen kara yaduwar labaran. DABO FM …
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasiru El-Rufa’i ya shiga sintirin hana yan jihar kano shiga jihar sa bikin Sallah. Dabo FM ta hango gwamnan jihar Kaduna, El-Rufa’i a shafin sa na …
Kwabid19: Bazan yafewa wadanda suka bata min suna ba -Amb. Kabir Rabi’u Dansitta
Mutumin da aka zarga da shigo da Koronabairos jihar Kano, Ambasada Kabiru Rabi’u Dansitta ya bayyana cewa ba dai dai bane a ce shine ya kawo cutar jihar ba. Kamar …
A gaggauce: Akwai yiwuwar bayar da sanarwar ajiye azumi a Najeriya
Biyo bayan sanarwa da Sarkin Musulmi, Abubakar Saad II ya fitar na tabbatar da daukar azumi yau Asabar, akwai yiwuwar sake duba lamarin ganin wata. Kwamitin da yake lura da …
Ko dai a dawowa da Sultan alfarmarsa, ko ya zare hannunsa a komai, Daga Hassan Ringim
Lokacin da Shehu Dan fodio ya kaddamar da jihadi, duk kasashen da ya mamaye(‘yanto), to ya kan bawa wanda zai jagorancesu(Amir) alkur’ani mai girma da kuma takobi. Wannan yanayi aka …
Sheikh Dahiru Bauchi ya barranta ga umarnin Sarkin Musulmi, ya jagoranci Sallar Idi
Sheikh Dahiru Usman Bauchi, jagoran darikar Tijjaniyya ta Najeriya, ya barranta da umarnin Sarkin Musulmi, ya jagoranci Sallar Idi a jihar Bauchi a Najeriya. A jiya Juma’a, mai alfarma Sarkin …
Yanzu-yanzu: Masarautar Zazzau ta karyata sanar da ganin watan Shawwal, tace akwai azumi gobe
Masarautar Zazzau ta jihar Kaduna, ta karyata rahotannin da aka yadawa cewa ta sanar da ganin sabon watan Shawwal. DABO FM ta tattara cewar wani limami ne a Zaria, ne …
24 ga watan Mayun 2020, Sallar Eid-el-Fitr – Sarkin Musulmai ya tabbtar
Mai alfarma Sarkin Musulmai, Abubakar Saad II ya tabbatar da rashin ganin watan Shawwal a fadin Najeriya, ya ayyana ranar Lahadi, 24 ga watan Mayu a matsayin ranar Sallar Idi …
Yanzu-yanzu: Babu kyakkyawan rahoton ganin wata a Najeriya – Kwamitin ganin wata
Kwamitin ganin wata a Najeriya, National Moonsighting Committee Nigeria, ya tabbatar da rashin samun cikakken rahotan ganin wata a fadin tarayyar Najeriya. DABO FM ta tattara cewar kwamitin ya bayyana …
Buhari ya sanya hannu a dokar haramtawa gwamnoni rike kudin ‘yan majalissun jiha da masu Shari’a
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar da zata haramtawa gwamonin jihohi rike kudaden majalissar jiha da kuma bangaren shari’a ta jiha. Shugaban ya sanar da haka ne a …
Kwamitin ganin wata na kasar Saudiyya ya tabbatar da rashin ganin jinjirin watan Shawwal a fadin kasar, ta kuma ce za a tashi da azumi a cike 30. Masarautar kasar …
Sarkin Musulmi ya amince a gabatar da Sallar Idi a Masallatan Juma’a
Mai alfarma sarkin Musulmin Najeriya, Abubakar Sa’ad III, ya yi ga Musulmi su gabatar da Sallar Idi a masallatan Juma’a na garuruwansu. DABO FM tattara cewar kiran ya shafi iya …
Biyo bayan hukuncin da aka yi wa matashin nan dan jihar Kano, Yunusa Dahiru ‘Yellow, akan zargin sace wata budurwa daga jihar Bayelsa a 2015. DABO FM ta tattara cewar …
A kokarin ta na taimakawa kokarin gwamnati domin yaki da cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 da ta addabi sassan duniya, Cibiyan bincikan sinadarai ta kasa wato National Research Institute for …
Yanzu-yanzu: Sarkin Musulmi ya dakatar da gabatar da Sallar Idi
Mai alfarma Sarki Musulmi, Abubakar Saad III ya bayar da umarnin dakatar da gudanar da Sallar Idin karamar Sallah cikin jami’i wajen gari, gaba ko kan iyakar garuruwan a fadin …
Kotu a Bayelsa ta yanke wa matashi Dahiru ‘Yellow’ hukuncin daurin shekara 26 a yari
Wata babbar Kotu dake da zamanta a jihar Bayelsa, ta yankewa matashi Dahiru Yellow hukuncin zaman gidan gyaran hali har tsawon shekaru 26. Kotun da take birnin Yenagua a karkashin …
Shugaban kungiyar mata musulmi ta Federation of Muslim Women Association (FOMWAN) a turance rashen Zariya a Jihar Kaduna Hajiya Amina Abdulkadir Salanke, ta kwatanta biyayya da al’umma suka yi domin …
