Kimanin Sojojin Amurka dozin uku ne suka samu rauni a kwalkwalwa sakamakon harin ramuwar gayya da kasar Iran ta kai sansanin sojin Amurka dake Iraqi, hedkwatar Sojin Amurka, Pentagon ta …
Mu ba Kwankwaso bane da za a kwace mana zabe – Shugaban APC na Kano
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana cewar babu makawa sai jami’iyyarshi ta APC ta lashe zaben dan majalissar tarayya na karamar hukumar Tudun Wada da …
Najeriya ta aika rundunar sojoji 185 ƙasar Guinea Bissau domin wanzar da zaman lafiya
Rundunar sojojin Najeriya ta kammala atisayen kai kwararrun sojoji 185 domin wanzar da zaman lafiya a kasar Guinea Bissau a ranar Juma’a. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa sojojin sun …
Zamu fara amfani da gogewar mu ta yakin Basasa domin fatattakar Boko Haram -Buhari
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojojin Najeriya nada kwarewar da zasu fatattaki Boko Haram a arewa maso gabas. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa Buhari yayi wannan …
Kwankwaso ya roki jami’an tsaro na farin kaya su nemo inda Dadiyata yake
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bukaci hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya, DSS, da ta zurfafa bincike don gano matashin nan Abubakar Idris Dadiyata, wanda ya …
Coronavirus: Kasar Sin ta ayyana ginin Asibiti mai gadaje 1000 cikin kwanaki 5 kacal
Hukumomi a kasar China sun tabbatar da ginin sabon asibiti da zai dauki gadaje 100 domin samun damar kula da barkewar annobar ‘Coronavirus’ a lardin Wuhan na kasar. DABO FM …
Gidauniyar Hadeeyatul Khair ta fara koyar da Sana’o’i da darussan ilimin a yanar gizo
Gidauniyar Hadeeyatul Khair Foundation ta fara koyar da sana’o’i da darussan rayuwa a kan yanar gizo-gizo ga masu bukata musamman marasa karfi ko wadanda suke kasa biyan kudaden koyar da …
Romon Dimokradiyya: Kura da shan bugu Kato da kwace kudi, Daga Umar Aliyu Fagge
Kura da shan bugu kato da kwace kudi! Wannan salon maganar shi ne mafi dacewa da halin da siyasar wannan zamani ta tsinci kanta a ciki. Romon demokradiyya (Dividends of …
Sarkin Musulmi, Sheikh Ibrahim Saleh da Buhari sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya
Sarkin Musulman Najeriya, Sultan Abubakar Saad, Sheikh Sharif Saleh Ibrahim da shugaba Muhammad Buhari sun samu shiga sahun sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya na shekarar 2020. …
Idan har Siyasa ba za ta zama sular ci gaban al’umma ba, bai dace ta rusa su ba, Daga Hassan Ringim
Hassan M. Ringim Sau da dama a mafi yawa daga cikin harkokin rayuwarmu kama daga addini, siyasa, kasuwanci da fannin tsaro gami da tattalin arziki da kula da lafiya hakanan …
Aisha Kaita: Shekaran jiya tana PDP, jiya ta shiga APC, yau tayi tsalle ta koma PDP
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
Buhari zai ciwo bashin dalar Amurka miliyan 890 domin yaki da sauro
Gwamnatin tarayya za ta ciwo bashin dala miliyan 890 daga asusun duniya domin dakile yaduwar cututtuka a kasar nan. Majiyar Dabo FM ta bayyana gwamnati ta ce za ta kashe …
El-Rufa’i yayi tir da kashe Tiriliyan 17 a gyaran wutar lantarki da gwamnatin Buhari tayi
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya koka kan yadda gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ta kashe naira Tiriliyan 1.7 a harkar wutan lantarkin kasar nan sannan har yanzu ana cikin duhu …
Mu’azu Abubakar Albarkawa. Jihar Kaduna Rikicin ya barke bayan neman majalissar ta dakatar da shugaban masu rinjaye bisa samunshi da yin zagon kasa a yunkurin da sukeyi na tsige shugaban …
Kano: Mutane 176 ne suka rasa ransu sakamakon hadarin jirgin sama a rana irin ta yau
Jirgi mai kirar Boeing 707 ya fadi a jihar Kano yayin da yake kokarin sauka a filin jirgin sama na Malam Aminu Kano, wanda yayi sanadiyar mutuwar mutane 176 a cikin …
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
Zan bayyana dalilan da suka sa na bar Kwankwaso – Rabiu Sulaiman Bichi
Premium Times Hausa Shugaban Jam’iyyar PDP na jihar Kano, Rabiu Sulaiman-Bichi, ya canja sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC. Bichi wanda daya daga cikin nagaban goshin tsohon gwamnan jihar …
Kiru/Bebeji: Ba za mu mara wa Kofa baya ba a zaben ranar Asabar -Dattijan APC
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce …
Jami’an SARS sun kashe mayakan Boko Haram da dama a wata arangama da sukayi a Borno
Jami’an SARS a jihar Borno sun fatattakin mayakan Boko Haram da sukayi kwanton bauna a kauyen Mainok dake kan hanyar Damaturu zuwa Maiduguri. Rahotanni sun bayyana yadda mayakan Boko Haram …
Sarkin Musulmi da Sheikh Sharif Saleh sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya
Sarkin Musulman Najeriya, Sultan Abubakar Saad, Sheikh Sharif Saleh Ibrahim da shugaba Muhammad Buhari sun samu shiga sahun sun shiga sahun Musulmai 500 masu fada-a-ji a duniya na shekarar 2020. …
