Wani rahoto da Jaridar Sahara ta fitar yace daga ciki jakadun da Najeriya ta tura kasashen waje, akwai wadanda wa’adin aikinsu ya kare amma sun cigaba da aiki tare da …
‘Yan Bindiga da dama a Zamfara sun zubar da makamansu tare da neman yafiya – Matawalle
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya bayyana cewa adadi mai yawa daga cikin ‘yan bindigar jihar Zamfara sun watsar da makamansu. Gwamnan ya bayyana haka ne a ranar Lahadi …
Shugaba Buhari ya nuna alhininshi ga mutuwar Umar Sa’idu Tudun Wada
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana alhinin rashin fitaccen dan jarida, Alhaji Umaru Sa’idu Tudun Wada. Shugaban ya aike da sakon ne ta hannun mai magana da yawunshi, Mallam Garba …
Kotu ta daure babban jami’in INEC shekaru 6 bisa hannu a cikin karbar cin hancin miliyan 45
Kotu ta daure wani mataimakin darakta a Hukumar zabe ta INEC, Auwal Jibrin, har tsawon shekaru 6, bisa karbar cin hanci daga tsohuwar ministar man fetur, Diezani Alison Madueke. Hukuncin …
A cigaba da buga gasar cin kofin nahiyar Afrika, kasar Najeriya tana barje guminta da kasar Madagascar a wasan karshe na ‘yan rukunin B. Yanzu haka Madagascar ta zurawa Super …
‘Yan Kwadago sun fara gajiya da wasan buyar da gwamnati take musu akan albashin N30,000 – IPAC
Hukumar IPAC tayi kira ga gwamnati tarayya da tayi hanzari wajen tabbatar da fara biyan ma’aikata albashinsu na N30,000 domin inganta rayuwar ma’aikatan. Shugaban hukumar na jihar Legas, Shakirudeen Olofin …
A cigaba da buga gasar cin kofin nahiyar Afrika, kasar Najeriya tana barje guminta da kasar Madagascar a wasan karshe na ‘yan rukunin B. Yanzu haka Madagascar ta zurawa Super …
Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa rikicin kabilun Tiv da Jukun na jihohin Benue da Taraba dake arewacin Najeriya yana damunshi matuka. Sanarwarta fito a wata takarda mai dauke da …
2020: Rikici ya barke a APC tsakanin Oshiomhole da Gwamnan jihar Edo akan fitar da ‘yan takara
Sabon rikicin cikin gida na jami’iyyar APC ya barke tsakanin gwamnan jihar Godwin Obaseki da shugaban jami’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomole. Rahotanni sun bayyana tuni dai jami’iyyarta rabe gida …
Allah Yayi wa fitaccen dan jarida Umar Sa’idu Tudun Wada rasuwa
Fitaccen dan Jarida, tsohon shugaban rukunin tashohin gidan Rediyon Freedom dake jihar Kano, Alhaji Umar Sa’idu Tudun Wada ya rasu a yau Lahadi. Alhaji Umaru ya rasu ne sakamakon hatsarin …
Kwankwaso zai iya biyan kudin makarantar dalibai 370 daga cikin kudaden daya karba a majalissar dattijai – Bincike
Tsohon Sanatan Kano ta tsakiya kuma tsohon gwamnan jihar Kano, Engr. Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bude gidauniyar da take da kudirin fitar da dalibai ‘yan jihar Kano kasashen waje …
Bidiyo: Kalli yacce direbar jirgi wacce ba ta da hannaye take sarrafashi a sararin samaniya
Bidiyo na 1 Bidiyo na 2
Ba Kwankwaso ne basa so ba, cigaban Talaka ne yake musu ciwo – Dangalan Muhammad Aliyu
Dangalan Muhammad Aliyu: A kullin muna gode wa Allah Mahalicci da yake kara bamu ikon yin tunani mai zurfi don fahimtar rayuwa. Sanin kowa ne, matasa sune kashin bayan cigaban …
Kayi mini aure ko na shiga duniya – Budurwa zuwa ga Mahaifinta
Shashin Hausa na Legit Ng ya rawaito; Yanzu wani zamani ne da muke ciki da ba wuya halayen yara ya gurbace, musamman ‘ya’ya mata Akwai babbar matsala ga halayen ‘yan …
Gwamnatin tarayya zata fara rabawa ‘yan Zamfara N5000 a kowanne wata – CCT
Anyiwa gidaje akalla 54,197 rijisata a jihar Zamfara da zasu karbi tallafin kudi na N5000 daga gwamnatin tarayya. Temi Tope Sinkaiye, shugabar gudanarwar CCT ce ta bayyana haka a wani …
PDP ta kalubalanci Buhari ya bayyanawa ‘yan Najeriya kadarorinshi na gaskiya idan ya cika baya rashawa
Babban jami’iyyar hamayya ta PDP ta kalubalanci shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mukarrabinshi, Farfesa Yemi Osinbajo kan su bayyanawa ‘yan Najeriya kadarorin da suka mallaka idan sun cika masu …
Manyan ayyukan shugaba Buhari na raya kasa da al’ummar yankin Arewa
Duba da irin cece-kuce da al’ummar yankin arewacin Najeriya suke tayi akan rashin ganin ayyukan raya kasa da gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari take yi bayan miliyoyin kuri’ da yankin ya …
Sarki Sunusi ya tsige limami a Kano bayan ya bijirewa umarnin Sarkin Musulmi akan ganin wata
Mai martaba Sarkin Kano, Mallam Muhammadu Sunusi II, ya tsige babban limamin masalacin Juma’ar Limawa a jihar Kano. Masallacin yana unguwar Limawa ta karamar hukumar Kumbotso a cikin birnin jihar …
