Engr Rabiu Sulaiman Bichi, shugaban PDP na jihar Kano kuma jigo a tafiyar Kwankwasiyya ya koma jami’iyyar APC. Hakan na zuwa ne kwanaki daya bayan hukuncin kotun koli ta tabbatar …
Kano: Bayan sanarwar za a karbi jiga-jigen Kwankwasiyya, APC ta karbi Shagiri Girbau
Da yammacin yau jam’iyyar APC Gandujiyya ta karbi daya daga cikin masu barkwanci a shafin sada zumanta wanda ake kira Shagiri Girbau. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa jam’iyyar APC …
Zaria: Wanda ya cancanta kadai zamu bawa rumfa a kasuwar Sabon Gari – Musa
Yanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
Zazzabin ‘Lassa’ yayi sanadiyyar mutuwar manyan Likitoci 2 a Kano
Wasu manyan Likitoci dake aiki a asibitin koyarwa na Mallam Aminu Kano a Kano, sun gamu da ajalinsu sakamakon kula da wata baiwar Allah da ake zargin tana dauke da …
Soyayya: Matan turawa da ban suke da matan Najeriya, domin na dandana naji -Isa Sulaiman
Matashin da baturiyar Amurka Jeanine Delsky ta biyo har Panshekara dake garin Kano, Sulaiman Babayero Isa yace shifa da soyayya da matan Najeriya haihata-haihata. Majiyar Dabo FM ta jiyo Sulaiman …
Da makin ‘F9’ a darrusan Lissafi da Turanci jami’ar ABU ta bawa CJN Tanko gurbin karatu
Rahotanni sun tabbatar da jami’ar Ahmadu Bello ta bawa Alkalin alkalai, CJN Tanko Muhammed gurbin karatu ba tare da ya samu makin da ake bukata ba a darasin Lissafi da …
“Anyi yunwa halin kowa ya fito fili” -Nafisa, budurwar matashin da Baturiya ta biyo Kano
Budurwar matashin nan Sulaiman wanda Ba Amurkiya Jeanin Sanchez ta yiwo tattakin soyayya tun daga Amurka ta kuma bashi zoben kauna tare da shirin yin aure, Nafisa Tahir ta bayyana …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba yanzu gwamnatinshi zata bude iyakokin kasar da ta rufe ba. Shugaban yace baza a bude iyakokin ba har sai kwamitin da aka kafa …
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar …
An fara zanga-zangar kifar da gwamnatin Buhari, Jami’an tsaro su kawo dauki -Uzodinma
Sabon gwamnan Imo da kotin koli da damkawa kujerar gwamnan jihar, Hope Uzodinma ya bayyana zanga zangar da PDP keyi akan hukuncin kotun koli tana yi ne domin kifar da …
Zaria: Wanda ya cancanta kadai zamu ba wa rumfa a kasuwar Sabon Gari – Musa
Yanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
Dr Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan jihar Kano, ya yi nasara a kotun koli bayan da kotun tayi fatali da karar Abba Kabir Yusuf da jami’iyyarshi ta PDP. Hakan ya sanya …
Mabiya Abba Gida Gida sun fara ficewa daga Kotu
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
Gwamnan jihar Ekiti karkashin tutar jam’iyyar APC, Kayode Fayemi ya bayyana akwai yiwuwar rugujewar jam’iyyar sa ta APC bayan zangon mulkin shugaban kasa, Muhammadu Buhari. Mijiyar Dabo FM ta bayyana …
Tarihi: Sarkin Musulmai Sir Abukabar III ne ya rada wa kungiyar IZALA suna
Kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa Ikamatu Sunnah, kungiyace ta addini Musulunci a Najeriya wacce wanda ya kafa ta, Marigayi Sheikh Isma’ila Idris, dan jihar Kano ya kafa a shekarar 1978. …
To fa: Sanusi ya nemi Osinbajo yayi masa mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari bashi da lafiya
Tsohon dan majalisar jamhuriya ta biyu, Junaid Muhammed ya bayyana Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II yayi zawarcin kujerar mataimakin shugaban kasa lokacin da Buhari yake kwance a asibiti a birnin …
