Shugaban sashin kula da kwalejojin Kimiyya da fasaha dama kere-kere ta hukumar kula da ingancin ilimi ta kasa shiyyar kaduna wato NBTE Alhaji Musa Muhammad Lagogo, ya bayyana Makarantar Kimiyya …
Sati 2 bayan daurin aure, Babban Limami ya gano garjejen ƙato ya aura
Wani babban limami a kasar Uganda, Sheikh Mohammed Mutumba ya gano bada mace aka daura musu aure ba bayan kimanin sati 2 da daura aure. Dabo FM ta rawaito namijin …
Jamhuriyar Nijar ta cire shugaban Sojinta bayan hare-hare sunyi tsamari
Shugaban Jamhuriyar Nijar, Muhammadu Issoufou, ya tsige shugaban rundunar sojin bayan tsanantar hare haren mayakan ta’addanci. A ‘yan kwanakin nan, kasar ta fuskancin muggan hare-haren guda biyu da sukayi sanadiyyar …
Ko kunsan dan Majalissar Tarayyar da yafi kowanne gabatar da kudurin al’ummarsa a zauren Majalissar?
Bayan wani bincike da ya bayyana cewar mafi ya yawan ‘yan majalissun wakilan suna zaman kashe wando ne a zauren Majalissa, DABO FM ta binciko dan Majalissar da ya kai …
CJN Tanko Muhammad ya dage zaman yanke hukuncin zaben Gwamnoni zuwa gobe Talata. Hakan na zuwa ne bayan dakatar da cigaba da zaman shari’ar har sau biyu. Alkalin ya dakatar …
Rahotannin da suke shigowa yanzu daga babbar kotun Najeriya, Daily Trust ta bayyana cewar alkalin alkalai ya dakatar da shari’ar gwamnan jihar Kano, Dr Ganduje da Abba Kabiru Yusuf na …
Alkalin alkalan Najeriya ya dakatar da shari’ar zaben gwamnoni na wucin gadi
Alkalin alkalan Najeriya ya dakatar da cigaba da sauraron daukaka karar zabubbukan gwamnoni da ake gudanarwa a yanzu haka. Dakatarwar tazo ne biyo bayan cunkuso da tururuwan mutane da suka …
Hotunan da Hanan Buhari ta fara dauka bayan kama sana’a a Bauchi
Uwargidan shugaba Buhari, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari, ta wallafa bidiyo a shafukanta na sada zumunta mai dauke da hotunan da tayi nunin cewar ‘yarta Hanan Muhammadu Buhari ce ta dauki …
An kwantar da gwaman Bauchi, Bala Muhammad a asibiti a birnin Landan
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, yana kwance domin neman magani a wani asibiti dake birnin Landan na kasar Burtaniya. Hakan na kunshe a wata sanarwa da mataimakin gwamnan kan labarai, …
Dan Majalissar wakilai daya tilo da ya kai kudiri 34 bayan rantsar da majalissa ta 9
Bayan wani bincike da ya bayyana cewar mafi ya yawan ‘yan majalissun wakilan suna zaman kashe wando ne a zauren Majalissa, DABO FM ta binciko dan Majalissar da ya kai …
Mawakan ‘Hip-Hop’ 2 sun gina titi mai tsawon kilomita 2.5 a jiharsu ta Anambra
Fitattun mawakan Najeriya, Kcee da dan uwanshi E-Money, suna gina titi da tsawonshi ya kai kilomita 2.5 a garinsu na Uli dake jihar Anambra. Kcee fitaccen mawakin da yayi wakar …
Mutane 50,000 sun nemi aikin koyarwar da ake neman mutane 1000 a jihar a Lagos
A kalla mutane 50,000 ne suka nemi aikin koyarwa da ake neman mutane 1000 kacal lokacin da gwamnatin jihar Legas ta sanar da shirin daukar Malamai. Suru Avoseh, ma’aikaci a …
Zaria: Kansilolin da suka sanya hannun tsige shugaban karamar hukumar sun janye
DABO FM ta bincika cewar har kawo yanzu, shugaban karamar hukumar Zaria, Engr Aliyu Idris Ibrahim, bai sauka daga kan kujerarshi ba duk da cewar Majalissar Kansiloli ta tsige shi. …
Katsina: Gidauniyar Kwankwasiyya za ta kafa asusun fitar da dalibai karatu kasashen Duniya
Tini shirye shirye yayi nisa na kafa asusun kai ‘ya’yan talakawa a jihar Katsina wanda Gidauniyar Kwankwasiyya ta dauki gabaran yi bayan ta samu nasarar kai fiye da daliban jihar …
‘Shugaban Talakawa’, Shamsuddin Kura, daga cikin sojojin baka a jihar Kano, ya bayyana shugaba Buhari a matsayin wanda yake wasa da hankulan talkawana Najeriya. Da yake bayyana haka a shirin …
Babban mai shari’a, Ibrahim Mai Kaita ya rasu a yau Lahadi bayan jinya a babban asibiti dake Abuja. Rahotanni sun bayyana yacce Alkali ya kwanta a asibiti biyo bayan hatsarin …
EFCC ta daskarar da asusun bankin Shehu Sani, an bukaci a gayyato Samaila Isa Funtua
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta Nijeriya, EFCC ta daskarar da asusun bankin tsohon sanatan Kaduna, Sanata Shehu Sani. Dabo FM ta ruwaito sanarwar ta fito ta bakin …
An sace fiye da mutane 60 a Kaduna, mutum 6000 na kan hanyar gudun hijira a jihar
Dubban mutane na tserewa daga kauyuka daban-daban na yankunan kananan hukumomin Chikun da Birnin Gwari inda suke neman mafaka a garin Buruku na jihar Kaduna a arewacin Najeriya. BBC ta …
Masana tarihi sun bayyana yaren Hausa a matsayin yaren da Misiriwan zamanin Fir’auna suka yi amfani dashi. Bayan wani rahoto da sashin Hausa na rediyon DW ya fitar akan batun, …
Tarihi: Lokacin da ake sanar da dauke Wutar Lantarki a Najeriya
A lokacin da ake cigaba da samun matsalolin rashin wutar Lantarki a Najeriya ta awa 24, DABO FM ta binciko lokacin da ake sanar da dauke wuta a Najeriya. A …
