Yanzunan, wani Soja mai suna Blessed Olodi na dake a sansanin sojoji na ‘Engineer Construction Regiment (ECT) a Ede, ya kashe abokin aikinshi da wata mata. Daily Trust ta rawaito …
Gwamnan jihar Niger ya siyo wa shuwagabannin kananan hukumomi sabbin motoci
Gwamnan jihar Niger, Abubakar Sani Bello, ya baiwa shuwagabannin kananan hukumomin jihar guda 25 sabbin hotoci kirar Hilux domin taimaka musu wajen tafiyar da ayyukansu. Hakan na zuwa ne kwanaki …
Cristiano Ronaldo, dan wasan gaba na kungiyar Juventus, ya jefa kwallaye 3 a wasan farko da ya buga a sabuwar shekar 2020. Wasan gasar Serie A da kungiyar Juventus doke …
Taskar Matasa: Abbas Nabayi, matashi mai zanen da yafi hoton kyamara
A cigaba da shirin DABO FM na binciko hazikan matasan Arewa wadanda suke da baiwa a fannoni daban daban, yau mun zakulo wani matashi da yake zane mai ban sha’awa …
Gwamnatin ta sake jaddada kudurinta na fitar da ‘Yan Najeriya miliyan 100 daga talauci
Gwamnatin Najeriya ta jaddada kudurin da ta dade tana fada na fitar da ‘yan Najeriya kimanin miliyan 100 daga matsanancin talaucin da suke fama dashi. Ministar Kudin kasar, Zainab Ahmad, …
Waiwaye: Lokacin da Iran tayi maraba da hukuncin rataye Saddam Hussain
Har yanzu ana cigaba da nuna damuwa da kisan jagoran tsaron kasar Iran, Qassim Sulaimani, da kasar Iran da dukkanin mabiya akidar Shi’a suke yi a fadin duniya. A wani …
Ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya, kwana 1 bayan addu’ar Musulman kasar
Kwana 1 bayan addu’ar Musulmai, ruwan sama ya fara kashe wutar dake cin Australiya DABO FM ta binciko cewar cikin kasa da kwana 1 da Musulman kasar Australiya suka fito …
‘Yan Bindiga sun hallaka Kyaftin da wasu Sojoji 3 a jihar Niger
Wasu yan bindiga a jihar Niger sun hallaka Sojoji 3 da Kaftin guda 1 a wata kwantan bauna da sukayi wa Sojojin a unguwar Sarkin Pawa dake karamar hukumar Munya …
Rikicin Amurka da Iran zai zama alfanu ga Najeriya ta fannin tattalin arziki – Masana
Tin farkon watan Janairu, rikici ya kara tsamari tsakanin kasar Amurka da kasar Iran bayan da Amurka ta kashe babban kwamandan sojin kasar Iran, Qasem Soleimani. Masana na ganin cewa …
Kano: Hukumar Hisba ta kama ‘Yan Luwad* 50 a wajen casu da suka shirya
Rahotanni daga jihar Kano, Najeriya sun bayyana yacce hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tarwatsa taron ‘shagali’ na murnar zaman tare da wasu da ake zargin ‘yan Luwadi ne, suka …
Kyaftin din kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa tare da kungiyarshi da Al Nassr ta kasar Saudiyya, sun samu nasarar lashe kofin ‘Super Cup’ bayan doke kungiyar Taawon a bugun daga …
Yakin Duniya III: Majaisar Iraqi ta yanke hukuncin fatattakar sojojin Amurka daga kasarta
Majalisar Dokokin Kasar Iraki ta yi wani zama na musanman inda ta yanke hukunci akan fitar da sojojin Amurka daga kasarta. Rahoton Dabo FM ya bayyana Majalisar dai karkashin shugabancin …
Rabilu Musa , wanda aka fi sani da Dan Ibro, fitaccen jarumi, jarumin barkwanci, mashiryin fim hakazalika mai bayar da umarni, ya kasance dan wasan barkwanci da masa’antar Kannywood bata …
Masu kutsen Iran sun kwace ragamar shafin yanar gizon gwamnatin Amurka
Wasu masu kushe da suka bayyana kansu a matsayin ‘yan kasar Iran, sun kwace ragamar shafin yanar gizo na gwamnatin Amurka a daren ranar Asabar. DABO FM ta tattaro daga …
‘Kwankwasiyya’ zata hukunta dan Kungiyar da ake zargi ya hada bidiyon ‘Auren Buhari’
Shugabancin darikar Kwankwasiyya ya bayyana shirinsa na hukunta wanda ake zargi da hada bidiyon ‘auren shugaba Buhari’. Auren da ya bayyana cewa babu batunshi kamar yacce aka tabbatar. Sunusi Bature …
Sharhi: Wasu daga cikin farfagadar mabiya ‘Kwankwasiyya’ da suka yadu
Biyo bayan takaddama data afku a wannan mako da muke fita daga ciki na kama wani matashi dan darikar Kwankwasiyya da hukumar tsaro ta farin Kaya a Najeriya ‘DSS’ tayi, …
Mutane sun fara kaura daga gidajensu bayan kasar Chadi ta janye Sojojinta dake Borno
Bayan rahotannin janyewar dakarun Sojin Chadi da tafiyar Sojin Najeriya daga garin Gajiganna na jihar Borno, al’ummar garin sun fara hijirar barin garin domin gujewa harin mayakan Boko Haram. Tin …
Yacce yan matan Kannywood suka shilla yawan shakatawa a manyan biranen duniya
Kusan kowanne farkon shekarar bature, al’umma da dama suna kallon lokacin a matsayin lokacin hutu da shakatawa kama daga masu kudi, sanannanun mutane da masu mulki musamman a kasashen turawa …
Chadi ta janye Sojojinta 1200 dake taya Najeriya yakar Boko Haram
Rundunar Sojin kasar Chadi ta janye dakarunta kimanin guda 1200 dake taya Sojojin Najeriya yakar mayakan kungiyar ‘yan ta’addar Boko Haram. Kanar Azem Bermandoa, kakakin rundunar sojin kasar Chadi ne …
Yanzu-Yanzu: Jihohin Kano da Kaduna sun lashe Musabakar karatun Al-Kur’ani ta Najeriya
Dan jihar Kaduna, Umar Kabiru ya zama gwarzon shekara a musabakar karatun Al-Kur’ani ta Najeriya (Rukunin Maza), haka zalika Diya’atu Sani Abdulkadir, ‘yar jihar Kano ta zama gwarzuwar shekara a …
