Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Yobe ta kame wani magidanci da ake zarginshi da yiwa ‘yarshi ta cikin shi ciki. Mataimakin kwamishinan ‘yan sandan jihar Yobe ne ya bayyana …
Abdulaziz Yari ‘ya gina rijiyar birtsatsai kan naira miliyan 325’
BBC HAUSA Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari, ya musanta bar wa sabuwar gwamnatin jihar da Bello Matawalle ke jagoranta bashin makudan kudade, da kuma bayar da wasu kwangiloli na …
An zabi Buhari a matsayin shugaban Najeriya mafi muni a tafiyar da mulki cikin shekaru 20
‘Yan Najeriya a shafukan Twitter sun zabi Buhari a matsayin shugaba mafi munin aiki a cikin jerin shuwagabannin da suka mulki kasar. Zaben da jaridar Sahara Reporters ta shirya a …
Adamawa: Fintiri ya kwace filayen makaratu da aka rabawa wasu shafaffu da mai
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya kwace dukkanin filayen makarantu da aka rawaba wasu mutane a jihar. Darkatan watsa labarai da hulda da mutane na gwamnan jihar, Solomon Kumangar …
Nafison fitowa a matsayin fitsararriya a wasan kwaikwayo – Maryam Yahaya
Fitacciyar Jaruma a masana’antar Kannywood, Maryama Yahaya ta bayyana cewa tafi jin dadin fitowa a matsayin fitsararriyar duk sanda zata taka wasa a fim. Jarumar ta bayyana haka ne yayin …
Tin bayan ficewa daga yanayin hunturu, kasashen Turai suka shiga cikin matsanancin zafin da akayi shekaru aru aru ba’a ga irin yanayin a nahiyar ba. DABO FM ta binciko yacce …
Sabon tsarin MTN ‘1GB Data’ hade da kudin kira na N2000 akan N1000
Ko kasan sabon tsarin ‘Data’ hade da kudin kira na Naira 1000 daga kamfanin sadarwa na MTN? Tsarin MTN XtraValue zai baka damar samun Data kimanin 1GB hadi da kudin …
Kannywood: Mawakan APC sun zargi Rarara da handame kudaden kungiyar da aka tara
Hatsaniya ta barke a masana’antar Kannywood daga ‘yayan kungiyar Mawakan Arewa na jami’iyyar APC biyo bayan zargin da ake yiwa daraktan waken yakin neman zaben shugaba Buhari, Dauda Kahutu Rarara …
Na saka kadarori na a kasuwa domin Ilimantar da Matasa a gida da kasashen waje – Kwankwaso
Engr Kwankwaso yace zuwa yanzu ya saka kadarorin daya mallaka a kasuwa domin ya nemi kudin da zai tura matasa karatu a makarantar gida Najeriya dama kasashen waje. [adinserter block=”3″] …
Wayar Salula aba ce dake taimakawa wajen saukaka rayuwar mutane, wajen neman Ilimi, sada Zumunta dama sauran abubuwan al-fanu. Sai dai a wani bangaren kuma, tana taimakawa sosai wajen kassara …
Shan Shayi mai zafi sosai yana kara jawo ciwon Daji (Cancer) – Masana
Mutane dayawa na fara shan shayi bayan tashin su da safiya. Sai dai wani sabon bincike ya nuna cewa masu kurbarshi da zafi sosai na iya janyo musu ciwon Dajin …
Zamfara: Bincike ya nuna Abdul’aziz Yari ya bannatar da sama da Naira biliyan 250
Kwamitin karbar mulkin wanda gwamna jihar Zamfara, Bello Matawalle ya kafa a zargi tsohon gwamnan jihar Abdulaziz Yari da bannatar da tsabar kudi na Naira biliyan N251,849,482.50 Shugaban kwamitin tare …
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya INEC, Farfesa Mahmud Yakubu, ya bayyana cewa babu wani tsarin zabe da yake cikakke da babu kuskure a ciki. SHugaban ya bayanna …
Sarkin Kano Sunusi II ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti
Mai martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sunusi II, ya zama shugaban jami’ar gwamnatin jihar Ekiti. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya ‘NAN’ ya rawaito cewa Darakta labarai da kula kula da harkokin …
Kotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC
Kotun dake sauraron kararrakin zaben shugaban kasar Najeriya tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar da jami’iyyar PDP na samun damar bincikar kundin bayanan hukumar INEC. Kotun tace tayi watsi da …
Jahilci ne baƙiƙƙirin wani jahili yace azumin ‘Sittu Shawwal’ ba Sunnah bane – Bn Uthman Kano
Sheikh Muhammad Bn Uthman Kano, babban limamin masallacin Sahaba da ke jihar Kano yace dukkanin wani wanda yace azumin ‘Sittu Shawwal’ bidi’a ne ya fada ne dan jahilci, shubha ko …
Ina siyarwa da masu garkuwa da mutane bindiga akan N30,000 da harsashi N700 – Dillali
A wani sumame da rudunar ‘yan sandan Najeriya reshe jihar Naija ta kame wani dillanin safarar bindigogi da harsasai zuwa ga ‘yan fashi da makami da masu garkuwa da mutane. …
An samu ragin N51,170 daga cikin Naira miliyan 1.5 na kudin aikin Hajjin 2019 – NAHCON
Hukumar aiki Hajji ta kasa Najeriya NAHCON, ta rage kudin aikin hajjin shekarar 2019 bayan wata ‘yar bita data gudanar game da kudaden. A wata sanarwar da hukumar ta fitar …
Sarkin Kano Sunusi ya zama shugaban Jami’ar gwamnatin jihar Borno
An Sarkin Kano, mai martaba Muhammadu Sunusi II, a matsayin shugaban jami’ar gwamnatin jihar Borno. Mataimakin shugaban jami’ar, Farfesa Umar Kyari Sandade tare da babban sakataren ma’aikatar Ilimi ta jihar …
