Jami’ar Bayero dake jihar Kano ta rage kudaden dakunan kwanan Dalibai ‘yan asalin Najeriya dake karatu da a makarantar. Jaridar KANO FOCUS ta rawaito cewar a baya jami’ar ta kara …
Lauya ya kai gwamnatin Najeriya Kotu bisa bukatar cire rubutun Ajami daga jikin Naira
Wani lauya mai rajin kare hakkin biladama, Chief Malcolm Omirhobo ya mika gwamnatin Najeriya gaban kuliya da bukatar cire rubutun da ya kira Larabci daga jikin tambarin Sojin Najeriya da …
Kwana 161 da daukewar tauye hakki da akayi wa matashi Abubakar Idris ‘Dadiyata’
Matashi Abubakar Idris Dadiyata ya cika kwanaki 161 da tin bayan da wasu da ba’a san ko suwaye ba suka dauke matashin har gida. Zuwa yanzu, dangin matashin sun kai …
Cikin wannan yanayi na zamantar da kowanne al’amari kama daga wanda ya dace da wadanda ba’a iya canzasu kamar na addini, fadin ‘RIP’ ya zama ruwan dare a bakin musulmai …
Darakta Hassan Giggs zai dauki nauyin yi wa wani matashi tiyatar ido
Darakta Hassan Giggs na masana’antar Kannywood ya dau alkawarin daukar nauyin aikin ido na wani matashi mai suna Sani Lawal dake fama da ciwon ido wanda ya tai ga makantarshi. …
Rikicin Kano zai iya shafar Masarautun Arewa – Attahir Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahir Bafarawa ya ja hankalin cewar rikicin kirkirar sabbin masarautu a jihar Kano ka iya shafar shafar sauran masarautun jihohin arewacin Najeriya. A yayin wata …
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya nada nada masu bashi shawara na musamman guda 27. A wata sanarwa da babban sakataren gwamnatin jihar, Hassan Mustapha Aminami ya bayyana sunayen …
Alhaji Buba Galadima, shugaban tsagin R-APC ya bayyana cewar baya bukaci sasantawa tsakaninshi da shugaba Muhammadu Buhari. Da yake tattaunawa da jaridar Independent a ranar Laraba, Alhaji Buba Galadima yace …
Ganduje ya rufe wani gidan renon yara mara rijista dake unguwar da kabilun jihar suke zaune
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wani gidan yara mai sunan Du Merci Orphanage dake a unguwar Noman’s Land, Sabon Gari ta karamar hukumar Fagge. DABO FM ta tattara cewa unguwar …
Tin kafin Mata su waye, Annabi Muhammad SAW ya nema musu ‘yanci – Dr Craig
Wani Farfesa dan Amurka, Dakta Craig Considine, mai bin addinin Kiristanci, ya ce Annabin Muhammad SAW, ya nema wa mata ‘yancin su kafin su waye zuwa yanzu da suke gayun iyayi. …
Iraniyawa 82, ‘yan Canada 63 da Jamusawa 3 ne suka mutum a hatsarin jirgi a Iran
Ministan kasar Ukraine, Vadym Prystaiko, ya bayyana cewa ‘yan kasar Iran 82, Canada 63, Ukraine 11, Sweden 10, Afghanistan 4 da Ancient Briton 3 ne suka mutum a hatsarin jirgin …
Shugaban jami’iyyar PDP ta Kogi ta yamma, Barista Taiwo Kola Ojo ya mutu ranar Talata yayin da yake busa wasan kwallon ‘Tennis’ Sakataren yada labaran jami’iyyar reshen jihar Kogi, Hon. …
State TV ta Iran tace harin kasar ya hallaka “Yan ta’addar Amurka” 80
Gidan Talabijin na State TV dake kasar Iran , ya bayyana cewa harbin makami mai linzami da kasar tayi ya hallaka dakarun Amurka da ”yan ta’addar Amurka’ dake kasar Iraqi. …
Jirgin kasar Ukraine ya fadi a Iran da mutane 170, babu wanda ya tsira
Jirgin kasar Ukraine kirar 737 ya fadi a kasar Iran jim kadan bayan tashinshi daga filin tashi da saukar jiragen dake Tehran bayan samun tangardar na’ura. Gidan Talabijin na birnin …
Gwamnatin Kwara zata mayarwa da alhazan jihar canjinsu na kudaden Hajjin bara
Gwamnatin jihar Kwara ta amincewa da maida wa alhazan jihar da suka je hajjin shekarar da ta shude canjin da aka samu na Naira miliyan 21. Sakataren hukumar Alhazan jihar, …
‘Yar Najeriya, Musulma ta lashe kambun gwarzuwar nahiyar Afirika karo na 4
Kyaftin din Super Falconets ta Najeriya da kuma yar wasan gaba ta kungiyar kwallon kafar Mata ta Barcelona, Asisat Oshiola, ta lashe kambun gwarzuwar yar wasar kwallon kafa ta nahiyar …
Sadio Mane lashe kambun gwarzon dan wasan kwallon kafan Afirika
Dan wasan gaba na kasar Senegal da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Sadio Mane, ya lashe kambum zama gwarzon dan kwallon shekarar 2019a karon farko. Hakazalika, yar wasan Najeriya, Asisat …
Magidanci ya sauyawa ‘danshi suna daga Buhari zuwa Rabi’u Kwankwaso bisa ‘kasawar Buhari’
Salisu Matagwa, wani magidanci dan jihar Gombe n Najeriya, mai shekaru 45 a duniya, ya sauya sunan ‘danshi na cikinshi mai shekaru 9 daga sunan shugaba Buhari zuwa Rabiu Kwankwaso. …
Yanzun nan: Boko Haram sun afka garin Monguno, bayan janyewar Sojojin kasar Chadi
Kwanaki kadan bayan janyewar sojin kasar Chadi guda 1200 daga Najeriya, mayakan Boko Haram sun mamaye sansanin da Sojojin suka bari. Jaridar The Cable ta rawaito cewar mayakan Boko Haram …
Shugaban gudanarwa a ma’aikatar kashe gobara ta jihar Kano, ya rasu
Babban shugaban gudanarwar hukumar kashe gobara ta jihar Kano, Sagir Madaki, ya rasu yau Talata a jihar Kano. Kakakin hukumar, Sa’idu Muhammad Ibrahim ne ya shaidawa Jaridar Kano Focus. Ya …
