Majalisar tarayyar Turai ‘European Union’ ta bayyana cewa babu wani ci gaba a yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a fadin Najeriya. Majiyar Dabo FM ta bayyana majalisar …
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
Hoton ‘soyayya’ na Baturiyar Amurka da dan Kano a dakin Otal ya janyo cece kuce
Hoton Sulaiman da masoyiyarshi yar kasar Amurka a dakin wani Otal a jihar Kano, ya janyo cece kuce tsakanin mutane musamman a kafofin sada zumunta. Tin bayan zuwan tsohuwar baturiya …
Matashin da yafi kafatanin mutanen duniya gajarta ya mutu a kasar Nepal
Mista Khagendra Thapa Magar, matashin da akayi ittufakin yafi mutanen duniya baki daya gajarta a duniya ya mutu a wani asibiti dake kasar Nepal. DABO FM ta tattara cewa matashi …
Tarauni: Hanan Buhari zata kaddamar da koyar da mata 100 ilimin daukar hoto wanda dan majalisa ya dauki nauyi
Dan majalisa mai wakiltar Tarauni, Hafizu Kawu ya dauki nayin mata 100 domin koyon ilimin daukar hoto wanda Hanan Buhari zata kaddamar a karamar hukumar Tarauni. Dabo FM ta zanta …
Da Dumi Dumi: Rarara ya saki sabuwar waka tun gabanin hukuncin kotun koli
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
Yanzu-Yanzu: Jiga-jigen APC sun dira a Habuja da duku-duku kan shari’ar zaben Kano
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
Kudaden da ake bamu ‘basu taka kara sun karya ba’ – Sanata Shekarau
Mallam Ibrahim Shekarau, sanatan Kano ta tsakiya a Najeriya, yace akwai bukatar gwamnatin tarayya ta kara yawan kudaden da take baiwa yan majalissun dokokin domin ayyukan mazabu. Mallam Shekarau yace …
Hisbah ta aika sammaci ga baturiyar Amurka da matashin da suke kokarin aure a Kano
Rundunar Hukumar Hisbah ta aike da sammaci zuwa ga baturiyar Amurka, Janine Sanchez tare da matashin da suke kokarin aure, Isa Sulaiman dan unguwar Panshekara a yammacin Asabar. Majiyar Dabo …
Yayin da take yi wa Maza illa, ‘Agwaluma’ tana yi wa mata maganin cutar cizon Sauro
Bayan bincike da masana lafiya sukayi akan illar da ‘Agwaluma’ take yi wa Maza na rage musu karfin jima’i, binciken ya tabbatar da babban al’fanunta ga jikin iyaye Mata. DABO …
Har yanzu ina cikin dimuwar saukalen da kotin koli tayi min -Tsohon Gwamnan Imo
Tsohon gwamnan jihar Imo da kotin koli ta tsige cikin satin nan, Emeka Ihedioha ya bayyana cewa ya girgiza da hukuncin kotun koli tayi akan sa na tsige shi a …
Yanzu-Yanzu: Mahaifin matashin da baturiya ta biyo Kano zai kai maganar gaban jami’an tsaro na ‘SSS’
Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya …
Iyayen Sulaiman sun gindaya sharudan da Baturiya zata cika kafin ta auri ‘dansu
Iyayen matashin nan dan jihar Kano da baturiyar Amurka tayi tattaki zuwa gidansu domin suyi aure, sun gindaya sharudan da zata cika kafin su aura mata ‘dansu. A dai cikin …
Al’ajabi: An kama wani dan Najeriya ya dane kan jirgin saman da zaije turai
Hukumomin filin jirgin sama na Murtala Muhammad dake garin Ikko sun samo nasarar damke wani dan Najeriya da ya dane kan jirgin Peace Air domin zuwa turai. Majiyar Dabo FM …
Rikicin Siyasa: Ganduje ya sake gina Masallacin da Kwankwaso ya rusa
Gwamnatin jihar Kano karkashi jagorancin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sake gina Farin Masallaci wanda tsohon gwamna, Rabiu Musa Kwankwaso ya rushe zamanin yana gwamna. Rahoton Dabo FM ya tabbatar …
Soyayya ta sanya Sa’id Muhammad ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama a Abuja
Muhammad Sa’id Jammal dan Najeriya dake zaune a Abuja ya ginawa matarsa gida mai kirar jirgin sama saboda soyayyar ta da son tafiye tafiye, iyayen Jammal yan asalin Labanon ne …
Buhari ya bada umarnin kubutar da dan Najeriya dake jiran hukuncin kisa a Saudiyya
Bayan rahoton Dabo FM na sake maka wani dan Najeriya da ake zargi da fasa kwarin kwayoyi zuwa kasar Saudiyya, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya bawa atoni janar na Najeriya, …
Agwaluma na rage karfin maza -Binciken Masana daga Jami’ar Madonna
Masu bincike kan magunguna sun tabbatar da cewa ‘African Star Apple’ wadda a yaren hausa aka fi sani da Agwaluma tana dakushe karfin maza. Rahoton Dabo FM ya bayyana cewa …
Gwamnatin Najeriya ta siyo sabbin jiragen yaki domin kawo karshen masu garkuwa da mutane
Shugaban sojojin sama, Sadique Abubakar ya bayyana Gwamnatin Najeriya ta sayo sabbin jirage masu saukar ungulu na yaki domin fatattakar yan ta’adda da masu garkuwa da mutane da Boko Harama …
Zulum da Pantami sun lashe lambar yabo ta Gwarazan Musulmai a fadin Najeriya cikin 2019
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umarar Zulum, ya samu lambar yabon Musulmi mafi kokari a Najeriya na shekarar 2019, na jaridar Musulmai, Muslim News, jaridar Musulunci ta daya a Najeriya. …
