Wakilan gwamnan Kano, Dr Abdullahi Ganduje da na dan takarar gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, sun hadu cikin farin da annashuwa yayin saukarsu a filin tashi da saukar jirage na …
An kama malamin Firame da yayi wa dalibinshi mai shekaru 8 ta’adin fyade a Bauchi
A jihar Bauchi a arewacin Najeriya, an zargi wani malamin makarantar Firamare, Haruna Aliyu, mai shekaru 45 yi wa wani dalibinshi mai shekaru 8 luwadi. An zargin malamin da ba’a …
Tsananin sanyi da hazo ya tilasta mutane zaman gida a jihar Jigawa
Yanayin sanyi da hazo, a ranar Asabar ya sanya mutane a garin Dutse na jihar jihar Jigawa zaman gida, kamar yacce kamfanin dillancin labaran Najeriya ya tabbatar. Wakilin kamfanin, wanda …
Yanzu Yanzu: Masu garkuwa da mutane sun sace matar dan majalisa a Jigawa
‘Yan ta’adda masu garkuwa da mutane sun sace matar dan majalisar dokoki mai wakiltar karamar hukumar Miga, dake jihar Jigawa, Wanarabul Haruna Dangyatum. Rahoton da Dabo FM ta hada ya …
Iyalan Buhari na da damar daukar jirgin shugaban kasa suyi harkokin gaban su -Garba Shehu
Mai magana da yawun shugaban kasa Muhammad Buhari, Malam Garba Shehu ya bayya cewa iyalan shugaban kasa n lasisin hawa jirgin fadar gwamnati domin halartar kowane taro. Garba Shehu yayi …
Zuwan Hanan Buhari daukar hoto Bauchi cikin jirgin saman Shugaban Kasa ya yamutsa hazo
Zuwan Hanan a jirgin shugaban kasa Muhammadu Buhari ne ya kawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani. Mutane da yawa sun kushe al’amarin domin anyi amfani da jirgin sama ne …
Tukunna: Atiku bai shiga hannun mu ba kan badakalar biliyan 75.3 -EFCC
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa, Efcc ta bayyana labarin dake yawo a kafafen sadarwa kan batun ta damke tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takarar jamiyyar PDP a …
Kasar Iran ta bayyana cewar jami’an tsaronta ne suka harbe jirgin kasar Ukraine da ya fadi a kasar tare da hallaka mutane 176. Sai dai kasar tace ba da gangan …
Iran tace bada gangan ta harbo jirgin da ya kashe mutane 176 ba
Kasar Iran ta bayyana cewar jami’an tsaronta ne suka harbe jirgin kasar Ukraine da ya fadi a kasar tare da hallaka mutane 176. Sai dai kasar tace ba da gangan …
Sarkin kasar Oman, Qaboos bin Said ya rasu bayan shekaru 50 kan mulki
Sarkin kasar Oman, Sultan Qaboos bin Said, mai shekaru 79 a duniya ya rasu kamar yacce kamfanin rarraba labaran kasar da gidajen talabijin a kasar suka tabbatar a ranar Asabar. …
Minsitar Lantarki ya bayyana dalilan rashin samun tsayayyar wuta
Ministan Lantarki , Injiniya Sale Mamman yace ana samar da isasshiyar wautar lantarki tare da cewar harkokin tura wutar lantarkin ya samu cigaba. Sai dai ministan ya bayyana cewa ana …
Fitaccen mawakin Hausa na zamani, Ali Isa Jita wanda aka fi sani da Ali Jita, ya jagoranci rarrabawa ‘Alamjirai’ riguna na sanyi a jihar Kano. Da yake bayyanawa a shafinshi …
Babban Kwamandan Hisbah na jihar Kano, Shaikh Harun Muhammad Sani Ibn Sina tare da Babban Daraktan Hukumar, Dakta Aliyu Musa Aliyu a safiyar yau Juma’a sun baje kolin yammata 32 …
Har yanzu shugaban karamar hukumar Zaria da Kansiloli suka tsige bai sauka ba
DABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
Tambuwal na Sokoto ya bayar da umarnin fara biyan sabon albashi
Gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ya bayar da umarnin fara biyan ma’aikatan jihar da sabon albashin N30,000 na mafi karanci. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar 10 …
Rahotanni sun bayyana yacce wasu da ake zargin mayakan ta’addancin Boko Haram sun yanke wasu bayin Allah guda 3 a kan babban titin Maiduguri zuwa Damaturu. Majiyoyi daga jami’an tsaro …
Duk namijin da yake kashewa budurwar sa kudi baya talauci -Babban Shehin Malami
Wani babban shehin malami kuma masanin zamantakewa a kasar Ghana, Counselor Lutterodt ya bayyana cewa duk namijin da yake son cimma buri a rayuwa to sai ya dinga yiwa budurwar …
Masu ruwa da tsaki sun dauki aniyar dai-daita rikicin shugabancin karamar hukumar Zaria
Wasu dattijai masu kishin karamar hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna, karkashin jagorancin kungiyar ci gaban waje, wato Waje District Development Association, WDDA. sun fara kokarin sasanta rikicin da ya …
Yanzu yanzu: Mayakan Boko Haram sun sace Sojoji 4 da ‘yan sanda 2
Rahotanni daga Jaridar The Cable sun bayyana cewa mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram sun sace jami’an Sojin Najeriya guda 4 da ‘yan sanda guda biyu. Majiyoyin sun bayyanawa jaridar …
Bincike ya nuna Ƴan Majalisar Tarayya na Kano ɗumama kujera suke a Habuja
Bincike ya tabbatar da kafatanin yan majalisar tarayya na jihar Kano zaman dumama kujera suke a majalisar kasar dake babban birnin tarayya Abuja. Binciken na Dabo FM dai ya gano …
